Share this page
1 / 4
An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ο»Ώ*BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπŸ€΄πŸ‘‘ PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπŸ§ŸπŸ‘ΉπŸ§Ÿ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!* PAID BOOK 300 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°* ................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphics``` 23/8/2025 AUGUST SATURDAY BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM FREE PAGE 1 TO 5 .........Wani kyakykyawan matashi nahanga Ahankali yake saukowa daga matakalan benen jirgin, Sanye yake da Suit baki, gashinka bak'i silik Maiyalwa idanuwansa Dara dara bakinsa pink color Idansa sanye da farin glass tsintsiyar hannunsa d'aure da Agogo K'irar Royal takalmin k'afarsa have cover sukansu bak'i dayan hannusa rik'e da wayarsa dayan kuma d'auke da wani k'aramin littafi Wanda cover littafin bak'ine fuskarsa d'auke da tsadadden murmushinsa sosai yakejin nishad'in dawowarsa k'asarsa tagado Nigeria yanzu kimanin shekara 15 kenan baizoba sai yanzu Daya dawo A matsayin cikakken likitan Ganny saukowa yake Ahankali yana duba call din babban Amininsa Kuma d'an Uwansa Wato I.G Haisam bayansa Amintaccin yaransa ne guda biyu suka takemasa baya suna janye da trolley bag d'insa suna ida sauka Idansa yasauka kan I.G ai da sauri i.G yak'araso inda yake tareda rungumarsa cikin k'auna had'ida kewa, cikin sauri Shima ciroma qadir yarungumesu duka tare Atare "I miss you so much my bro" Murmushi yasaki tareda buga k'afad'ar ciroma qadir yace"Me to have you are okay" "Lafiya klau bro maina saidai kewa kawai" "To ai saimu K'arasa daga gida daganan sai Ak'arasa labaran kewan" cewar I.G Dariya ciroma qadir Yayi sab'anin maina dayayi murmushinsa kawai, suka shiga motar Wani K'asaitaccen gida suka shiga Mai d'auke da Abubuwan more Rayuwa gamida Alato ko Ina sai bayi da fadawa ne ke yawo tin Acikin motar suke bada gaisuwa har suka iso tsaida Motar sukayi suka fito gogan naka saida yagama Shan k'amshinsa da b'ata lokaci Kafin yafito, welcome Aka shimfid'a masa yasoma bitakai fadawa da bayi zubewa kawai suke suna bada gaisuwa bushe bushe gamida kirari take ya b'ark'e Agurin d'an yamutsa fuska Yayi Domin Shidai Allah yagani ya tsane irin wad'annan Al'adun na gidan Sarautar gashi yazama dole tinda yafito daga jinsin Sarauta d'aga musu hannu kawai yake, yashiga Ciki da k'annensa yaci karo dasuka rugo suka rungumeshi cikin murna da kewa, "Oh ni fulany kada ku kadashi mana," fad'ar wata mata Dake matik'ar kama dashi tamkar Antsaga kara, Murmushinsa dayafi ko wanne tsada da wuyan Gani yasake tareda nufar mahaifiyarsa cikin sassarfa yarungumeta Shafa bayansa tayi cikin k'auna tace"you are welcome my son" Ajiyar zuciya ya sauke Ahankali yafurta"Ammynerh nayi kewarki Sosai," Itama murmushin tamaida mishi tareda shafa kanshi"Allah yamaka Albarka maina yasawa Abunda ka karanta Albarka" "Ameen Ameen Ammynerh love you so much" "Gashidai Bro maina shine babba Amma kuma tamkar shine K'arami Agidan Nan duk wata soyyayya tana kansa nidai kishina Awaje yake," cewar Zuma tana tura baki Dariya sukayi bama kamar IG"Hunm bari kawai Qanwata zamu ramane ai," Shidai murmushin kawai yasaki dama bagwanin Magana bane, "To kaje kahuta kazo Kaci Abinci Kafin kafita kagaida Sauran y'an uwanka" "Kai Ammynerh nifa wannan zagayen banasonshi Kuma ga gajiya tareda ni dukansu ai zamu iya had'uwa daga baya, yawwa ciroma qadir kakaisu Joseph part dina sunriga dai sunsan nasu masauki Kuma Akai musu Abinci kace nace suhuta sainazo," "To Dr maina it's done" "Murmushi yasaki zakayi bayani ne yaro ai nadawo Kuma" "Ammynerh Abby fa" "Yana fada Yana tareda bak'ine sunakan tattaunawa Mai mahimmanci kaje kahuta Anjima zaku hadu" "To Ammy" Tareda ig suka Shiga dakin rage kayan jikinsa Yayi ya fada wanka yafito Koda yafito IG ya fidda masa wasu kaya na gidan sarautar kallonsa kawai Yayi ya kauda kansa baiyi magana ba, shiryawa Yayi zokaga irin kyawonda Yayi yafito suka soma cin abinci Nan Abby ya Karaso Aka game murna kamar me cikin nishadi suke firansu sosai yasake yake fira tamkar bashiba dama inkaga doguwar firansa to Yana tareda iyayensa, Acan gidan sarautar kuwa ko Ina labari ya dauka baban Dan sarki Yarima maina yadawo Dr maina Kenan "Lalle Yaron Nan yagama rainamu Ace yadawo kozuwa bazaiyi yagaidamu ba Ina Matar Ubansa Kuma Zinariyar gabas Amma saiya gama shak'iyancinsa kanyazo inda nake," "To ai ranki yadade kinsani rainine kawai Domin Dr maina bazaizo yanzu ba yanacan tareda uwarsa tana k'itsa masa shiyasa nake cemiki dukansu zamuyi maganinsu" "Wato jakadiya Ina d'aga musu kafane bisaga wani dalilin Amma lokaci Yayi dazasu fuskance fushina," "Ai ranki yadade shine daidai Wanda inada tabbacin bakece kawai kike dauke da dafinsu ba harta Zoban gaske dauke take da Wannan kudirin Aganina ku hada karfi da karfe gurin yakarsu kawai Domin sarkin yawa yafi sarkin karfi" "Hakane jakadiya kinada gaskiya Wannan karon zamu dauke Mataki Mai tsauri gamedasu, Asirrance ki gayyatomin Matar waziri dama kilishi Domin shi yaki Dan zanbane Kuma Akanci yakine tareda nacikin gida nakusa dakai"............ BASEERATA ITACE ARZIKINA😍 Whatsapp number 07064904617 or 07031012948 *BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπŸ€΄πŸ‘‘ PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπŸ§ŸπŸ‘ΉπŸ§Ÿ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!* PAID BOOK 300 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°* ................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 ✍️ Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 Queen πŸ‘Έ of Writer's Hausa novels πŸ“šπŸ“–πŸ“š And design graphics``` FREE PAGE 6 TO 10 ...........Adaran suka zauna sukayi kulle kulle kullensu kan dr maina Wanda shi bakimasan sunayi ba Sam Mulkin baya gabansa, Sai washe gari yasamu damar shiga gurinsu koshi saida Ammy tamasa Jan Ido Kafin yashiga fuskarsa hade ko zaman minti 5 baimusu ba Yayi ficewarsa, haka suka dauke hanyar zuwa gidan kilishi tarba maikyau suka samu daga gareta Domin Itad'in Qanwar Abby ce, Raudha kuwa sai rawankai da shishigi takemasa Wanda yake matikar Bata masa Rai Domin yatsane yarinyar sam batada Aji balle kamunkai especially irin yarda yakeso Hakan yasa kamar Wanda Ake kora yadawo gida, kwanansa biyu da dawowa Abby yashirya walima gagaruma tareda Buda masa katafariyan Asibiti, Cikin Shadda maikyau yashirya tareda daura Alkibba suka zauna gurin Taron shida IG, "Kesan menakeso Dake,"? "A'a ranki yadade,"? "So nake ki tabbatar kinsaka guba cikin Abincinda zaici, Kuma kada ki kuskura kibari Asamu matsala nadai gaya miki," "To Angama ranki yadade" Cikin sanda tasamu tasilale tashiga sashensa na farko kasancewar da mutane sosai ba Wanda zai zargeta koya gano, Bude fridge d'insa tayi tazazzaga gubar cikin lemunsa Kafin cikin Azama tafito, batareda kowa yaganta ba, "Wai yanzu haka zamu saka Ido zanna mubari sarautar Nan tacigaba da wanzuwa ga Ahalin bukar"? "Nikaina Abunda nake Takaici Kenan wllh muddin na Bude Ido naga Yaya nakan karagan mulkin Nan wllahi jinake kamar nahadiye zuciya na mutu" "Kai kul kadama kafara zancen Mutuwa shine zai mutun yabamu damar cin duniya da tsinke," "Amma dai ai kunsan koda Yaya yamutu Kuran baikare batinda yanada yara gakuma shegen yaron Nan dabasai na fadamuku tsaurin Idansa ba Wato maina, kana Gani shikansa dukiya saida bunkasa take garesa yanzu kaduba irin Kudinda Yaya yakashe gurin Gina waccan Asibitin Kuma ya mallaka masa ita, tofa Ina ganin takansa zamu fara," "Gaskiyankane waziri to yanzu meye mafita,"? "Mafita Dayace kawai mutura shegen kiyama," "A'a d'an baran Mutuwa irin wadda kake nufi Akwai rigima Kafin Dr maina Yayita domin shegen Akwai wayo Kuma ga karfin dantse saidai in mubiyo masa tabayan gida," "Kamar Yaya Kenan zanna,"? "Hahahaha ai maganin biri Karen maguzawa kawai wani shaid'anen boka hatsabibi zamu samu Yayi mana Aiki," "To Kai zanna Ina kake ganin zamu samu irin wannan bokan"? "Kasani fa waziri yafiyarnan bamu kadai bane harda ita Zinariyar gabas tanakai to Kafi kowa sanin ko wanne kalan shaidanci da makirci dole saida macce Kuma babban nasara gashi tana matarsa kadashi bazai bamu Wahala ba, kawai dai mufara bi takan Yaron Domin inada tabbacin soyayyar da yake masa kawai zata iya zama Ajalinsa," "Wannan hakane to Amma su ciroma qadir fa Yaya zamuyi dasu,"? "Ai ciroma qadir k'aramin Alhakine Domin juyashi bazai bamu Wahala ba koda bamu hallakasuba bakinci da damuwa sune zasu hallakasu ai," "Ai maganar da nake maka yanzu haka zinayar gabas tasaka Ansama shegen guba daga yanzu zuwa ko wanne lokaci zamu iya samun results maikyau" Dariya sukayi gameda Mikewa suka shiga Taron Akacigaba da hadada dasu kamar bakomai Aransu, Sai kusan magariba Taron yawatse IG yawuce Domin wani Aiki Daya tasomasa daga office shine kawai yanufe part dinsa Kai tsaye inda fridge din yake yanufa tareda daukar lemon harya Kai kan bakinsa yaji nocking guntun tsaki yasaki tareda Aje lemun Yanufo kofar dayake ta glass ce tindaga waje ya hango mayyarsa ce Raudha Hakan yasa yaja dogon tsaki tareda komawa ciki Abunsa rage kayan jikinsa yayi ya daura Alkibba kan table din yashiga wanka bayan yafito Idansa yakai kanta zuwa Yayi yajanyo Rigar Aikuwa lemun yabiyo Rigar yafadi take yatsiyaye kan Capet din, Dan dafe goshinsa Yayi tareda k'aramin tsaki Domin Sam yamanta da ya dauko lemon, fitowa Yayi tareda sakawa Agyara parlour shikuma yashiga bedroom d'insa kamar kullum saida Yayi karatun Alqur'ani tareda tarin Addu'o'insa Kafin ya kwanta bacci,.............. Sukuwa cikeda tsammani suka kwanta tareda Bude kunnuwa Domin jiyo ihun kukan mutuwarmu Dr maina......... BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍 Whatsapp number 07064904617 Or 07031012948 *BARRISTER NAZEEYAH!!!*. _PAID BOOK 300 ONLY_ _Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ƘARAR KWANA PAID BOOK ₦300..(33) YARIMA ASHMAN🀴🏻 (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR β˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€ FREE BOOK. (35) SULTHAN ANEEMπŸ€΄πŸ‘‘ PAID BOOK. (36) And know AKAN AIKIN MIJINAπŸ§ŸπŸ‘ΉπŸ§Ÿ FREE BOOK is (37). TANGARAS.... FAD'I KAFASHE PAID BOOK (38). BARRISTER NAZEEYAH PAID BOOK loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“``` _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *BARRISTER NAZEEYAH!!!* PAID BOOK 300 ONLY _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar

Chapter 1 of 4