Share this page
3 / 7
ba domin gudun kada yakara hanata zuwa ************* Kwanaki sunja har yau satin Aliyu biyu da dawowa su aunty dasu ummah sunyi zura ido suji ko Aliyu zaiyi maganar tarewar iman amma shuru kakeji Dan kowani kula iman din bayayi bare Susa ran zaiyi maganar tarewarta Dan haka Abba yakira meeting yakuma shaida musu iman zata tare Gidan Aliyu nan da 3month wani irin kuka iman ta fasa aikuwa ummah ta tashi dan takaici tafara dukanta saida Maman Aliyu takarbeta tana cewa haba hajiya ai bahaka za'ayiba abbanta ma fada yasanya kamar zaiduketa sannan yashaida mata tarewa agidan Aliyu bafashi nanda wata uku kuka tadingayi wai wlh bata sonsa shikam Aliyu yamarasa meke damunshi danshi bayajin zai iya zaman aure da iman dan haka dole yasan abunyi Ahaka meeting din yawatse ************* 2 weeks letter Ba kowa agidan imance kawai aunty taje biki ita kuma salma taje karbar dinki Aliyu kuwa tun safe yafita baidawoba Ganin ita kadaice agidan yau taji kawai kananun kaya take ra'ayi dan haka wani pencil Jeans tasanya yayi bala'in kamata kuma yayi matukar fitar mata da coca cola shape dinta sai wata pink din Riga guntuwa Mara hannu itama tayi matukur karbar jikinta ko dan kwali bata dauraba kawai ta taje gashinta mai matukar tsayi da santsi tayi parking dinshi yazubo harkan kafadunta falon tafiti ahaka sanin ita kadaice agidan batada wata damuwa ta dakko lemo a kitchen tareda cup tafito falon da earpiece akunnenta sai Aliyu da tun lokacinda tafito daga kitchen yashigo falon yayi sallama amma kasancewar da earpiece akunnenta batamasan yashigoba rawama tashiga takawa kamar wata India sai motsa jikinta take tako ina Wani irin kollo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feelings ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrungumeta dawata irin zabura tayi kakorin kwace jikinta amma ina Sam takasa INA BAKU HAKURI MASOYA LITTAFIN MY UNCLE KWANA BIYU KUNJINI SHURU NAYI HAKANNE DOMIN GANIN IRIN KAUNAR DAKUKE NUNAWA WANNAN BOOK DIN KUMA NAGANI FIYEMA DA TSAMMANINA KUMA HAKAN YAYI MATUKAR KARAMIN KARFIN GWUIWAR TSARA MUKU BOOK DINNAN FIYE DA YANDA NAYI NIYYA ADA NAGODE NAGODE NAGODE MASOYANA DA ADDU'O'INKU AGARENI INA MATUKAR GODIYA INSHA ALLAH YANZU ZAKU DINGA JINA AKULLUM YANZU AKAFARA I LOVE YOU SO MUCH MY FANSπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:09 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page 14 Wani irin kallo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feeling ne yake bijiro mishi baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrugumeta dawata irin zabura tayi kokarin kwace jikinta amma ina Sam takasa Wayyo aunty iman takwalla kara Wanda yasa Aliyu dawowa hayyacinsa yayi saurin sakinta tareda ja dabaya Cikin borin kunya aliyu yafara fada Zan mugun saba miki bana hanaku saka irin wannan kayanba ke mai kunnen kashi ko to idan kika yarda nakara ganin da rin wannan shigar wlh abunda zan miki sai kinyi mamakina tunda nafahimci ke kwata kwata yanzu bakyaji Hmmmmmm nikuma nace to itakuma rungumar tameye aliyuπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„ Sorry uncle iman tafa tana dukar dakanta kasa OK oya jekikawomin abinci amma kifara cire wannan kayan najikinki kafin kidawo nan wurin Aikuwa,iman saida taga kamar baya kallonta tamurguda mishi baki tareda harararshi Ke nikike murgudawa baki yafada yana mikewa zai kamata dagudu iman tabar falon tashige dakinsu sai haki take Wani irin kayataccen murmushi Aliyu yasaki Wanda bantaba ganin irinshi akan fuskarshiba yakoma yazauna yana Dan danna wayarshi still murmushin nakan fuskarshi Sanin iman badawowa zatayiba yasanya Aliyu mikewa ya isa kan dinning yaci abuncinshi sanda yakoshi sa'annan yakara fita Iman kuwa adaki kwanciyarta tayi afili tafurta wlh bazan cireba haka kawai inajin dadina wannan mutumin zaizo yatakurani to bazan ma koma falonba music dinta takara sanyawa tacigaba darawarta Wannan kenan *********** Saima wasan buya yashiga tsakanin iman da uncle domin tasan tayi mishi laifi batasan shiyama manta da hakanba yashiga sha anin rayuwarshi Kwance take sai juyi take tana kuka zufa duk yajikata shigowar salma kenan tatarar da iman awannan halin tayi kanta tana tambayarta meyake damunta cikinta tanuna mata dagudu salma tayi dakin aunty takirawota suna fitowa dai2 Aliyu shima yafito daga dakinshi aikuwa gabadayansu sukayi dakinsu iman kuka take sosai tana rike ciki aunty tayi kanta iman meke damunki Aunty cikina mutuwa zanyi aunty wayyo kasancewar hartayi shirin bacci kayan baccinne ajikinta Riga iya kugu sai wando iya cinya Aikuwa aunty takasa riketa sabida irin juyin datake Aliyu Dan Allah danzo ka kamamin ita inkawo insanya kayana muje hospital Hmmmm kawai yace ya hawo gadon aunty kuwa tasauka tafita canzo kaya rungumeta yayi sosai ajikinsa yana kallon fuskarta itakam iman da bata Masan inda kanta yakeba sai juyi take tana kuka Shigowar aunty tace yawwa Aliyu Dan Allah kamata muje mota Haka kawai yaji bazai iya barin aje da'iman haka gaban wani Dr dakayan bacci ba dan haka yace aunty kisauya mata kaya please Aliyu yazanyi nasauya mata kaya tana cikin wannan halin please aunty Dan Allah Aliyu kawai katashi ka kamata muje Ina kayan nata suke yabukaci da aunty tabashi kayan TOFA MASU KARATU KOSHI YAKE NUFIN ZAI SANYAWA IMAN KAYAN OHOOOOOOOOOOOOO!!! MUHADU A SHAFI NAGABA DOMIN JIN YANDA ZATA KAYA PLEASE KUYI MANAGE DA WANNAN WLH KWANANNAN I AM TOO BUSY SHIYASA AMMA INSHA ALLAH IDAN NASAMU CHANCE ANJIMA ZAN SUBURBUDO MUKU PAGE 15 I LOVE YOU SO MUCH MY FANSπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:09 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page 15 Ina kayan nata suke yabukaci da Aunty tabashi kayan Aunty kuwa tamiko mishi kayan sa'annan tafita tabar dakin Dan dagata yayi yafara yin kasa da zip din rigarta wata irin zabura iman tayi duk da tsananin ciyon da mararta kemata amma hakan bai hanata gane abunda Aliyu yake nufiba Dan haka tayi saurin ja dabaya Tsawa Aliyu yadaka mata Ke miye haka Idan nakamaki bakizo aka sauya miki kayaba ko Allah saina saba miki Iman tayi narai narai da ido ga zafin ciyo ga bala'in Aliyu Allah uncle zan iya sauyawa dakaina Tsaki yaja mtswwwww ohhhh wai mekike tunanin zan kalla ajikinki yarinyarnan Allah kinfara rainani zan gyara miki zamane Maza kisauya kaya muwuce yafada batareda yadaga daga wurin dayake zauneba iman ganin haka tana dafe da ciki tana kuka ahaka taja kayan nata tawuce bathroom Da kallo yabita yana kara Jan wani tsakin acikin zuciyarshi yace Waiji yarinyarnan danasan haihuwarta naci kashinta nitake yiwa haka kome take boyewa dabansaniba ohooooo HABA KAIKO UNCLE DANEFA YANZUKO TUNI ANWUCE SANINKA AMMA BADAMUWA ZAKASAN HAKA NAN GABAπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„ Wata irin kara takwalla daga bandakin cikin tashin hankali yanufi bandakin Baitsaya tunanin komaiba yafada bandakin tasanya doguwar rigar amma ko zip bata rufeba ciyon marar yakara tsanani Zip din yakarasa rufewa sannan ya tallabota kamar wata jaririya yayi waje da'ita daidai lokacinda aunty tafito itama Sanda yakwantar da ita a sit din baya sannan yazagaya mazaunin driver cikin matukar tashin hankali ganin iman ko sheda batayi yafigi motar baitsaya ko inaba sai hospital dinsu salim Aikuwa dasauri nurses suka kawo gadon daukar marar lfy akayi emergency da ita hankalin Aliyu da aunty amatukar tashe Aliyu kam kasa zama ma yayi sai safa da marwa yakeyi Can bayan awa daya da rabi aka turota akan gado Aliyu naganin haka yayi saurin nufar wurin salim Salim kam murmushi yayi yana cewa haba gadanga kwantarda hankalinka tasamu sauke muje office akwai abunda zangaya maka Duk da haka hankalin Aliyu baikwantaba amma yadaure yabi bayan salim Bayan sun zaune Haba salim kace muzonan zamuyi magana amma kayimin shuru Ohhhhh sorry Aliyu kasan meyake damun matarka To gaskiya kusan ciyonku iri dayane da madam dinka Abu daya ke damunku domin tana ciyon marane kuma wasu matan haka sukeyi amma dazarar sunyj aure shikenan zasu daina So inaga ka'ajiye wannan girman kan naka kabawa matarka abunda zai sama mata lfy da kuma kai kanka Dogon tsaki Aliyu yaja amma wlh saiim kai banzane tunda haryanzu kana tunanin zan iya rayuwar aure da wannan Yar jaririyar yarinya idan zaka ruhuta mana magani karuhuta idan kuma bazakayiba muje wata asibitin Lallai kuwa Aliyu kana wahaladda kanka nikuma nasan insha Allah watarana kaida kanka zaka bani labarin bazaka iya rayuwa dan bada imanba nikuma alokacin hmmmmmm yayi wani shu umin murmushi Aliyu da baibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yace Malam idan zaka rubuta mana magani karubata mana Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda magani bazaiyi amfaniba Saidai kaidin karan kanka!! I love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:20 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Wetting by:-sholy Page 16 Aliyu dabaibawa maganar ta salim wani mahimmanciba yace Malam idan zaka rubuta mana magani karubuta mana Zan ruhuta mana amma kasani akwai lokacinda maganin bazaiyi amfaniba Saidai kaidin karan kanka!! Wannnan kuma zance kakeyi Aliyu yafada Hakadai salim yaruhuta musu maganin ciyon marar atarema sukaje suka siyo sanda suka dawo har ankaita dakin Hutu babu jimawa tafalka dai2 su Aliyu sundawo Dr salim yaruhuta musu sallama suka wuce gida Basu jima da isaba bakon nata ya isoπŸ˜„dama kuma tana dan ciyon Mara amma na wannan watan saiyasha banban da sauran Wannan kenan **************** Kwanaki sundan ja har bakon nata yayi mata sallama yafece tacigaba da al amurranta domin ita har mantawa takeyi wai akwai igiyar auren Aliyu akanta Aliyu kuwa ciyonshi sai abunda yakaru amma sabida taurinkai yaki ya nemi iman asasanta sai kara jida kaima dayakeyi Ko sakar mata fuska bayayi yayi tafiya abuja wurin aiki yakai sau biyu acikin watannan ****************** Yau saura wata daya iman ta tare Gidan Aliyu sai kara gyaranta aunty keyi domin wani irin shu'umin turare aunty tasa aka kawo mata daga Niger turaren wani irin sirrine dashi domin gudun matsala ma aunty bata bata turarenba ta ajiye ahannunta sai ranar daza akai iman Gidan Aliyu shima idan tashiga Gidan kafin Aliyu yashigo zata shafa Drawer aunty ta janyo tasanyashi sabida tsaro badan tsoroba 😜 *************** Yau Saturday bamakaranta su iman nagida gashi islamiyyarma sunyi Hutu aunty batanan tafita imance kawai sai salma Ganin komai nagidan sun kammala iman taci wani mayen wanka na English Wear kayan sunyi matukar karbar jikinta Riga da wandone wandon yabi fatar jikinta saika rantse da Allah ajikinta akayishi sai rigar itama tayi mata kyau kasancewarta mai karamin hannu powder kawai tashafa da Dan kwalli sai man baki amma masu karatu kuzo kuga wani masha hurin kyau datayi masha Allah ko hula bata sanyaba kawaidai ta taje kanta tayi parking dinshi tasakoshi har gadon bayanta kayan nata maroon ne shiyasa kalar ta amshe jikinta sosai abunka ga farin mutum Sanin Dan masifa bayanan kanta tsaye tafito falon salma naganinta tace Wow masha Allah wlh mom kinyi kyau (haka take kiranta wani lokacin idan nakwaran na kanta) Masha Allah irin wannan kyan haka ai sai kirikitamin uncle takarasa fada cikin zolaya Iman kam tabe baki tayi tana cewa kanki akeji Har kuma tazauna tatuna ba agyara dakin aunty ba Dan haka tanufi dakin tafara tsabtaceshi tagyara gado tana kan gayaran gadon taga dan kunnen aunty dan haka tadakko tajanyo drawer aunty tasanya harzata rufe idonta yakai kan wani turare dayayi matukar daukar hankalinta dan haka ta janyoshi takaranta sunan dake jiki bata fahimci ruhutunba sai kawai tashiga feshe jikinta dashi domin kamshin yayi mata sosai Wanda tagama wanka da turaren lungu da sako najikinta sannan tamayar tanajin wani irin nishadi nashigarta Tafito falon salma batanan tashiga daki tana fitowa wazata gani uncle nan danan kuwa tanemi natsuwarta tarasa Bakinta narawa tace uncle inawuni kallonta yakeyi from up to down sa annan yatabe baki ke maza kawo ruwa kintsaya kina kollona kinsamu TV agabanki sususu tawuce yabi hips dinta dakallo yanajin yanayin jikinshi nacanjawa gawani fitinannen kamshi dayake kara tada mishi da hankali yarasa ta ina kamshin ke fitowa ruwan takawo mishi aikuwa fitinannen kamshin yakara yo mishi sallama har zata juwa yakirata ke zonan Bamusu kuwa tajiyo amma kuma bata daga daga wurin datake ba Kobaki jiba Ahankali take matsowa kusa dashi kamshin nakara kai mishi ziyara aikuwa yayi saurin fizgo hannunta akan tsautsayi bata dire ko inama sai akan faffadan kirjinshi wani irin shock gaba daya yakaimusu ziyara iman tashiga kokarin barin jikin nashi Aliyu dagaba daya kamshin yabirgita mishi kwakwalwa yakuma rikita mishi lissafi yayi saurin sanya hannayenshi ya kara rungumota jikinshi kamar zai tsaga jikinshi yasanyata Iman dataga abunda yafi karfinta tashiga kokawar kwatar kanta amma ina takasa Jikinshi har rawa yake unexpected yayi saurin hada bakinshi da nata Salma data fito falon danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito INA MAIBAKU HAKURI MASOYA LITTAFIN MY UNCLE KUNJINI SHURU KWANA BIYU MUNDANYI BIKINE AMMA YANZU KOMAI NORMAL ZAKU DINGA JINA KULLUM I love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:20 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Wannan shafin sadaukarwa ne ga Yayanah daya tamkar da dubu kuma jigo da Karin karfin Gwuiwa ga littafin my uncle ina matukar godiya da irin gudummuwar da kake bani akan wannan book din nawa DR MUHAMMAD also known as (M K) inayinka over over YayanahπŸ‘πŸ‘πŸ‘ Ina godiya sosai masoya littafin my uncle naga comment dinku kuma naji dadi sosai Allah yabar kauna ana mugun tare irin over dinnan😜😜🀝🀝🀝🀝🀝🀝 Page 17 Salma data fito danjin iman shuru tayi mugun gani tayi saurin komawa inda tafito Cikin tsananin rudewa iman tawani irin zazzaro idanuwanta tana kokarin kwace jikinta Aliyu da gabadaya yagama fita hayyacinshi jiyake kamar yana shan wani sweet mai mugun dadi Wanda kuma baya son abunda zai tsaidashi daga wannan zumar dayake xuka Kissing dinta yake kamar zai cire mata lips Hannunshi iman taji yana yawo agadon bayanta kamar yana Neman wani Abu zip din rigarta ya lalubo πŸ™ˆ Iman da wani irin karfi yazo mata tayi saurin kwace bakinta tareda fashewa da kuka Cikin wani irin Hali Aliyu da sai ayanxu yadawo hayyacinsa yayi saurin barin falon yana dafe da mararsa da take wani irin mirda mishi Iman kuwa kuka kawai takeyi salma dataji alamun bude kofa tayi saurin lekowa gani ba Aliyu tafito tana tafa hannayenta cikin wata irin dariyar mugunta take cewa ahhh lallaisu momy abun ba sassauci kenan yanzu bazaku jira akaiku gidankuba afalonmu ma za'a nuna mana love kinacewa bakyaso toshima wannan duk cikin kiyayyarne Iman data karajin wani irin haushin Aliyu gakuma lips dinta dasuke mata Dan Karen zafi sabida shiga hannun Aliyu da sukayi sannan kuma wai yanzu salma tazo tana mata wannan zancen aikuwa takara sautin kukanta Ahaka aunty tazo ta tarar da ita saifaman tambayarta take meyasameta take kuka amma tayi mata shuru kan salma aunty takomarda tambayarta itakam salma cewa tayi bata saniba itama ahaka ta tarar da ita amma dasun hada ido da iman sai tayi mata gwalo ranar dai ahaka iman tawuni data tuna abunda Aliyu yayi mata dazu saitayita kuka gashi tayi brush yakai sau goma wai wlh bazata sha miyan wani katoba hardasu cewa kazami kawai tanajan tsaki taredayi masa Allah ya'isa tafi cikon kwando Wannan kenan Tabangaren Aliyu kuwa yana fita yabude motarshi yashiga yajima aciki yana mayarda numfashi kafin yatada motar yabar gidan akan hanyarshima tunanin abunda yafaru kawai yakeyi sannan yana yiwa gangar jikinshi Allah ya isa domin gani yake ita ta ingizashi ga wannan abun kunyar da ya aikata Kanshi yadafe yana fadin Why! Why!! Why ni Aliyu zan aikata hakan salon wannan yarinyar ta rainani shutttt!!!!!!!!!!!!!!!! Yafada dakarfi Aikuwa baidawo gidanba sai 11:30pm sabida bayason wani Abu dazai sake hadashi da wannan yarinyar harta kawo mishi raini Bayan yagama duk wani Abu dayasabayi kafun bacci yafeshe jikinshi daturare yafada kan gado tareda janyo blanket yarufe jikinshi kasan cewar lokacin sanyine aikuwa bacci yagagare Aliyu domin kuwa daya rufe idonshi siffar imance kemishi yawo a kwakwalwa dakuma moment dinsu nadaxu saiyayi saurin bude idonshi Dayaga abun banayi bane yamike ya dauro alwala yafara jero salloli shine bai kwantaba sai 1:22am Inda wani daddadan bacci yayi awon gaba dashi cike da mafalkai masu dadi dakuma wuyar mantawa Saidai muce gudnyt Aliyu &imanπŸ˜„ ************ Tun lokacinda abunnan yafaru tsananin Aliyu da iman suka shiga wasan buya danshi gani yake yarinyar tagama rainashi Ita kuma batama kaunar ganinshi Aunty kam bata saurara wurin gyaran kanwar tataba domin sotake takama Aliyu da hannunta Saidai kash tuni su Aliyu suka sami wani kiran gaggawa a abuja wani gagarumin daji da ake zargin kidnappers naciki gobe zasu wuce Dan haka Aliyu yakira Abba da baba yasanar musu Dan haka aka dage tarewar iman harsai yadawo Wannan kefans 10:43pm abisa tsautsayi suna kallo a falo domin kuwa ita iman harma tayi shirin bacci wani Indian film yadauki hankalinsu suka tsaya su kalla sai aunty tatuna sababbun cups dinda tasiyo dazu akasuwa ta aiki iman dakinta tadauko matasu cikin wardrobe tanazuwa kuwa taga turaren ranar datake masifar son kamshinshi Dan har akasuwa tabincika bata samuba aikuwa cikin murna tadakko tafeshe jikinta dashi sannan tadauko cups din tafito Takawowa aunty tana zama aunty da Sam tamanta da wani rurare tace kekuwa iman a ina kika samo wannan turaren Adakinki Aunty wlh turarennan namin dadi kibanishi Dan Allah tunda naga bakyama amfani dashi OK zanduba ingani idan bawanda nasiyowa Abba bane Toh aunty kawai tace Yawwa iman dan Allah tashi maza kikaiwa Aliyu abincinshi adaki domin yanzunnan yashigo yace yagaji bazai iya fitowaba akawo mishi Haka kawai iman taji gabanta yayi wata mummunan faduwa amma haka tadaure domin kada aunty tafahimci wani Abu Tace toh tareda mikewa tahado abincin tanufi dakin Aliyu kirjinta nakara matsanincin bugawa Bayan falon nashi tayi tunanin ko harya shige Dan haka ta isa Kofar bedroom din taredayin sallama amma shuru kakeji ganin jinshuru tadauka ko harya kwanta Dan haka tatura Kofar bedroom din wata irin kara iman ta kwalla tareda sakin tiren dake hannunta taduke kasa Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai Dan karamin towel ya dakko jallabiya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyasashi sakin towel dinπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™ŠπŸ™Š I love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:20 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by:-sholy Page 18 Aliyu da fitowarshi kenan daga ban daki dagashi sai karamin towel ya dakko jallabiyya tareda sakin towel din jikinshi dai2 iman tashigo gashi kofar yajiyo yana kallo danshi kwata kwata baiji ma sallamartaba kuma yasan shikadaine adakin bamai shigo mishi komai nashi kai tsaye yakeyi shiyashi sakin towel din Iman data wani irin duke yarada sakin tiren hannunta ta kwalla kara Hakan yasa Aliyu saurin kallon kofa Aliyu yayi saurin kallon kofar cikin razana da tsananin tashin hankali yaxura jallabiyarshi ko boxer baitsaya sawaba yayi saurin isa wurin iman tagaba daya tawani irin rikice Tsawa yadaka mata keee maza mike Jikinta narawa tayi saurin mikewa Ido yazuba mata yanajin fitanannen kamshin ranar yana kaimishi ziyara dakuma rikirkita mishi lissafi Wanda kafin ya iso wurinta marinta yasoyi amma ina Sam yakasayin hakan Dan Allah uncle kayi hakuri iman tafada muryarta narawa Shut up nonsense kinga wani Abu ne Bakinta tarufe domin jin kuka nason kufce mata tana girgiza kai alamun a a Karya kike kinga wani Abu bazaki gayaminba saina mareki awurin ko Kuka iman tasanya Allah ni uncle komai banganiba Nizakiyiwa karya yafada yana kara matsowa ita kuma tana ja da baya tareda girgiza kanta Sanda ta hade dabango shikuma yakara matsawa har numfashinsu nahaduwa dajuna Please uncle kayi hakuri bazan karaba Dankin rainani shine zaki shigomin daki batareda Neman iziniba ko A a wlh uncle nayi sallama baka karbaba shiyasa OK to zakiyi bayanine domin tunda kika ganni wlh kema sai kincire naki kayan stupid girl Duk abunda Aliyu yakeyi cikin karfin Hali yakeyi domin wannan kamshin bakaramin kara rikita mishi lissafi yakeyiba Iman tawani irin zaro ido please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba sorry Kima daina wahaladda kanki akan bani hakuri Oyaaaaaa cire kayanki yafada yana zare mata hijab din jikinta kyawawan kayan baccinta suka bayyana Yasubhanallah ai saida Aliyu yayi danasanin cire mata hijabi lokacinda yayi tozali dasurar iman wadda tasanya nufashinshi daukewa na wucin gadi kafin yaja wata doguwar ajiyar zuciya Iman kam duk addu'ar datazo bakinta yi kawai takeyi bata Masan metake fadaba kafin inkirga uku you remove all your clothes Fara counting yayi One!!!!!! Two!!!!!!!!!! Thr Aunty dataji iman shuru bata dawoba sai hankalinta bai kwantaba tanufo dakin Aliyu din Tareda knowing kofa tana kiran sunan Aliyu Wanda yatsayadda Aliyu daga counting din yabude idonshi cikin wani irin yanayi had idonshi sunsauya kala zuwa red har muryanshi tasauya cikin karfin Hali yace Karkiyi tunanin kintsira kinganni haka kinci bulus zankama kine Kuma wlh kikayi tunanin gayawa wani wannan maganar sainayi mugun saba miki bace mun dagani stupid girl kawai Iman da jikinta har rawa yake tayi saurin barin dakin cikin tsananin sauri hartana tuntube tana bude kofar tayi kicibus da aunty Ke lafiyarki kuwa meyafaru ko Aliyu yayimiki wani abunne gayamin mana kikamin shuru Aunty saifaman tambayarata take amma tace mata bakomai cikin sauri tawuce dakinsu aunty ma bayanata tabi itama tawuce nata dakin Iman kam yau bacci yagagareta domin datarufe ido Aliyu ake hasko mata ayanayin data ganshi daxu saitayi saurin bude idonta Har saida salma tagaji da motse motsenta ta tambayeta Ke lfy wai miye hakan kindame mutane nikin hanani bacci Allah wlh matarnan nakusa koraki dakin mijinki kijecan kidameshi kinaha mishi bacci amma nikam bazakizo kitakuraminba Iman kam har tabude baki zata gayawa salma sai kawai ta tuna da gargadin Aliyu tayi saurin kama bakinta domin itakam yau wani sabon tsoron aliyune yashigeta dakyar bacci barawo yayi awon gaba da ita Tabangaren Aliyu kuwa dakyar yasamu adafe da Mara ya isa wurin fridge dinshi yabuda lemon tsami yadakko batareda wata wataba yamatsashi abakinshi sanda yashanye yayi saurin fadawa kan gado yana mai danasanin haduwa da wannan fitinanniyar yarinyar sunan da ya lakawa iman kenan yau domin gaba daya ta rikirkita mishi lissafi tunani yake wani irin hukuncima zaiyiwa wannan yarinyar idan yadawo murmushi naga Yaya kamar ba Wanda yake acikin tsananin ciyoba kome yatuna ohoooo shima dai bacci barawone yayi awon gaba dashi bayan yadan samu sauki Sai dai muce gudnyt iman Aliyu salma & aunty😜πŸ€ͺ ********** Bayan Aliyu yagama shiri yayiwa aunty sallama domin tunda safe zasu wuce lokacin kosu iman basu tashiba Salim ne yakaishi airport saida jirginsu yadaga sannan yadawo Inda Aliyu yatafi da kudirirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani saikuma mahaliccinsa Saidai muce Allah yakiyaye hanya Aliyu CHAKWAKIYAR YANZU TASOMA MASU KARATU SHIN YA ALAKAR IMAN DA ALIYU ZATA KASANCE IMAN KUWA ZATA AMINTA DA ALIYU AMATSAYIN MIJINTA ALIYU FA SHIMA ANYA ZAI AMINTA SHIN WAYANNI KUDIRIRRIKA NE ALIYU YATAFI DASU MENENE SHIRINSHI AKAN IMAN ANYA KUWA ALIYU ZAIYAFEWA IMAN GANIN DA TAYI MISHI BATAREDA YADAU FANSABA MA'ANA YAYI RAMUWAR GAYYA TAB AKWAI CAKWAKIYA KUDAI KUBIYONI DOMIN JIN AMSOSHIN WAYANNNAN TAMBAYOYIN INSHA ALLAH A PAGES MASU XUWA NAGODE I love you all my fans πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ [4/1, 6:21 AM] Abubakar Saleh AlQuyraeme: πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ MY UNCLE πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸŒΉπŸŒΉ Writing by :- sholy Page 19 Inda Aliyu yatafi da kudurirrika masu yawa aransa Wanda shikadai yasani sai kuma mahaliccinsa Saidai muce Allah yakiyaye Aliyu *************** Iman kam karatunta tacigaba dayi hankalinta akwance saidai wani lokaci idan tana ita kadai takan Dan tuna Aliyu dayanayin da taganshi a Daren ranar da zaitafi Wani lokacin haka kawai idan suna zaune tareda salma idan tatuna da yanda taga Aliyu kawai saita fashe da dariya salma kam kallonta kawai take ta girgizakai tarasa meke damun iman Yauma kamar kullum suna zaune suna cin abinci haka kawai iman ta fashe da dariya salma data gaji da halin iman tace waike mekikewa dariyane kullum sai kitasani agaba kitamin dariya Iman data kara fashewa da dariya acikin dariyar tace Allah ko salma wlh matar uncle tashiga uku Salma tajuyo tana kallonta salma ta dago takalle iman acikin mamaki tace waike dama duk wannan dariyar uncle kikema to tsayama meyasa kikace matarshi tashiga uku Hmmmm kedai kawai salma bari wlh ninasan me nagani amma wlh matar wannan bawan Allah tabanuu tafada tana dariya Salma data kulu iman taki fada mata komiye tace wace matarsa kuwa banda ke aikuwa idan hakane kece kika banu Iman tajuyo tana dariya hmmm salma kenan ai wlh wannan mutumin yafi karfina kedai bari kawai Haka

Chapter 3 of 7