Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 βοΈ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± Queen πΈ of Writer's Hausa novels πππ And design graphics```
FREE PAGE 21 TO 30
_SECOND TO THE LAST PAGE IN SHA ALLAH DAGA YAU DAGA YANZU KWAFARA BIYAN NAKU KUDIN LITTAFIN IYA 300 NE KAWAI_
.......Bango kofar office din nata Yayi cikin sigar Rashin mutunci ko sallama babu,
Dago kanta tayi ta kallesa ta dauke kanta tacigaba da rubutun da take kan wani file
"Ke karamar mara kunya Dake nake magana kin kuwa San March dinda kike k'ok'arin jawa kanki,"
Tamkar Yana magana da dutse haka tamaidashi tacigaba da Aikinta,
"Dakefa nake magana kinajina to wallahi bari ingaya miki wannan karon kina shirin wasa da wuta ne wuta kuwa duk Wanda Yayi ganganci wasa da ita wallahi zata konashine Kuna Mafi muni bari ganin cewar da Alaka nidake wallahi kan mahaifina ko Dan uwana Babu Abunda bazan iyayi ba Ina gargadinki daki cire kanki cikin wannan case din Babu ruwanki,"
Harzuwa lokacin Bata dagoba balantana yasaka ran zata tankamasa Abunda Yayi matik'ar Bata masa Rai Kenan, daga hannu Yayi daniyar wanketa Mari cikin sauri Basma tashigo tareda dakatar dashi
"Haba barrister kadube kyakykyawan Alaqanda ke tsakaninmu mana mufa Abokai Aikine ba Abokan Adawa ba Kuma zamu iya yiwa kowa shari'a zamu tsayu kan koma waye meyasa zakabari Idanka yarufe ka aikata barna irin wannan dukan macce ai barrana ne,"
"Ke dalla sakemun hannu rabu Dani tsohuwar munafuka Ai duk Abunda take tare kuke kitsawa, Kuma ni Babu wata Alaqa nida ita Yanzu muddin Bata janye wannan case din ba wallahi bala'i tashin hankali yanzu Zata fara Gani kuma wallahi maganinta zanyi," dogon tsaki yaja yabar office Din
Zama tayi kujeranda take fuskantota tace"kingani ko besty Kinga Abunda nake fada miki ko? Wallahi mutanen nan basuda Imani balantana tausayi zasu iyayin Komai, Kinga Ina Mai Baki shawara daki janye kan wannan case din konaje nagayawa su Daddy"
Sai yanzu tadago tazuba mata Idonta dasuka soma canza kala izuwa yanzu ranta yasoma Suya, cikin bacin Rai tace"kije Dan Allah kije wallahi Babu Wanda ya isa yadakatar Dani kan Wannan case din wallahi, ki rike tsoronki da Qawancenki kibari sai bayan komai yalafa ko bayan nasara ta ko faduwa na Amma Babu Abunda zaisa na janye, haba Basma saikace ba musulma ba bayan kinaganin komai Kuma kinji Komai Akai harkike bani Wannan shawaran Kenan idan nice Hakan tafaru Dani bazaki taba taimakona ba saboda tsoro, Dan Allah Basma kibarni nayi Aikina," tana gama maganar tabar office Din
Sosai Jikin Basma Yayi sanyi saidai tana jiyemata tsoron Abunda zaije yadawo ne, Amma zata tayata Addua
Ana Saura sati Daya shiga koton Alhaji Sambo dakansa yanemi ganawa da ita A wani restaurant, cikin Rashin tsoro taje,
Cika gaban table din Akayi da kayan ciye ciye saidai ko ruwa Bata Shaba, sanye take cikin Atamfa dinkin Riga da Zane tareda Yana gyalenta kalan kayanta Sosai tayi kyau,
"Kina kuwa duba kanki A madubi kinsan irin kyawonda kike dashi,"?
"Bashine gabana ba Domin ko wacece daqiqa tawa tanada nata Amfani so bazan bari taje Abanza ba sanin Hakan ko Rashin Hakan Kuma abune Daya shafeni niqadai saboda haka ka fade dalilin kirana Anan kaitsaye Domin banada lokacin batawa,"
"Ke qaramar mara kunya kisan waye Agabanki Kuma kisan dawa kike Magana tinkan,"......
"It's Okay Scorpion barta kawai lokaci ne kasan kowa yasamu dama zaiyi iya Abunda zai iyane ne, bamuzo Nan Dan hayaniya dakeba ko rigima ko nuna qarfi Domin da Hakan zanyi inada dama Kuma nasan hanyar da zanbi Kuma danazo da barrister bash Amma nazone Domin mu fahimce juna,"
"Yarinya barrister nazeeyah kike ko,? Shin nawa kikeso nabiyaki kan kitsaida wannan binciken kigayamin Dala kikeso ko naira ko zinare ko gold ko diamond ko Azurfa daga Millon Daya zuwa Dari duk ki fadamun shirye nake Domin bakisu Dan kawai kitsaida wannan case din,"
"Saidai Alhaji idan kadubeni da kyau zaka fahimce bana buqatar qudi Ayanzu Domin duk wata Salary na yakan shiga Kuma ko Agidanmu Alhamdulillah munada rufin Asiri tareda godiyar Allah, Alhaji Koda Ace Banda makwanci Banda nacin Abinci wallahi bazan qarbe qudin Haram ba wadanda suka kasance qazanta so Alhaji bakada qudin sayena nadai lura bakada Abun fada saboda haka ni zan qara gaba inada Abunyi"
"Lalle nizaki nunawa taurin Kai, lalle bakisan waye niba kina shirin daukarwa kanki Dala Babu ganwo zan iya batarda Ahalinki zuwa ke kanki gaba Daya zan shafe tarihinku A duniya Babu ruwanki da wannan lamarin Ina gargadinki Akaro naqarshe da kifita ko,"....
"Hunmmm konima ka kakasheni? Ko kashafamin bakin fentin safaran Miyagun kwayoyi? Ko A'a fyade zaka Saka Amun,? Hunmm to bismilah Alhaji Sambo zaka iya yin komai har kashe Ahalin nawa daka fada Saidai kada kamanta ni barrister ce Kuma inada wayo gamida dabara so you can go Ahead," tana murmushi tawuce
Yunqurin kaimata duka tayi Scorpio cikin sauri Alhaji Sambo yariqesa Yana sharce gumi yace"dakata wannan balokacin rigima bane bakaji metace ba inada tabbacin dakwai Abunda tashirya Akai kodai tadauke muryarmu ko tanada wata hujja kanmu yanzu Muna tabata duniya zatasan mune zagon k'asa dai zamuyi mata tareda qoqarin rabata da koma meye take tinqaho dashi,"
"Hakane boss fada naka cikawa namu duk Abunda kace kaso Hakan za'ayi"
Haka shirya sukaje gidansu yarinyar barazana Alhaji Sambo yamusu tareda basu kudin nuna Amincewarsu sukayi kan cewar ranar shari'a zasu juyawa barrister baya,
"Naji case dinda kika karba konace nasani Domin harnan gidan yazo tareda Muna barazana Hakan bazaisa mu hanaki Aikinkiba dama nasan Aikinki yagaje Hakan Kuma Koda mun mutu A wannan case din zanyi Alfari da wannan, Kuma naji komai Akan Alhaji Sambo so Ina Mai qaragoya miki baya kada kiji tsoro Allah Yana taredake Babu Abunda zai sameki in Sha Allah " cewar Abba
"Amma saikin qara Maida Hankali da dagewa gamida Adduo'i," cewar umma
"In Sha Allah Ina matik'ar godiya kuma kuqara sani addu'ar kan case din, Kuma in Sha Allah Babu Abunda zai sameku sai Alkhairy"
"Addua Kam Muna Muku Kuma zamu cigaba dayi muku in Sha Allah"
..............
"Kada kutaka Muna baqinmu kushigo da baya kuyi ihu, kuzauna Anan, kunzo inda za'a share muku hawayenku kunzo qare kukanka, Hahahaha, nasan meya kawoku, kunzone Akan yaron yayan ku sarki burki inda kekuwa Dan kishiyarkine kike son Ahalaka yaron dukanku dai jifanku kan tsuntsu Daya ne kan dr maina kukazo, mekukeso Amasa Akasheshi? Ko A haukatar dashi? Ko Asaka masa ciwo? Ko baqin jini ko damuwa ko barin gidan ko Abatar dashi har danginsa,"?????????????............
BASEERATA ITACE ARZIKINA π
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
*BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€±..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN π ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR β οΈ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR π’ FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β οΈππΉπ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ΖARAR KWANA PAID BOOK β¦300..(33) YARIMA ASHMANπ€΄π» (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β οΈπππΉβ οΈπ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπ€΄π PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπ§πΉπ§ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π```
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!*
PAID BOOK 300 ONLY
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji β¨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINAπ_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM TAKUCEπ₯°π₯°*
................................βββββββββββββββ
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR π€± QUEEN OF WRITER π HAUSA NOVELS π MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 βοΈ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar π€± Queen πΈ of Writer's Hausa novels πππ And design graphics```
TUESDAY 26/8/2025 AUGUST
FREE PAGE 31 TO 40
_LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH, WANNAN SHINE KARSHEN FREE PAGE IDAN KINA KANA KUNA SUNA BUKATAR CIGABAN WANNAN LABARIN TO KU HANZARTA BIYAN KUDINKU CIKIN SAUKI DA RAHUSA 300 KAWAI ZAKI BIYA DOMIN SAMUN CIGABAN LABARIN BARRISTER NAZEEYAH_
.......... Hajiya khairy tace"munsani boka gurinka kawai zamuzo kasharemuna hawayenmu Kaci dubu sai ceto ninafi kowa sanin ingancin Aikinka domin munyi maganin kakarsa ma wadda tahaife uban nasa shidinme nasan bazai taba gagaranka ba boka siyasa nazo dakai ba Aikeba Kuma nazo da dayan yarona Domin yaga hanya Kuma yashaida Aikinka bana wasa bane, boka bama bak'atar duka Abunda ka lissafa kawai munason yahaukace ne yabar garin duka Wanda haukar takasance har Abada kaga basai mundauke Alhakin kisaba Yana hauka ai yamutu can kodai yagiftawa mota tinda ba Hankali ko mutuwar kawai ta dauke shi Amma dai munason idan yatafi yazamana yatafi Kenan har Abada karyadawo Kuma karya warke daga ciwon na hauka,"
Hahahah"ke shaidaniya ce mara tausayi kinsaba cuta hahaha Aikinki yagama tabbas zai haukace zaibi duniya bazai taba dawowa ba duk da yakasance wani irin hatsabibin mutum Mai d'auke da tsari tareda tarin Addu'o'i Kuma baya wasa da ibada shiyasa Ake Wahala Kafin Asamu nasara kansa amma zantura Aljanuna sucigaba da bibiyansa har sanda zai sha'afa yamanta da Kiran Allah to daganan Aljanuna zasuyi Aiki kansa, saidai kusani duk kuka kuskure cikin Aikin to lalle reshe zai juye da mujiya, ku tabbatar da kunshaqamasa wannan turaren ko yayane hayaqin nan yadaki hancinsa, idan Wanda yamutu zaidawo Yayi magana to lalle haka Dr maina zaidawo Amma Akwai makarin wannan Abun, Babu Abunda yafi qarfin Ubangiji mundin malamai masana Ayar Allah suka tsayu kansa zaiwarke kuma wani Abu zai faru Wanda bansan meye ba amma Acikinku zaifaru, Amma Kuma inada tabbacin bazai taba warkewa ba bazai dawoba Indai kunyi Aikin yarda nace,, idan Kun Amince sainayi Aikin,"
"Sosai makuwa tinda har kana tabbacin Rashin dawowarsa kawai Ayi Aikin"
Hannunsa yad'aga sama tareda karanta wasu dasiman tsafinsa take wani kullin magani yafado yaje musu,
"Kuje Yanzu ku Aiwatar ku tabbatar yaji k'amshinsa"
Saurin dauka, hajiya khairy tayi tana godiya "to boka nawa ne kudin Aikin namu,"
"Kunsanni ai bana fada kije kawai Aljanuna zasuzo su dauka koma nawane sune zasu yanke harsu dauko kutashi kutafi,"
Mikewa sukayi suka fito, basu isoba sai daran Ranar Wanda Aranar Kuma hajiya khairy ta aikamusu magani gurin zinayar gabas Akabawa,
Cikin dabara tayi Amfani da Raudha Yar kilishi
"Kinsan Amfanin Wannan maganin,"?
"A'a ranki shidade bansani ba,"
"Nasani sarai yarda kikeson Dr maina Kuma yarima maina sarkin gobe in Sha Allah, shin haryanzu kinason nasa ko kinsare kan soyyayyar tasa,"?
Fuskar tausayi tayi tace"to Amma Mom Yaya zanyi tinda bayasona gaba Daya kullum tsana da kiyayya yake nunamin Indai Akan Abunda yashafe soyyayya ne iyakacinsa k'aunar Yan uwantaka itakantama yanzu tasoma disashewa tinda ya fahimce soyayyar tawa,"
"Yanzu dai kina nufin kinsare kindaina son nasa kenan,"?
"Mom banida zabinda yafi hakanne," tak'arasa Maganar tana Sharan hawayenta
Zama kusada ita zinayar gabas tayi tareda janyota cikinta tace"kinsan Ina Kaunarki Raudha ke din kamar yatace saboda haka nashirya taimaka miki saidai inzaki iya to in Sha Allah komai zai zama labari"
Saurin dagowa tayi takalleta da mamaki dakuma farinciki tace "tawace hanya mom, kina nufin zai Aureni,"?
"Kwarai kuwa Kinga wannan turaren Indai hayaqinsa yadaki hancinsa yajishi yashaqeshi tomai zai zama labari Saidai bansani ba ko zaki Iyayin yarda k'amshinsa zaishiga hancinsa,"
"Mom zan iya mana Ai ko wacce hanya ma zanbi dole yaji k'amshinsa,"
"Masha Allah yata tashi kije ki ai watar kesan dazafi Ake dukan qarfe,"
Mikewa tayi cikin sauri tabar sashen tanufi nasa Kai tsaye batareda tunanin komai ba, sai farinciki take da daukin samun nasara kan dr maina,
Zannan dake labe bayan labulen yafito"Amma kina ganin Yarinyar zatayi Aiki da Kyau,"?
"Sosai ma ai soyayya tarufe mata Ido Kuma kaga batasan gaskiya kan meye ba,"
"To Amma idan tayi Aikin Kuma Babu biyan buqatar kanta Kuma daga qarshe yabar gari Baki tunanin zata tona Asirinmu,"?
"Ina ko Alama Ai ita yarinyace canzamata ra'ayi ko Saka mata bazaiyi Wahala ba Kuma inma mukaga Alamun zata bamu zafin Kai kawai saimuyi maganinta tawata hanyar amma bama wata matsala kada kadamu zamuyi nasara wannan karon Babu Wanda zaisamu damar Aiwatar da Aikin da kyau cikin Rashin tsoro kamar ita, saboda kaga batasan meye gaskiyar ba Kuma gashi mun yaudareta da soyyayya,"
Dariya suka saki Atare cikin jindadi
Asace tabi kofar baya tashiga sashensa Burner tajona A socket bayan tashiga babban palourn nasa tasaka turaren take kaurin turaren yasoma game dakin saida ta tabbar yawadace ko Ina Kafin takashe tafice Abunta cikin murna Takoma tagayawa Zinariyar gabas
Sosai zinayar gabas tayi farinciki Domin tinda turaren yashiga dakin nasa tasan dole yashaqeshi Kuma gashi Yana gida Kuma zaifito zuwa Aiki Yanzu,
"Yanzu mom shikenan buqatana zai biya,"?
"Sosai ma Kuwa Indai yashaqe turaran lalle zainemeki Aishine Akacewa bita zaizai na zamani mu ne dama banyi saurin Baki shibane saida na tabbar da irin sonda kike masa na gaskiya ne,"
Rufe fuska tayi cikin jindadi da kunya tace"nagode mom, Yanzu zanjirashi ne kawai," tamike tashiga daki tana Farinciki
Dariya kawai Zinariyar gabas tayi, tareda zaman jiran sakamako,.
Tin A toilet dinsa yake Jin wani warin Babu dadi Ahakadai yafito ya shirya ciki Suit dinsa tareda rike Lapcort dinsa A hannu tinda yatashi yau yakejin kansa wani iri Yana masa nauyi gashi yau kamar Andannesa bakinsa yakasa Anbatar sunan Allah ko sallan Assuba yau baifitaba sai Around 7:30 ma Yayi sallan saboda Bai farka da wuri ba gawani mafalki mara kyau dayayi
Yana fitowa palourn turaran yaqara shiga hancinsa sosai jikinsa yaqara Mutuwa badan da Ace yanada theater bane dabazai je ko inaba Hakan yadaure yafito kamar kullum saida yagaida duka iyayen nasa har fada yaje Kafin yafito
Biyo bayasan Ammy tayi tace"Amma kamar bakada lafiya meke damunka,"?
"Wllh Nima haka nagani Ammy bro kodai zaka fasa fita Aikin yau,"
Murmushin karfin Hali yamusu Domin shi kadai yasan irin Abunda yakeji Amma saboda ya kwantarmusu da hankali ya soma murmushin yace"kada kudamu Ina lafiya kawai jiya bansamu bacci dawuri bane shiyasa Kuma Akwai theater Dazan gabatar a yau kaga zuwana dole ne saidai Ina gamawa zan dawo in Sha Allah kawai kumun Addua Mutumin yadage kan Shidai dr maina zaimasa theater,"
"Allah sarki Yaya Ai sunsan iya Aikinka ne gamida jajircewarka in Sha Allah zakayi nasara kadaina tunanin komai" cewar ciroma qadir
Ammy ma murmushi tayi duk da yau tatashi da faduwar gaba Amma dai tana kan Addua, Addua tamasa gamida fatan nasara Kafin suka koma ciki shikuma yashiga mota shida Joseph kawai suka fita yadakatar da sauran
Yana zuwa baijima sosai ba yashiga theater Kuma Alhamdulillah Yayi nasara yafito office dinsa yakoma cikin Rashin sa'a yashiga da kafar dama sab'anin kafar hagu kuma baiyi Addua ba hakama lokacin fitowar tasa, wani irin nauyi tareda sarawan kansa Yayi wani jiri yasoma dibarsa duk da A.c din office din baihana gumi tsiyayar masa ba take yasoma Jin wani irin yanayi tamkar Wanda yayi shaye shaye haka yafita wayar sa na ringing Amma yakasa dauka duk da sunan Ammynerh nane Akai Amma yakasa picking subucewa wayar Yayi tafad'i k'asa baikobi takantaba yafito yanufe motarsa Joseph yataso daniyar Bude masa yashiga Shima Amma saiya dakatar dashi yashiga shi kadai tareda figar motar yabar Asibitin duk da sauran security Dake daga masa hannu duk Abanza yafice Yana fita I.G Yana shigowa....
A yaune kotu take zaman kan shari'an tasu, bayan gabatarda hujjoji da lauyoyi sukayi cikin iKon Allah kuwa barrister nazeeyah tazaqulo manyan laifukan Alhaji Sambo Ashe Abunda baisani ba harta zuwansa da barazanar da yawa iyayen yarinyar danata iyayen zuwa shikanshi kb tanade komai gakuma hujja da Aka samu gun maniru Hakan yasa kotu tayanke masa hukuncin sharkera 10 gidan yari dansa kuwa shida Abokan shashancinsa ko wanne bulala Dari tareda shekara 11 Kuma cikin Aikin Wahala shikuma barrister bash Aka karbe Aikinsa tareda koransa dakuma bugawa kan laifinsa,
Abunda Yayi matik'ar baqanta ran barrister bash Kenan tareda daukan mugun qudiri kanta....
Motarsa ce tasoma kwace masa Domin tukin kawai yake Cikin Rashin sanin inda yadosa Domin Sam baya cikin hayyacinsa tukin kawai yake kansa sai faman juyamasa yake jikake gaffffff motarsa tak'wace masa takedake wani iccen tafadi tareda gangarawa jikake timmm motar tasake juyawa dashi tajijce Ahakan tasoma gangarawa saida tadake gadar tatsaya murfin motar yabude take gangara k'asan gadar motarsa Kuwa take takama da wuta taqone kurmusu.....................
KASH GASHIDAI MUNKORO AMMA LOKACI YAMUNA HALIN NASA, BAWAI LABARIN TAQARE BANE A'A YANZU MUKA FARA LABARIN DOMIN YANZU KUWA LABARIN YAFARA DAUKAR ZAFI, SHIN MEZAI SAME DR MAINA? ZAI MUTU KO ZAI RAYU? SHIN ZAIYI HAUKAR KUWA? IDAN YA HAUKACE KUWA MEZAI FARU? SHIN ZAI WARKE? WANE HALI IYAYANSA ZASU SHIGA? MEZAI FARU DA RAUDHA DASU ZANNA ZUWA ZINARIYAR GABAS? SHIN MEZAI FARU DA BARRISTER NAZEEYAH? BARRISTER BASH ZAI HAQURA DA DAUKAR FANSANSAR KUWA? SHIN MEZAI FARU? YAYA ZATA KAYA? TO KU KIMTSA KUMA KUBIYA KUDINKU 300 KAWAI DOMIN QARASA TAFITAR DAKU AMMA LABARIN MAI ZAFINE ZAIZO DA SALO IN SHA ALLAH... NICE DAI TAKU HAR KO YAUSHE WATO MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER'S HAUSA NOVELS π π π AND DESIGN GRAPHIC'S
BASEERATA ITACE ARZIKINA π
Whatsapp number 07064904617 or 07031012948
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba