Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy _PAID BOOK ₦400 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU``` _JANUARY 2026_ _5/01/2026 MONDAY, JANUARY_ ```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM``` _FREE PAGE 1 TO 5_ .................Murzakan motar yake cikin ƙwarewa da iyawa yau cunkoson Ababen hawa yayi yawa kan Hanyar hakan yasa dole yayi Ratse aƙaramar hanya tacikin Unguwa Domin yanason isa gurin aikin dawuri yanada tarin aiki agabansa, Hanyar batada kyau Sosai, titin duk yawani ciccire ga duwatsu saiwani sama da ƙasa yake da motar, lokaci zuwa lokaci yakan duba Agogo yaja tsaki, Aransa saifaman takaicin dawowarsa Nigeria yake, baisaba da wannan wahalan ba gashi Papy yatsaya kaida fata kan Dole yayi Aiki nan Nigeria bazai koma ƙasar wajeba gashi yanzu Irin wahalan da yakeci, Saurin taka birki yayi saboda saura kaɗan yabige wata matashiyar budurwa datazo tsallaka titin, Cikin sauri datakaicinta yataka birki da ƙarfi, ƙaran motar ya ida tsoratarda ita domin ta ɗauka kamar yabigetane sakin kayan hannunta tayi wasu daga cikin littafanta suka watse, Amma Saboda tsabar miskilanci Irin na Brr Arman ƙinfitowa yayi daga motar, Kawai yazuba mata ido duk da baiya ganin fuskarta Domin tana sanye da niqab ne, Amma Kuma zaka iya ganin manyan dara daran idanuwanta masu kamada Madara saboda haske daga cikin idan kamar na kyanwa sunbada wani kala kala, Sunkuyawa Kawai tayi takwashe kayan kayan nata Batareta tatankashi ba Amma Aranta tanajin Zafin kalan walaƙancinda yamata gashi harya fasa mata screen ɗin waya, Hong yadanna mata da ƙarfi wanda yazoma A bazata hakan Yaƙara razanata Cikin mamaki da takaici taɗago, Cikin sanyi tace"wai kai bakasan darajar ɗan Adam bane ko baka ganin abinda kamun dubi har wayana kafasamun, kashigo unguwa amma kana tafiya kamar wani makaho ko baka iya tuƙun bane," Kallon sama da ƙasa yamata kamar yaga kayan wanki yawani yamutsa fuska tareda kaunda kansa yabuɗe gaban motarsa yaciro rafar kuɗi naƴan ɗari biyar biyar baiyi magana ba, ya sauke Glass ɗin tareda watsa matasu A fuska yarufe motar yaja da ƙarfi yabar layin, Sakebaki tayi tana kallon ikon Allah tunda take ba'a taɓa walaƙantarda ita irin Hakan ba, dama su masu kuɗi duk inda suke basuda kirki shine saboda tsabar walaƙancin zai watsamata kuɗi a fuska, to wallahi duk inda zata sake ganinsa Saita rama wannan cin kashin dayamata, ɗaukar kuɗin tayi tasaka jaka tawuce gurin aikin nata rai ɓace, Koda ta isa makarantar kai tsaye class tashiga domin tasoma latti ɗaga niqab ɗintayi tasoma yiwa yaran karatun, duk da sukansu yaran yau sun fahimci ran Auntien nasu ɓaci yake, Bayan sunfito break ne suna zaune office ɗinsu, ƙawarta Zahiya tace"wai lafiya yau kike kuwa,"? "Hunm Bakomai," "A'a fa kamar ya zakice bakomai bayan duka mood ɗinki yacanza gayamun dan Allah meya faru dubi hannunki harda jini jini meya jimiki ciwon kuma,"? Sai A lokacin talura da ashema harciwo taji, tsaki tayi tareda runtse ido tana tuna siffar guy, Yanada Kyau zuciyarta tafaɗa, dogon tsaki tasaki Azahirance tace"Kyawon Banza tinda babu na zuci" Ameera"waye yakeda kyau amma kuma bashida kyan zuciya," Sai A lokacin tafahimce ashe ba'a zuciya tayi maganar ba Saida tasakejan wani tsakin kafin tabata labarin komai, "amma Wallahi Zahiya bashi yaci dan kinsan banda haƙurin Walaƙanci nasani Ni talakace amma bazaiyu na ɗauke Walaƙanci ko tozarci daga wani ba kuma zamana talaka bashine zaibada damarda Ko wannen banza ya walaƙantardani ba" "Um Um Meera nasani walaƙanci babu daɗi amma kada kiyi ƙoƙarin cewa zaki rama kinfi kowa Sanin halin halayen ƴaƴan masu kuɗin nan bakirki garesu ba, idan baki mantaba Hafsat har rapping ɗinta wani ɗanmasu kuɗin yayi kuma kinfi kowa Sanin dalilin hakan kuma bisaga dukan Alamun maganar taki wannan guy ɗin yafito gidan masu kuɗi, kawai kiyi haƙuri kimanta dashi, kiji da abinda yake gabanki dan Allah," "Amma dai kisan abinda yamun bai kamata ba ko,"? "I know but kiyi haƙuri yawuce bama lalle bane kisake ganinsa, kuma maybe misunderstanding ne, Kinga kisake ranki zomuci abinci," haka dai Zahiya tayita ƙoƙari Saida taga tasake, Shikuwa office ɗinsa ya isa Anata gaidasa yana ɗagamusu hannu kamar kullum Saida yayi sadaka dayasaba kafin Yashiga, rage aikin gabansa yayi kafin yasoma ganawa da wasu Mutanen dasukazo kan wani case, saida yagama Kafin nura yashigo Yana faɗin "Ah Angon banker, har anshigone bako sanarwa," Harara yawatsa masa kafin yace"banhanaka kiranta banker ba, idan bazaka iya kiran sunanta ba kawai kayi Shuru," "Habadai idan bankira Amaryarmu gudaba wazai kirata, yo meye laifina danna kirata banker naga aikin Aikinta kenan," "To ai sunan aikintane bawai nataba ita sunanta Samha ba banker ba," "Tonaji tsuntsayen soyayya, waimeye naga kamar ranka ɓace,"? Tsaki yaja"bari Kawai Nura yau kaina dazafi yake Samha ce taɓatamun raina tunda safe wayarta ta ƙonamun rai kuma bayan nafito papy yatareni da maganar Aure bayan nan ina fitowa kuma na haɗu dawata datty girl itama tasake hasalani , na sauke fushina kanta," "Haba *BARRISTER ARMAN* meye laifin baiwar Allah dazaka sauke kanta kuma Harda Walaƙantata? Gaskiya baka kyauta ba kasani walaƙanci babu kyau," "Kai gayamun maganafa tayi," "To ai tanakan daidai kaibakaga abinda kamata bane, kai bansan Meyasa kakeda jidakai ba Ayi mutum ace bashi iya bada haƙuri," "Eh Bazan bayarba kaga muje idan katashi," "Kaidai kabi Ahankali Wallahi, yanzu yaya mananar shirye shiryen da zamu fara,"? "Yarinyar nan tanason bani ciwon kai tatsara EVENT da yawa wanda duka kuma party ne, ni yanzu banmason papy yasamu labarin kasan halinsa dama ba ƙaunarta suke ba Kawaima danna kafe sai itane," "Amma Arman wai nikam Mekagani jikintane dahar ya ɗauke hankalinka katsaya kaida fata kai sai ita zaka aura, wallahi Samha batada kunya kuma tanada ƙarancin Ilimin Addini gashi iyayenta duk sunwani sagarceta, ina jiye maka samun matsala idan Akayi Auran," "Au kaima kana daga cikin layin munafukan daba ƙaunar zamanmu da Samha? To shikenan kada kaima kasota Ni ai inasonta kuma Wallahi saina Aureta babu ruwan kowa," tsaki yaja tareda barinsa yawuce gaba................................. _BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ WHATSAPP NUMBER 07064904617 OR 07031012948 *BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy _PAID BOOK ₦400 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😢 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ☠️💀👹😈... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA..(32) YARIMA ASHMAN🤴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (33) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR ☠️💀😈👹☠️💀 FREE BOOK. (34) SULTHAN ANEEM🤴👑 PAID BOOK. (35) And know AKAN AIKIN MIJINA🧟👹🧟 FREE BOOK is (36). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (37). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK (38).. (39) CAPTAIN AMEESH FREE BOOK....(40) DAREN HANA BACCI ☠️ 💀 ☠️ (41) BARRISTER ARMAN! loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER ARMAN!* LoVe StoRy PAID BOOK ₦400 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM TAKUCE🥰🥰* ................................✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 Queen 👸 of Writer's Hausa novels 📚📖📚 And design graphics``` ```Ina kuke ma'abota ƙamshi Mata da Maza nesa tazo kusadaku BINTOUR ALIEY PERFORM Duniyar ƙamshi Cikin rahusa da Rangwame muna maraba da masu dasayen ɗaya koma Y'an sari muna turaruka kamar:~ sandal flasks, sandal wood, sandal bangi, Senegalese kajiji, kabbasa, humra fara, da brown,musk, turaren gogawa Kala Kala, turaren tsinke, dadai sauransu.... Zaku iya Nemanmu A 07048605381, Or 07040154174 Whatsapp ko kira,... BINTOUR ALIEY PERFORM, DUNIYAR ƘAMSHI DA KECE RAINANI...... MUNA MARABA DA ZUWANKUUUU``` _JANUARY 2026_ _FREE PAGE 7 TO 10_ Cikin dakakkiyar Shadda sky blue yashirya yafito tareda hula kai tsaye sashensu Yanufa Momy Zara yasamu A parlourn tana haɗa abincin yamma "Momy Zara duk ina yaran gidan kuma gamasu Aikin amma kike aikin dakanki,"? "Arman inbana aiki ai sai jikin yalalace min," "Gaskiya Momy zara, better kidinga hutawa tundadai Akwai ƴan aiki, ina Umma"? "Banason zamane Arman, Umma tana ciki, Irin wannan wankan haka inda surukata Akayi ko,"? Dariya yayi "ai Momy Zara daganin wannan wankan kinsan dole sai Ganin Samha" "Arman bakajin kunyata ko,"? Dariya yasakeyi"ai Momy nidake ko babu kunya," yafaɗa yana kashemata ido ɗaya Yajuya yabar parlour yana dariya "Au bazaka tsaya kaga Umma ɗinba ko,"? "Inaaaa saidai nadawo Kawai kigaya mata banason haɗuwa da wannan tsohuwar yanzu zata fara" Fitowa yayi Yashiga motarsa yawuce Fitowa kaka tayi tana faɗin"ina shi lauyan yake,"? "Yafita yace Agaidaki saiyadawo,"? "Ja'iri shine yaƙi tsayawa mugaisa dashi, inda ja'irar yanufa ko,"? "Kai kaka wai dan Allah meya laifin yarinyar" "Batason Mutane zara'u ga rowar tsiya kuma batada mutunci," "Kai kaka Wato kinfison mai baki ko,"? "Yo Banda abinki zara'u waye baison Abashi"? "Allah Nima kaka banason Bro Arman ya Aureta wallahi Batada tarbiya" "Keee, Anisa wallahi kama kanki banson rashin kunya ba matsayin Auntienki take ba, banaso" cewar umma Cikin faɗa tana ƙoƙarin zama Ɗantura baki tayi"Wallahi Momy Zara kiduba page ɗinta na media musamman I.G wallahi ko TikTok tana sakin posting ya Arman fa yanada Ilimin Addini amma ace wannan abar zai aura," Pillow kujera umma tajanyo tajefeta dashi,"Anisa ina rabaki da kiwon Akuya kina faɗin kyalla tahaihu, mata nawane suke media Yanzu kebayi kike ba, indabakiyi ina kika ganta, banaso kada insakeji kuma wallahi idankika kuskura kika bari wanann maganar taje kunnuwansa wallahi babu ruwana kinsan Abinda zaibiyo baya," "Ke Hadiza dan Allah rabuda ita Hakanan harkike neman dukanta saboda wanann Abar nikaina sau ɗaya naganta A photon amma nagano batada tarbiyya kiduba har yanzu bata taɓa bada komai Abani ko gaisuwa ko ita bata taɓa baniba, badai yakafe saiya aureta ba to Allah yabasu zaman lafiya, kinga Anisa tashi muje sashena dama ai ita Hadiza itake ɗaure masa gindi, kuma Gaskiya ce bazamubar faɗaba," Barin parlourn sukayi tareda kaka tanata faɗa da mita "Allah ya kyauta" Umma tafaɗa Tunda yakirata yace Gashinan hanya tamiƙe tasoma shiri, wasu Riga da wando tasaka tareda yana Jessy veil baƙi tasha gashin doki ta ɗaureshi da ribon, Maigadin yamasa Iso har parlourn baƙi, gabansa ƴan aiki suka cika da kayan shaye shaye da ciye Cire Saidai Ruwa kawai yasha domin shi A tsarinsa ya tsare cin Abincin ƴan aiki, Tindaga nesa ƙamshin turarenta da ƙaran takun takalminta ya iso parlourn Ɗagowa yayi yazuba ido soyayyarta da haushi yaji suna diran masa, musamman ganin irin shigarta kuma yasani da maza agidan, Ɗauke kansa yayi yana ƙoƙarin aje goran kawai yajita Ajikinsa Ɗaure fuska yayi tareda ɗan tureta"haba Dear Meyasa bakyajin kunyar raɓar jikina still fa ba'a ɗaura Auran ba" Shantoka tayi tareda zama gefensa,"haba Brr waimeyasa kakemun hakan, Kanada wayewa amma kullum saika dinga Abu kamar wanda baiwaye ba to meye Aciki danna zauna jikinka bayan har Engaged ɗinmu kaga Brr banason harkan gargajiya".......................... _BASEEERATA ITACE ARZIKINA 😍_ Whatsapp number 07064904617 Or 07031012948 *BARRISTER ARMAN !* LoVe StORy _PAID BOOK ₦400 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book,

Chapter 1 of 4