Share this page
2 / 4
ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°* ................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphics``` FREE PAGE 11 TO 15 .........Cikin sauri tafito sanye cikin shirin zuwa Aikinta, gaida iyayen nata tayi Dake kan dainning suna karyawa, "Ah barrister yazaki tafi bakici Komai ba," Uncle Taj ya fad'a "No Uncle Banda time ne Akwai wata shari'a dazamu shiga Kuma nice Mai Alhakin handling case din so kuma Kafin Ashiga saina soma ganawa dasu to kaga Akwai bukatar zuwana dawuri," "Duk da Hakan dai kitsaya kici wani Abu zaifi, Kuma kimaida Hankali Banda k'arya ko zalunci munada kudinda zasu rike rayuwarki Amma kika dage kan Aikin lauya zakiyi to kada ki kuskura ciyo haramun," "In Sha Allah Abba zankula" chip's taci kadan tasha tea Shima kadan Kafin tawuce da sauri suna mata Allah ya kiyaye Isowa tayi kawarta Basma tak'araso inda take tace"wow kinganki kuwa kullum dada kyau kike sainake ganin kamar Kayan Aikin Nan sunfi yimiki kyau fiyeda kowa, Ai dole kisace Hankalin barrister bash Domin Allah yazuba miki kyau barrister nazeeyah," Sai Ayanzu nasamu damar karemata kallo farace irin Farinnan Mai ja, idanuwanta daradara Wato goldin eye's bakinta matsakaici tamkar Antsaga mata da Reza tana dauke da dogon gashi sumar kanta baka wulik Mai tsawo Hakan yasa Bata faye yin kitsoba saidai kullum tana gyaran gashin, sanye take da Suit wadanda kusan kullum sune tufafin fita Aikin nata saidai duk Friday takan Saka Atamfa ko less koma Shadda takan Saka hijab K'arami kalan kayan nata ko Jessy Vail, kullum fuskarta cikin fara'a take batada girman Kai ko kyamar talakawa Hakan yasa take Abarso ga Al'umma mafi yawan case's dinta na talakawane Domin takan tsaya musu koba ko sisi burinta kawai kowa yasamu Adalci Adaina zalunci, ta kware sosai kan Aikinta tasamu lambobin yabo daga wasu kasashe zuwa manyan k'asa tanada gaskiya ga Tausayi dakuma kaunar Al'umma, "Kinganki ko Basma banaso wannan Ai fadamin Kaine kawai kike kada kisaka nasoma izza, Kinga Daina yimin maganar bash ni Allah haushi yake ban kawai Ina kulashine saboda walakanci ba kyau amma dabadan hakanba ko gaisuwa bazata hadamu ba," Dariya Basma tasaki suna tafiya tare tace"wllh Kam ai Nima tsokanace kawai Domin nasani Sam Baki dace da bash ba Ahalayyarku Akwai banbanci dakuma tazara Allah dai yakawo Muna nagari kawai," "Ameen shine magana yasa mudace dukanmu," "Wai nikam inason miki wata magana amma bansan Yaya zaki dauke lamarin ba amma kisani Koda yaushe Ina tareda ke Kuma ni Mai gaya miki gaskiya ce Domin Ina Kaunarki bawai Ita qawa kawai kike gareni ba kinzamemin tamkar jinina" "Hakane Basma nidake bawani banbanci bama iya shawara ba ko umarni zaki iyaban Kaitsaye" "Nakusa samun matsayin barrister bash Kenan,"? Tafada tana kashe mata Ido Daya cikin tsokana Dukan wasa takaimata tareda cewa"Allah duk randa kika shiga hannuna ko zakiyi bayani" Dariya sukayi tareda shiga office din, ko wacce tanufe gurin Aikin da yake gabanta WACECE BARRISTER NAZEEYAH? Alhaji kabeer shehu malamin makarantar boko ne Wanda Yanzu yake A matsayin lecture yanada mata Daya sai Yara 3 rak Taj, Nazeeyah, sai Autansu Usman, bashida kudi Sosai Amma yanada rufin Asiri yakan tsayawa yayansa suyi karatu daidai ikonsa Kuma cikin iKon Allah yasamu scholarship harna mutum biyu na fita waje karatu Hakan yasa yabawa Taj da nazeeyah, lokacin Taj yanada shekara 15 itakuma tana 10 tare suka fita k'asar ijebts duk da Hankalin Taj Yana kan kanwarsa Domin gudun lalacewarta shi Yana karatun Business itakuma tadage kan Saita zama barrister kasancewar nata karatun yafi nashi daukar tsayi yasa harya gama tareda samun results maikyau km cikon Allah yasamu Aiki tin Acanma Anfamani Yayi da damar yana Aikin Kuma yasake shiga master's d'insa, itama sanda tagama results maikyau take Acan suka dauke nauyinta nayin digree, tana kammalawa Daddy yasa fada kan dole sudawo Hakan yasa suka dawo tareda dinbin nasarori da cigaba izuwa lokacin kusan sune tsaye da gidan nasu duk da daddy Bai zauna ba bayan yayi ritaya yakoma kasuwanci shima, Aiki kuwa take suka samu Anan, ita tasamu Aiki Awata koto shikuma a A company Daddy kuwa yakan fita kasuwa Domin yanada shagon siyarda kayan masarufi, Alhamdulillah dai Hakan suke rufe Asirin kansu, Bayan samun Aikinta Ananne ta hadu da bash yanuna soyayyarsa gareta saidai bash irin yarannanne namasu kudi dabasajin kwaba kudi kuwa Ansake masa yanata shak'iyancinsa yarda yaso Yan mata kuwa shikanshi bazaici ga Adadin Yan matansa ba saidai tinda Idansa ya fada kan nazeeyah yaji cewar yanason mallakarta Koda na Dan lokacine Domin yasamu hutu gareta, Wannan Kenan... Acan garin gabas kuwa duk jiransu yakasance nabanza Domin ganinsa sukayi Yana yawonsa lafiya klau Babu Abunda yasameshi Al'amarinda Yayi matik'ar daga musu hankali da mamaki Kenan tareda sauya salon muguntarsu gareshi, Hajiya kaka ce ta sauka Nigeria Domin tasamu labarin zuwan jikanta dr maina kamar yarda duniya tasanshi dashi, Sosai gidan yakoma kaurewa dawani shagalin, Kayan tsarin jiki tabashi tareda rubutu yasha gamida masa Adduar kariya, WANENE DR MAINA? Alhaji bukar bulama shine mahaifinsa Wanda bulama shine kakansa kuma shine sarkin gabas yanada mata 2 Zuwairiyya da Khairiyya, Zuwairiyya itace babba ita keda Yara 3 bukar hamis hafsat, sai Khairiyya biyu Shamsu Jamila Qasim, Khairiyya Macce ce Mai mugun kishi ga Hassada tasha yiwa Zuwairiyya mugun gulli wani ta tsalle wani ta fada. Bulama Adalin sarki Mai kaunar talakawa yanada yara 6 A duniya Abbakar Wato bukar shine babba sai Shamsu Wato Zanna, da Qasim majidadin gabas sai gimbiya Jamila da Kuma da hamis hafsat Wato kilishi, Tinda mahaifinsu yasoma tsufa shida fadawansa suka yanke shawaran daura bukar matsayin sarki Abunda Yayi matiqar baqanta ran danginsa Kenan musamman zanna Domin Bai bar komai ba Acikin mugun Halin Uwarsa Dan baran ma duka suna bayansa kilishi ce dai takeda Sassauci, tinda yazama sarki dukansu yarabamusu Sarauta musamman mazan yana qaunar Yan uwansa Sosai sab'anin su da suke mugun qinsa, Bukar yanada macce Daya gareshi tajima Bata haihu ba Hakan yasa danginsa suka sata gaba harsaida iyayensa tareda taimakon kishiyar uwar tasa suka Kara masa Aure ba'a Jima da Auran ba tasamu Ciki zokaga murna gurin bukar ba'a magana duk da Ammy Tasha fama dasu amma haka tayi hakuri Allah ya sauketa lafiya yabata da kyakykyawan Wanda yaci sunan maina gata kuwa kota Ina Yana samu Hakan yaqara Kona ransu, sanda maina yacika shekara Daya kakansa Wato bulama Allah yamasa Rasuwa sunyi Alhini sosai, tin maina Yana qarami yakeshan Wahalan kishiyar uwarsa tinkan Yayi wayo yasoma fahimtar muguntarta gareshi Hakan yasa yasoma riqida yakoma tamkar wani boss bashida tsoro Kuma ba qaramin dalili zaisashi Kukaba Yara kuwa komai girmansu zai iya yin fada dasu Koda zaisha wuya fuskarsa bazata nunaba, surkulle kuwa Zinariyar gabas tashayi amma Allah Yana kareshi cikin iKon Allah Ammyn tasake haifan qadeer saidaga baya Kafin Zinariyar gabas tasamu Ciki saidai cikin Rashin sa'a tahaife mata gwaye tamkar takashe yaran dab bakinciki bayan wasu shekaru zinayar gabas tasake haihuwa tasamu namiji wannan karon zokaga iyayi da lici, lurada Wahala daneman daukar ran maina dasuke yasaka mama da hajiya kaka mahaifiyar Abby sukayi yarda zasuyi Aka kaishi waje karatu wannan shine dalilin tafiyar maina na tsawon shekara 15, saidai duk wannan shekarun komai Bai canzaba dama ita qiyayya sam Bata tsufa.... Mundawo labarin....... BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπŸ€΄πŸ‘‘ PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπŸ§ŸπŸ‘ΉπŸ§Ÿ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!* PAID BOOK 300 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°* ................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphics``` FREE PAGE 16 TO 20 .........."Dan Allah hajiya kitaimakemu kamar yarda Allah yataimakeki kimuna tsaye kan hakken yarinyar Nan wallahi bamada kowa Kuma bamada komai Allah kadai garemu Kuma shine dogaranmu, Ance Muna kina tsayawa bayin Allah talaka Akan lamarinsu shine mukazo gareki Dan Allah kitaimaka Muna kamar yarda Allah yataimakeki," Matar takare magana tana matsan kwalla Ajiyan zuciya barrister nazeeyah tasauke Kafin tataso daga kan kujeranta tadawo kusada matan tazauna tareda kama hannuwanta cikin sanyi da tausayi tace,"Kada kidamu mama gayamun meye yafaru Kuma meye matsalarku Kuma kada kisaka Rashin gaskiya Domin Rashin gaskiya Yana hana mutum kaiwa ga nasara ki fadamin komai Kuma gaskiya in Sha Allah zantaimaka Miki," Hawaye Matar tafitar Kafin cikin raunin murya tace"Koda bangaya miki ba kallo D'aya zakimuna kisan cewar mudin talakawane bamuda karfi mijina yajima da Rasuwa sakamakon hatsarin mota dama shi driver babban motane yakan fidda kayan wani Ubangidansa yajima Yana Aiki dashi Yara 2 kawai garemu suwaiba da maniru garin fidda kayan kasashen kudu yagamu da tsari yamutu ko Arzikin samun gawar bamu ganiba domin motar konewa tayi can Aka sallaceshi" tsayawa tayi tana sheshshekar kuka Murza mata yatsunta barrister tashigayi cikin dakiya danuna Alamun tayi Shuru Domin ita kanta sunbata tausayi tin Anan tafahimce talauci yasakasu gaba tareda Wahalan rayuwa, itakanta tasha bak'ar Wahala Kafin Allah yakawota wannan Matakin, Maida hawayenda keson zubomata tayi cikin dakiya tace"mama kenake saurare" Cigaba Matar tayi"bayan mutuwarsa bamuda inda zamu saka kanmu munshiga matsi da Wahalan rayuwa Kuma Babu wani ihsani daga Alhaji Sambo zuwa garemu Domin taimakana, bazan mantaba Akwai sanda naje neman taimakon Abunda zamuci gareshi Amma yace Indai kudi nakeso ai natashi nanema inada ragowar karfi Kuma ga da namiji gakida macce Kuma Ai jari Allah yabaki shi, taimako Daya zanmiki kikawo shi maniru din yagaje Ubansa kawai ita kuwa suwaiba tadinga wanke wanke wa hajiya dama tananeman Yar Aiki kema zaki Iya fita bara ai, maganganu kenan gareni hajiya naji zafinsu Amma me Banda mafita duk da bansoba Domin inajin tsoron tukin Domin harga Allah banyarda da mutuwar mijina ba amma ni talakace Kuma mara karfi Banda hujja ko kudinda zan iya yin shari'a koneman hakke gurin Alhaji Sambo dole nayi Shuru Banda mafita yasaka dole na Amince maniru yasoma Jan babbar motar yayinda suwaiba takan je Aikin, dahaka muke rufawa kanmu Asiri Abunda maniru yadan soma samu yasaka dole nasoma Sana'ar kosai a waje, hajiya shekara Daya mukayi Ahakan wani lokacin sukan hana suwaiba kudin Aikinta duka zagi tsangwama gamida habaici da kyara Babu wanda Bata Gani amma Hakan tadaure wasu Abubuwan nice kawai nake nakeji nayi kuka itakan bani kwarin guywa kan muyi hakuri komai zai wuce, Ana cikin Hakan shaidanin dansa yadawo daga k'asar waje hajiya cikin Rashin Imani yaketawa yata haddi fyade Yamata namunta Kuma suka dauketa suka jefar tareda k'ok'arin lalata mata gabanta Anasu k'ok'arin Bata shaidar, A Yanzu yata yoyon fitsari take Abun gudu muke gakowa hajiya bamu gama wannan tashin hankali ba saiga maniru Ankama wai Yana safaran Miyagun kwayoyi Kuma Aikin na Alhaji Sambo ne dama Ashe sune Ake fidda masa waje sai daga bayan muka fahimce Hakan Ashe bayan yagano Daya nemi barin Aikin shine sukamasa kisan Gillan Dan rufewar Asirinsu bayan maniru yagano Hakan shine suka Lakabamasa wannan masifar tareda cire hannunsu Aciki Abunda da Aikin kudi take Akayi gidan Maza dashi bayan irin Wahalan da jama'an tsaro suka bashi hajiya yanacan rufe ba ranar dawowarsa tinda ko shari'ansa ba'ayi kawai sunkaisane gidan yari batareda yaji ba balle Gani Kuma ga halinda suka saka kanwarsa duk inda nakai kuka ba'a saurarata saboda shi Mai kudi ne Kuma ni talaka haka muke rayuwa cikin bakinciki da Wahala Ina bara Kafin musamu Abunda zamuci ita kuwa suwaiba kullum ciwonta gaba yake tinda bamuda kudin magani,". Sosai kuka yaci Karfinta Wannan karon barrister nazeeyah Bata hanata kukan ba Domin yin kuka Rahamane kotasamu wani sauki, ita kanta nazeeyah kukan take ko Basma data shigo daga bayan kukan take Domin sunyi matikar tausayin Matar sunjima Ahakan Kafin Cikin karfin Hali barrister nazeeyah tashare hawayenta tareda Mikewa tayago tissue tagogewa matar hawaye, Basma kuwa Ruwan gora masu sanyi tabudewa Matar tabata, Sosai tasha ruwa shuru office din Yayi nadan lokaci kafin barrister nazeeyah tace"in Sha Allah daga yau ko nace daga yanzu kukanki yakare duk hatsarin case din nayi miki Alqawarin zanshiga duk wuya zanjure in Sha Allah sainaga ki samu Adalci in Sha Allah Kuma yaronki zaidawo, idan kinada wata shaida zanso kibani ita Domin fara gudanarda bincike kan case din Kuma zanso had'uwa da suwaiba" Sauka kasa tayi tana godiya sosai, saida nazeeyah takamota tace"Aikina ne nayi mama kada kidamu Kuma kada tsoro watarana yasaka ki sare kin tabbatar duk Abunda kike fadamin gaskiya ne Kuma kinada wata shaida,"? "Yata taimakona fa kikesonyi Babu Abunda zaisa najanye kona watsa Miki kasa A Ido in Sha Allah Ina taredake Kuma duk Abunda nake gayamiki wllahi gaskiya ne Kuma inada shaida kobayan yata Akwai wani Akwati da mahaifinsu ya boye Wanda inada tabbacin Akwai Abunda zaki Iya nema Aciki Kuma koshi maniru Kila kisamu wani Abun idan kika gansa," "Masha Allah yanzu kitashi mutafi can din," Riko hannunta barrister Basma tayi Aharshen turanci tace"Qawata I'm very scare wllh Ina tsoro nasan Alhaji Sambo sosai bashida Imani ko tausayi sarai zai iya aikata Abunda yafi wannan Amma Babu wani dazai iyaja dashi, barrister bash dakike Gani dansa ne Qaramin dansa ne inajin tsoron Abunda zaije yadawo," "Koma me zaifaru Basma wallahi sainayi wannan case din, kada kisaka kanki A Wahala kada kibini Baki Aciki," tana gama Fadin Hakan tabi bayan mama waje tasameta motarta suka shiga sukanufe gidan ganin suwaiba saida nazeeyah Tasha kuka sosai bayan bincikenda tayi tadan samu Abubuwa Acikin harda wayasan tareda wani recording daukar duk wani Abu dazai mata Amfani tayi ta dauke suwaiba sukanufe Asibiti, Saida Akayi treating d'inta nanma tasamu wasu evidence daga likitan Kafin tabiya Komai taba mama wasu kudi Kafin takoma gida, Tindaga lokacin tasoma bincike da k'ok'arin ganin ta hadu da maniru saida Tasha wuya Kafin tasamu ganawa dashi saida tayi hawaye ganin halinda yake Ciki dakuma labarinda tasamu gareshi Acikin kwanakin gaba Daya tashiga busy Aiki take badare barana Domin ganin tahada shaidu masu karfi kan lamarin Cikin iKon Allah kuwa tasamu tareda Kai case din gaban Alkali Aka Saka ranar goma gawata Domin shiga Karan Tinda Alhaji Sambo yasamu takardar sammaci daga kato Hankalinsa yatashi yasoma kokarin ganawa da barrister nazeeyah inda barrister bash kuwa damacan bawai soyayyar Allah bace Hakan yasa gaba ta kullu yasoma ganin bayanta Shima, "To kadai Gani yasake escaping wannan tarkon namu" "Hunmm ta yaro Kyau take Bata karko ai duk Abinda Babba yahango yaro ko yahau tsani bazai hangoshi ba Ina gaya muku yaron tin Yana k'araminsa yake hatsabibi da shegen wayo saboda haka dole mu bullo masa tabayan gida," "Amma mama kamar ya Kenan" "Ajan huriyar Nigeria can qasar kamaru Akwai wani hatsabibin boka Wanda Sha yanzu magani Yanzu ni Babu Wanda Idansa yake kaina zanje nasa Ayita takare kawai," Dariya suka saki tare zanna yace"yawwa mama dama ai Mai uwa Amurhu baya kwana da yunwa" dariya suka sake saki dukansu tareda tura Mata kudade Domin yin Aikin suka dawo gida zuciyarsu fess........ BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπŸ€΄πŸ‘‘ PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπŸ§ŸπŸ‘ΉπŸ§Ÿ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!* PAID BOOK 300 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh

Chapter 2 of 4