dinku abun namun dadi over wlh wannan shafin nakune kuyi yanda kukeso dashi inayinku irin sosai sosai dinnanfa acigaba dagashi kawai
cikin Sosa keya Aliyu yake tambayar aunty tafalkane eeh tafalka Aliyu amma sai wasu maganganu take Wanda niban fahimci kansuba wai meyake faruwa ne fada kukayi ko dukanta kayi aunty tafada tana gumtse dariyar datake Neman subuce mata domin itama tuni ta harbo jirgin kawai gwada Aliyu take Sam ya rikece yarasa ta ina zai soma sai sosa keya yake cikin in inan da ya aro yace amm amm aunty dama kukan iman yakatse masa hanzari Allah aunty kada kumayardani gidanshi wlh mugune kuka take sosai yayi saurin dago idonshi yasauke akanta wani irin mugun tausayin yarinyarne yashigeshi domin shikanshi yasan jiya baimata dakyauba amma yazaiyi ba laifinshi bane shima aunty ganin yakure iman da wani irin kallo yasa tamike yawwa iman bara nadan leka su Ummah tana gama fada tabar dakin domin kan iman aduke yake akasa tana kuka Allah aunty nifa bazankoma gidanshiba bakisan meyaminba jiya Sam bashida tausayi wlh duk kanta aduke take magana Dan ita batasan aunty harta bar dakinba ahankalin cikin takun natsuwa ya isa gefen gadon yazauna daf da ita har jikinsu nagogar juna kafadunta yarike yadago kanta yawwa baby tashi kigayamin wai menamiki jiyannan dakiketa fada akai ko kari kikeso wata irin zabura iman tayi tamatsa gefe ni wlh kadaina tabani uncle banaso kuma kadaina kirana baby tafada cikin shagwabarda itakanta batasan tanada itaba wani yarrrrrr Aliyu yaji ajikinshi wani irin shauki yakeji da farin cikin da baitabajin irinshiba yarinyar komai tayi kawai burgeshi take ayanzu Sam bayajin takaici kokuma haushinta illa wani mugun tausayin yarinyar dayakeji dawani sanyi dake ratsa masa bargo da jijiya aduk lokacinda yadubeta yakuma tuna abunda yafaru a Daren jiya janyota jikinshi yakarayi domin ba abunda yake jin dadi a yanzu sama da yajita acikin jikinshi wani irin shauki yake karamishi yakuma saukar mishi da natsuwa yau kuma uncle din ake gayawa magana baby yafada yana mata wani kayataccen murmushi eeh nafada nidai Dan Allah kadena tabani duk da haka iman yau tacika da tsananin mamakin aliyu kamar ba Wanda tasaniba gani take kamar sauyashi akayi wai saiwani lallabata yake yana sakin murmushi anya kuwa wannan uncle Aliyu din datasanine ta tambaye kanta toyi hakuri indai abun jiyane bazan karaba kinji yi hakuri shikanshi Aliyu mamakin kansa yake yanda Sam bayajin wani bacin rai akan abunda yarinyar kemishi saima soyake yakwantar mata da hankali salim ne yayi sallama tareda bude Kofar iman nata kokarin kwace jikinta amma Aliyu yahana saima wani kara rungumota dayayi domin tabbas yasan halin salim tunda yariga ya gansu ahaka to koya janye iman daga jikinshi saiya masa tsiya to gwarama yabarshi yamasa mai dalili kara rungumota yayi iman sai kokarin kwacewa take acikin kunne yarada mata wlh idan baki nutsu kin dainaba zan kara abun jiya kus kuwa iman talahe ajikinshi yajiki salim yamata a kunyace iman ta ansa mishi duk Aliyu yagama bata kunya salim sai hararar Aliyu yake amma ko kallonshi baiyiba saima kara gyarawa iman zamanta ajikinshi yake salim dayaga abun yafi karfinshi yace yawwa kanwata bara na Dan leka patients Allah yakara sauki sainakara juyowa ko kai kawai iman tadaga mishi domin yau Aliyu yagama sata kunya Ummah tagaida Aysha Malam idan kafita dan Allah kadan jamana kofa Aliyu yafada kamar bashi yayi maganarba salim kam tsananin mamakin Aliyu ne yacikashi alama yayi mishi ta zasu hadu ne haka kuwa salim yafita hankalinshi yamayar kan iman baby mezaki ci nibazanci komaiba gida kawai nakeso suna ahaka saiga aunty tashigo iman tayi saurin sauka ajikinsa wannan karon bai hanataba aunty tashigo tana hada kayansu Aliyu yadubeta lfy aunty lfy qlau Aliyu kawai munbukace sallamane somuke muje gida akula da ita dakyau Dan wannan raunin dataji dole saimuntashi tsaye akanta no aunty basai kunje da ita gidaba zamu koma nikaina zan iya kula da ita Ummah da shigowarta kenan(Maman Aliyu) cikin fada tace abaka ita kenan kaje ka karasata tunda kai batausayine dakaiba ai wlh gida zamu koma sai yata tasamu sauki tukunnah kozanyi shawarar mayarda ita kagafa yarinya tsoronka ma take Aliyu kam yau Ummah tagama bashi kunya domin da alama sungama fahimtar meyafaru tsakaninsu da iman kanshi kawai yasaukar kasa ahaka suka gama hada komai nasu iman kam saida aunty ta rikata domin tafiyarma dakyar takeyi tana cije lips duka Aliyu nalura da ita jiyake kamar yadauketa dakanshi yakaita mota amma yazaiyi ahhhhhhh aunty zafi iman tafada hawayen wahala nasauka akan fuskarta sorry iman kidaure kinji wlh aunty bazan iyaba tafada tanakomawa tazauna kan gado aliyu kam Sam kasa hakura yayi ahankali yasunkuyo yayi sama da ita itakanta a unexpected abun yazomata a bride style yadauketa su Ummah kam da kallo kawai suka bishi mama kam kauce idonta tayi(Maman iman) itakam aunty murmushi tayi domin talura da sauyi atattare da Dan karamin kanin nasu ko awaje dasuka fita mutane sai kallonsu suke domin sun bala'in dacewa sun burge mutane sosai ,baidireta ako inaba sai a front sit na mai zaman Banza shima zagayawa yayi yazauna suna zaman jiran Su aunty juyowa yayi yakalleta itama kallonshi tayi ido daya ya kanne mata yana cewa yadai yanmata itakam iman tsananin mamakin Aliyu yau yahanata sukuni da kallo kawai take binshi gani take wannan kam ba uncle din datasani bane ko kuwa mafalki take sake sake kawai take aranta su aunty suka fito sums mamakin Aliyu kawai suke salimba da fitowarshi kenan daga wani office ya hango lokacinda Aliyu yafito dauke da iman shima din kayattacen murmushi yayi tareda cewa yesssss kashigo hannu Ali zaimu hadune saima gayamin
Ummah dakanta race awuce da iman awurinta zata zauna har saita warke Aliyu kam haka kawai baiso hakaba sai kawai yaji ranshi yabaci iman kam sai murna take Aliyu kuwa omo yasha
Writing by:-sholy
29/32
Ummah dakanta tace awuce da iman awurinta zata zauna har saita warke Aliyu kam haka kawai baiso hakaba sai kawai yaji ranshi yabaci iman kam sai murna take Aliyu kam omo yasha domin Sam baiso hakanba amma bayanda zaiyi domin wani irin tausayin yarinyar yakeji Wanda shikanshi yarasa ko namenene wani irin abu yakeji gameda yarinyar da Sam yakasa fassarashi sannan shikanshi yasan yarinyar tanada wani muhimmin wuri aciki xuciyarshi ko kallonta yayi sai yaji wata iriyar natsuwa nashigarshi Sam yarasa meke damunshi gameda yarinyar ahaka badan yanasoba yabar iman awurin ummah wannan kenan
**********
Gyaranta ummah take sosai Sam bawata kunyar surukantaka atsakaninta da iman domin ita kallon ya take mata tana son yarinyar sosai tanajinta kamar yar datahaifa acikinta duk abunda uwa yakamata tayiwa yarta ummah tayiwa iman daga farko iman nadan Dari Dari amma daga baya da ummah tanuna batason hakan tasake da ita sosai sai dai abunda ba arasaba kullum iman nacikin ruwan zafi ummah nagasata nanda nan kuwa cikin kwana ukku tawarke sumul kamar ba'abunda yafaru Aliyu kuwa kullum yana Gidan yanason kebewa da iman amma ummah Sam tahana hakan saima korashi da takeyi shikuwa sam hakan baya mishi dadi sabda iman tacika sati daya ta warke sosai Aliyu duk miskilancinshi daji da kanshi saida ya ajiya yaje yakai karar ummanshi wurin abbanshi aikuwa Abba yaringa fada Kuma yace maza ummah tabawa Aliyu matarshi suwuce Gidansu tsananin kunyar ummah dakuma Abba da iman takeji yasanya Sam bata musawa hakanba amma acikin ranta tsorone fal sam batason komawa Gidan Aliyu idan tatuna abunda yafaru a tsakinsu amma yazatayi haka ummah tahada mata kaya masu kyau da ammafani na mata takuma cire kunya tagargade Aliyu akan yadinga bin komai ahankali Aliyu kam wata irin kunyace ta addabeshi acikin ranshi yakecewa hmmmm kowa yasan kenan abunda yafaru atsakaninmu da yarinyarnan ahaka dai ummah taraka Yar tata har mota tana kara jaddadawa Aliyu shikam Sam kasa ma magana yayi kunya tagama kamashi tafiya suke amma bawanda yakewa wani magana motar shuru kamar bakowa aciki sai karar wucewar abun hawa jefi jefi Aliyu yakan juyo ya kalleta ita kuwa sai wasa take da yatsunta domin taji ajikinta kallonta yake phone dinta tadauki kara wayar tadakko daga jaka atare suka kai dubansu kan screen din wayar bloody ne akan screen din wayar kallonshi yamaida kanta waye bloody haka kawai tashirya tsokanarshi kobada ke nake maganaba ne kallonshi takarayi shima itadin yake kallo yana jiran jin mezatace Wanda zan aura ne idan muka rabu tafada itama acikin tsananin tsoro da fargaba sabida itakanta yau tasan tataro ruwan dafa kanta aikuwa wani wawan birki yaja Wanda saida kanta yabugu yadawo jikinshi tafada tawani rirrikeshi tayi matukar tsorata kuka tasaka mishi tashige jikinshi kamar wadda zata tsaga jikinshi tashige sabida tayi matukar tsorata wani irin kallo yabita dashi idanuwanshi gabadaya sun sauya kala xuwa ja saiwani huci yake fitarwa ke zaiyi magana wayar tasake daukar kara bloody dinnne dai akan screen din da karfi ya kwace wayar a hannunta ya dauka yakara akkunne baijira anyi maganaba ya fara masifa kaiwani irin jahilin wawa kuma dakikin mutum ne Wanda baisan darajar aureba zaka rika Kiran matata wlh kaji narantse maka saikayi prison tinda kake bibiyar matata
Salma kam galala tayi rike da waya hannunta screen din wayar tasake kalla tabbas number din imance amma kuma muryar Uncle taji cikin in ina da matukar tsorata dayanayin da salma tajishi acikin tace uncle ina wuni wani zazzafan iska yafurzar wanda hatta salma saida number waye wannan yatambaya domin yau yadawo Sak aliyunshi nada uncle ta..ta.. tawace tafada domin tayi matukar tsorata kittt yakashe wayar hon din da aketamishi daga baya yasanyashi tayarda motar dan haryatara go slow kasancewar akan titi suka cigaba da tafiya Sam baikara yin maganaba har suka isa gida yagama daidaita parking dinshi yabude yafito kallonshi kawai take domin tasan yau kashinta yabushe dukane kam tasan saitashashi sama kawai taji anyi da ita tanata ko kowar sakkowa amma Aliyu yahana aikuwa tashiga magiya please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba kuma ni wasa ma nake Allah number salma ce itace kekirana kuma ma kaji ai wlh ni banda ma saurayi ai dai Kasan kahanamu kula samari tafada cikin shagwaba please Dan Allah kayi hakuri Sam baima tanka mataba har saida yadireta akan kyakykyawan gadonshi sa'annan yabita ya danneta wayyo allah nah Tamara fada acikin shagwaba idonta acikin nashi yake kallonta itama kallonshi take zatayi magana yadaura yatsanshi akan lebenta shhhhhhhhhhhh banason kice komai kinaso kikashe mijinkine kinsan kuwa yanda mijinki yake matukar kishinki zaki yimasa irin wannan wasar please Dan Allah idan baso kike zuciyata tabuga ba kidena min wannan wasan my Queen zuciyar mijinki zata iya bugawa idan har kina hada kanki dawani namijin kidaina baby idan har bakyason rasa mijinki sa'annan nayi matukar kewarki babyna yafada tana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al'ajabi ,rudani duk sunkamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina
🌹🌹
my Queen nayi matukar kewarki yafada yana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al'ajabi ,rudani duk suka kamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina
nan danan wasan nashi yacanja salo iman kam kuka tasaka mishi domin bata manta azaban datasha ahannunshiba a first night dinsu ina Aliyu yariga yayi nisa bayajin kira duk magiyarda iman take mishi abanza tana rokonshi yayi hakuri amma Sam baimasan tanayiba wasa yake da ita jikinshi har rawa yake tanajin yana karanto addu'ar saduwa da iyali tasakar masa wani irin marayan kuka dawani bala'in karfi Aliyu yashigeta yauma dagashi har ita kuka suke kuka yake yana zuba mata sambatu nayi kewarki babyna bazan kara yadda ummah tadaukemin keba dadina inasonki baby please Dan Allah kada kikara tafiya koda na second dayane kuma kinsan nafada miki nabaki kaina baby nabaki komai nawa Gidan nan ma nakine baby nabaki barrack dinmu gaba daya Aliyu yazauce sai surutai yake Wanda shikanshi baisan meyake fadaba kawai yakasa controlling bakinshine iman kam bawanda bata kiraba a family yazo yaceceta hatta aliyun kanshi takirashi yafi akirga akan yazo ya kwaceta Sam itama bata acikin natsuwarta Sam Aliyu baisaurara mataba saida yacika awa daya da minti ashirin sa annan yaja wani dogon numfashi tareda fadin I love you zumata kwantawa yayi a gefenta sa'annan yajanyota jikinshi yarungumeta kamar za'akwace mishi ita ajiyar zuciya yake saukewa iman kuwa kuka tasaka mishi domin wani irin radadi takeji akasanta iska ya huraLila mata akunne sa annan ahankali yarada I love you baby punishment dinki kenan idan kika kara hadamin kanki dawani namijin kukaSankara takara sanya mai tana janye jikinta daga nashi aikuwa yayi saurin kamota yakara sanyata jikinshi kuka tasanya mishi cikin shagwabar datake kara narkar da Aliyu tace nikam ka kyaleni tunda bakada tausayi aiko kace bazaka karaba saika kara wata irin runguma yakara kaimata sabida shagwabarta tana matukar tafiya dashi ohhhhh sorry kinji zan rinkayi ahankali kinji baby yafada tareda kissing dinta agoshi nidai Dan Allah uncle kace bazaka karaba gaba daya murmushi mai sauti ya kubuce masa sabida magarta ta matukar bashi dariya OK kinaso nadaina kanta tayi saurin daga mish ok toh dasharadi fa amma tayi saurin kallonshi miye sharadin uncle wani murmushi yasauke shikanshi yanajin nauyin mezai fada amma yadaure yace sai idan ke zaki dingayi muna ko takwabe fuska mezandingayi uncle abundn nake miki kina cewa da zafi hannayenta tasanya tarufe fuskanta domin Aliyu yasata jin kunya bakadanba kai uncle bakaji ko tafada acikin shagwaba eeh mana ai zakiyi ko baby ni uncle Dan Allah kadaina Allah zankai karanka gurin ummah ince baka dainaba ido yakafeta dashi sama kawai taji yayi da ita, yawwa ni mujema namiki wanka domin koyau idan banbiki a sannuba zaki iya sumarmin gwara na lallabaki aikuwa iman najin batun wanka tayi rinka magiyar yasaketa zatayi da kanta amma yaki wayyo cikina tafada aikuwa nandanan ya sakko da'ita duk ya rude yana tambayar lafiya saida taga yagama rudewa ta tashi cikn dauriya tanufi kofa aguje domin haryanzu tanajin zafi sanda takai kofa tajuyo tayiwa Aliyu gwalo tabar dakin murmushi mai sauti Aliyu yasaki sa'annan yawuce bathroom domin tsarkake jikinshi a bandakinma tunanin iman kawai yake komai yarinyar zatayi ayanxu bala'in birgeshi take ba abunda yafiso a yanzu kamar yaganshi a kussa da ita wani nishadi yakeji murmushi yakara saki yana fadin nayi dakon sonki a da Fateema amma wlh yanzu bazan iyaba nakai geji murmushi yakara saki domin tuno gwalon da iman tamishi ayanzu zankamaki ne my sweet Angel
Tabangaren iman kuwa itama tana zuwa kan gado tafada tana mayarda numfashi mamakin Aliyu take sosai dama, haka uncle yake,wai tab wlh kamar bashiba,yasauya sosai Ashe dama uncle bashida kunya jiyanda yake gayamin magana tuna first night dinsu dakuma yanda yadinga gayamata yanasontane yatsaya mata arai yaushe wannan mutumin yafara sona anya kuwa gaskiyane ko yaudarata yake kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki
📚📚📚🌹🌹
MY UNCLE
📚📚📚🌹🌹
Page 33/36
Writing by:-sholy
Tabangaren iman kuwa itama tana zuwa kan gado tafada tana mayarda numfashi mamakin Aliyu take sosai dama, haka uncle yake, tab wlh kamar bashiba,yasauya sosai Ashe dama uncle bashida kunya jiyanda yake gayamin magana tuna first night dinsu dakuma yanda yadinga gayamata yanasontane yatsaya mata arai yaushe wannan mutumin yafara sona anya kuwa gaskiyane ko yaudarata yake kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki domin azatonta Aliyu ne domin tana matukar jin kunyar hada ido dashi idan tatuna wai yau ita iman yau tazauna daga ita sai Aliyu agida daya a daki daya gado daya blanket daya sa annan uwa uba harwata mu'amar ma aurata tashiga atsakaninsu kuma haryake gaya mata kalamai masu tsayawa arai wunkanta tayi natsalki da kuma na sabulu sa'annan tadauro alwala domin anfara kiraye kirayen magrib bady lotion dinta tashafa mai dadin kamshi sa annan tafeshe jikinta da turare masu daukar hankali jallabiya tuzura tagabatarda sallar magrib tajira isha tayi sa'annan ta ninke sallaya da hijab jallabiyar tacire ta janyo towel zata daura Aliyu yabude Kofar yashigo aikuwa iman dukewa tayi akasa sabida komai babu ajikinta Aliyu kuwa ido yazuba mata yanajin wani fitinannen feelings na bijiro mishi saurin karasowa yayi yarikota zaitadata wayyo please uncle dan Allah kafita zansa kayana murmushi yasaki kawai yayi sama da ita hannayenta tasanya tana kare kirjinta Aliyu kam Sam bai kulata ba kan gado yadorata aikuwa tayi saurin kamkameshi tashige jikinshi tana cewa please uncle bafa kyau mutum yashigo dakin wani ba sallama kumafa ba kaya ajikina Dan Allah ka kulle idonka tab lallaima angely ni saunawa kina shigarmin daki kina ganina bakaya amma bandamuba saike Allah idan kika matsamun rawama zakimin ahaka jikinshi takara shigewa tana boye kanta a kirjinshi nifa uncle banataba ganinkaba ohhhhh bakutaba ganinaba kinaso kigannine to bari nanuna miki yafada yana kokarin zare dan boxer dinda ke jikinshi dama dagashi sai singilet ne aukuwa iman batasan lokacinda tasanya hannunata tarike mishi boxer ba tanacewa Allah uncle wasa nake nagani kayataccen murmushi yasaki yana gyara wandonshi matsoraciya kawai aidanine ke yau sainagani nikam a a uncle banaso tafada bakyaso keda abunki niba Abu nabane tafada tana kara narke mushi aikuwa yanayin Aliyu yafara sauyawa yafara wasa da'ita kuka tasanya mishi sabida taga abun nashi bana wasa bane murmushi yayi yanacewa Allah yarinyarnan kincika tsoro nakusa kai karanki wurin aunty fa idonta tazaro kace me ta tambaya tabala'in birgeshi yanda kuruciyarta tafito afili sai ayanzu yake ganin wautarshi ada da bayason auren karamar yarinya Ashe dadin zamane dasu susanyaka nishadi da walwala Ashe kowacce mace da tata baiwar dogon tunanin da da Aliyu yatafi yasanya har iman ta sulala ta dauki towel dinta ta daura Aliyu baisan anyiba tana kokarin bude wardrobe taji anrungumeta tabaya kanshi yadaura akan kafadarta sa annan yazakeyi hannunshi da waist dinta murmushi tasaki ita kanta tarasa meke damunta tadaisan bason Aliyu takeba amma kuma tanajin dadin yanayinda suke ayanzu sa'annan tarin tambayiyine aranta tanaso ta tambaye Aliyu amma batasan ta'ina zata somaba kayanda take kokarin dakkowa yamayar yarufe wardrobe din sa annan yajanyo hannunta zuwa kitchen yana cewa yau abinci zaki dafa mana baby yunwa nakeji ita dinma yunwar takeji Dan haka atare suka dafa indomie suka soya egg sai kamshi ketashi aliyu sai hadiyar yawu yake kan lemu mai sanyi iman tadakko musu haka suka zauna falo sukaci suka koshi daga farko har iman taso nokewa amma yanayin yanda aliyu yake janta da fira yasanyata sakewa taci saida suka wanka wurin dasuka ci sa'annan suka kashe komai a falo dakin iman suka wuce brush sukayi suka fito kan bed ya kwantarda ita tazata dakinshi zai koma saikuma taga yakashe globe yadawo bayanta yakwanta blanket yaja musu sa annan yamatsa ya rungumota jikinshi zata kwace jikinta ya rada mata akunne ba abunda zammiki dear kwantarda hankalinki labari zamuyi yau zakiyimin duk tambayoyin da kikeso nima kuma zan miki wazai fara to yatambaya kaizaka fara uncle a a baby kece Karama kezaki fara dama iman tanada tambayoyi dayawa akan Aliyu Dan haka tafara tunanin ta ina zata soma inajinki angely uncle waidagaske kanasona tajeho mishi tambayarda tasashi murmusawa jinyayi shuru tadago idonta takalleshi kai kawai yadaga mata tamayarda kanata kan kirjinshi takwantar niko nakesonki iman idan ma da abunda yafiso to inaga shi nake miki Fateema kinsan tun lokacinda nafara sonki kai kawai ta'iya girgiza mishi tun kina Yar seven years ni ada nazata kawai gamon jinine ban fahimci sonki nakeba sai lokacinda kika koma Gidan aunty dazama lokacinda mijin aunty yarasu aunty tazo da bukatar nidinga zama awurinta ummah taso tahana amma bayan aunty tawuce nazo nadinga lallaba ummah sa'annan naroketa ta lallabamin Abba ya amince inkoma kawai amma Dan Allah kada tanuna da son raina kinsan meyasa nai hakan takara girgiza mishi kai sabida ke iman juyowa tayi takalleshi yessss ke iman sabida ke alokacinfa bansan so bane kawai natsinci kaina dason ganinki akoyaushe to saiga dama kuma tasamu zamu rayu agida daya aikuwa haka akayi nadawo Gidan aunty dazama zakiga kamar banasonki nafi takura miki wlh Allah bahaka bane kawai inaso nakaryata zuciyata da tunaninane domin alokacin gani nake yaza ayi naso karamar yarinya kamarki tsananin kishinki nake Iman domin lokacinda duk wasu alamomin zama cikakkiyar mace suka bayyana agareki a family akafara cewa anasonki har ciyon zuciya yaso kamani amma nayiwa tufkar hanci duk Wanda naga alamun zaice sonki yake taka mishi birki nake tunkafin batun yaje gida babban abunda yaso dagamin hankali shine Abdul Wanda banfarga dashiba sai lokacinda nazo nasameku kuna fira ranar kamar zuciyata zata fito domin bayan nagama daukar hukunci akanki lokaci danashiga daki kuka nadingayi ina ganin ni nahana kaina soyayya ina jiranki kikai koda 25yrs ne sa annan kinyi hankali sa annan inbijiro da maganar aurenki amma ke kinanan da wani kuna soyayya har yafara xuwa zance bincike nasa akamin akan Abdul natura sojajinmu suka mishi mugun gargadi akan yafita harkarki ko ahanya ya hadu dake to yacanja hanya shiyasa baki karajin duriyar Abdul ba tun ranar abunda takara tadamin hankali ciyo na Iman inada stananin sha'awa sperm yamin yawa haryana sani ciyon mara shine yake tasomin duk dare idan baxaki manataba ranar muntaba haduwa da dare a kitchen kinzo shan ruwa nikuma ciyon marar yamatsamin har muka cikaro kika fado jikina Allah ranar dakyar bacci barawo yasaceni da narufe ido kenake gani gashi ranar ko bra baki sanyaba kirjinki danawa suka hadu har gobe ina tuna wannan kuma yana sanyani nishadi nasan dole za ace inyi aure sabida ciyona shiyasa naki gayawa kowa ciyon sai salim da shine likitana kuma aminina kuma shima nagargadeshi kada yagayawa kowa nacigaba dashan magani Kawai amma duk da haka inashan wahala alokacin nayi niyyar aure koda banason wadda zan aura amma kuma banason hada soyayyarki data wata mace kwasam ranarda ciyona yatashi aka kaini asibiti bayan an sallamoni ranarda bazan taba mantawa da'itaba ranar friday ranar da tsananin farin ciki yasanya aliyu haidar kuka iman ranar nayi kukan farin ciki nayi salloli nagodewa allah dayakarbi addu'ata habanike acikin sauki batareda nazubarda ajin danake takama dashi ada ba ke intakaicemiki gidan nan nazo nakure sauti nayita rawar farin ciki abunda ko akuruciya nibantaba rawa ba amma sai akanki iman lokacinda Abba da daddy suka kira meeting Su azatonsu wai banason auren basusan alokacinma kallonki nake ina imagining wai kinzama tawa mallakina halaliyata da aka gayamana nida ke naga kintada hankalinki nima nawa hankalin bakaramin tashi yay ba amma nadaure bannunaba danaga kuma kindan kwantarda hankalinki dakika dawo Gidan aunty abun yamun dadi saikuma tafiyar gaggawa da ta tasoma mana awurin aiki naji ba dadi amma tawani gefen abun yamun dadi zanyi nisa dake domin matsawar inaganinki agidannan kuma amatsayin matata to bazan iya hakura har lokacinda nadiba mikiba nandanan zuciyata zata fallasamiki asirinta amma idan nayi ne sa dake zaifi bansan nayi wautaba sanda nakwana natashi bansaki a idonaba alokacin nafahimci bakaramin illa sonki yaiminba sheshekar kukan iman kawai yaji ya dagota yatsura mata ido baihanata kukan ba said a tayi shuru Dan kanta tace Ashe uncle har haka kakesona kuma baka taba gayaminba hawaye yashare mata yana Dora hannunshi kan hannunta yace wautace iman irin. tawa wlh wautace iman
sheshekar kukan iman kawai yaji ya dagota yatsura mata ido baihanata kukan ba saida tayi shuru Dan kanta tace Ashe uncle har haka kakesona kuma baka taba gayaminba hawaye yashare mata yana Dora hannunshi kan hannunta yace wautace iman irin tawa wlh wautace iman yafada yana kara shigewa jikinta bata hanashiba sabida gaba daya yagama kashe mata jiki da kalamansa girmanshi da kimarshi take gani fiye da da nikuma gimbani dama na tambayeki my angel saida tayi shuru nadan lokaci sa'annan tadaga mishi kai kawai do you love me? Tambayarda tasanya iman rudewa sabida abazata tazo mata ayanzun kam batada amsar