Share this page
3 / 3
cikin idanuta. 💑💝💞 Safras hawa tsakiyar titi yayi yana sheka uban ihu,yana cewa"wayyo Allah Ku taimakeni" 😱 Komai ya sashi yin haka Oho. Sapiya tsaye suke airport suna jiran saukar meenah Jirgin sauka yayi har mutanen suka watse. Amma basuga Meenah ba. Sapiya idanuwan ta cika yayi da kwalla tce"what ever happen to day it's all my forlt" Maryam dafata tyi tce"not at all my dear,noting gonna happen bad,bcuz I still have a filling that she will make her way to came as sooner". Sapiya tce"_mu koma school " Maryam tce"okay ". khaleesat zaune take afalo tana kallon tom and Jerry Sai ga Abdul ya shigo falon ya zauna kusa da ita. Hada rai tayi sannan tayi off na TV ta tashi zata wucce yce"kye" juyawa tyi fuskarta a murkushe 😠😠😠 ..............khaleesat juyawa tayi ta kaleshi,ranta a b'ace tce na'am yaya. Tsayawa kallonta yayi sannan yce"meya yasa baki je competition da akeyi legos ba?". Hada fuska tyi Tace"daman natambayi Daddy yace yanda aiki,mummy mahaka kuma naga Kai da Yahya safras kuna cikin aiki koda yaushe shiyasa ban sanar da kuba." Tashi yayi daga zaman da yake yace da khaleesat"na yau yawuce amma kuma kowace ranan da akace Ana bukatar family member kiyi mana magana." Gajeriyar murmushi tayi tace"_Nagode Yahya" Juyawa tayi zata wuce sai taji Ana kwankosa kofa da sauri ta juya ta kalli Yahya Abdul tace"let me get it.". Paridah zuwa tayi ta zauna gefen ummah,sai abbansu yace"yana Ina mansoor din?". Murmushi tayi tace"yana fitowa.". Mansoor fitowa yayi daga dakin sa,yayin da yake saukowa daga upstairs sai paridah ta kura masa ido. Karasowa yayi yace"morning dad.......,and you too mummy." Amsa masa sukayi,sannan ya Kara da cewa"yah jikin naki ummah tace"much better than earlier". Yace"okay Allah kawo sauki". "Amin thuma amin". Murmushi yayi yace"ohh sorry fah kuna jirana musoma cin abinci ko,okay toh mu soma ci." Murmushi parida tayi taja fotfulas ta soma zuba musu abincin, yayin da take Satan kallon mansoor. Mansoor zama yayi a kujerar dake fuskantar paridah,sannan yace"sarauniyar kunya,banji kince komai ba". Safras tsaye yake tsakiyar titin yana sheka uban ihu. Cewa yake"Wani ya taimaka min......matata tana cikin mawuyacin hali!!!!." Wata makeken motace Mai suna"YOU TURN"yah tsaya gaban safras. Da sauri safras ya karasa wajen window motan yace"_kun taimaka min,matata tana cen kwance cikin mawiyacin hali". Sauke glasdin motan sukayi. Wannan motan tana cike ne da wata kararramar family wato,Mata da miji sannan da yaya biyu. Murmushi matar cikin motan tayi,cikin mamaki safras yace"what so funny " Tace"matar ka". Yace"ehh "cikin nuna bacin rai Sai matan tace"kodai itace wacce take tsaye bayar ka.?" Cikin sauri yah juya yace"ehh itace".sai daya furta hakan kafinnan ya ankare filandin da suke. Cike da mamaki yah waywaya bayan sa ya sake ihu. Meenah tace"nice bawai fatalwa ba". Murmushi mutane cikin motan sukayi sai ta sake cewa"itz better to ask for help than to lie". Safras tsunkuyar da Kai yayi sannan ya kuma dafa goshi,kafinnan yace"why meenah kin bata plan din". Wannan matan dake cikin motor tace"so funny,kuna burge ni,gaskiya Ku nasoyane ta musanman." Meenah juyawa tayi ta kuma murmusa kafin nan tace"nagode". "Sunana Majnoor"....inji wannan Matan. "Nikuma meenah,sannan ga abokin tafiyana safras". Majnoor cikin raha tace"y'ayana kenan ga kuma mijina". Safras murmushi yayi yace"Nice to meet you guys". Hada tafin hanu meenah tayi ta mika ma sauran gaisuwa. Majnoor cikin sauri tace"Ina zuwa haka meenan". Safras datse meenah yayi yace"logos". Murmushi meenah tayi sannan tace"competition zamu". Tace"wow nice,Ku shigo karmu bata muku lokaci". Meenah tace"okay" Shigarsu motor yar majnoor tace"aunt da fatan bakiyi mantuwa cikin motarku ba".? Safras yace"Nooo really bamu cika mantuwa ba yar nan". Meenah tace"really,Ina lalitar ka yake"?. Fashewa da dariya sukayi,sannan suka tada mota suka wucce. Khaleesat cikin sauri ta bude kofar,wangale baki tayi yayin da ta tarar da yahyan ta jafaru daya Dade baya gida. Cikin mamaki tace"Yahya jafaruuuuu".cikin salon farin cikin hade da mamaki ta rungumeshi,ta kuma cewa"Yahya irin wannan bazata haka". Yace"ai nafiso na kasance kullum Ina saku farin cikin shiyasa". Ansar jakar dake hannun jafaru tayi tace"bismillah ka shigo mana" . Shiga falon sukayi tare sannan tace"bari na kawo maka ruwan sanyi". Yace"okay sis". Abdul dake zaune a falon daga ganin shi yah tashi a fusace suka rungume juna,yahce" kwana da yawa,irin zuwan bazata haka ai daka sanar ko abinci aiyi maka". Murmushi yayi yace"oh thanks Yahya,ai dolene a dunga sa family nishadi sabida mun kwana biyu ba waya kuma babu haduwa at all". Fashewa da dariya sukayi sannan suka zauna,soma hiran kauyen sukayi. Kwatsam sai ga umma tare da khaleesat sun sauko da kayan sanyi. Isowar su wajen sai umma ta Dafa kan jafaru sannan tace"d'ana jafaruuu". dago kai yayi yace"ummah mun tashi lafiya". Murmushi tayi sannan tace"lafiya lau,irin wannan bazatan da sassafe haka". Juyawa yayi yayin da yake fuskan tar ummah yace""actually nayi tunanin sai next week zanhau hanya,amma kinsan gwaggo da son tsarguwa da school sai kace wata prof........dagajin cewa anyi resuming last week ta tada hankalin sai data sani a hanya". Murmushi umma tayi tace''yah gwaggon take". "Lafiyar ta lau wallahi". Mansoor bayan sun karashe cikin abinci yace da ummar sa cewa zai tafi zuwa wajen abokin sa Mai suna"_Rayyan_"_yakuma cewa Ina kuma tunani zanjira har dare kafin na juyo gidan. Umman cemishi tayi toh mude inyayi zamu wucce office patty maybe bazaka same mu a gida ba,Dan haka inka jira 8:00 a wajen sai kawai ka biyo ta cendin. Yace"alright" Ya Shige dakin sa yayi 🙍🙍 Shigewa dakin sa yayi,yayin da yake hayewa dakin nashi sai ya Kira abokin nashi Rayyan a waya. Yace"Rayyan kana inane yanzun,dan nafa shirya Ina hanyar zuwa". Murmushi mansoor yayi bayan ya jiyo muryar rayyan na cewa"gaskiya yanzun Ina wajen shan coffee na cikin gari". Mansoor na wannan wayar yayin da yake taje gashin kansa. Yace"toh ka jirani a waje Rayyan, nan da minti talatin". Sauke wayan yayi sannan yadauko turaren Mai kanshin gaske ya fesa. Faridah shigewa tayi dakin su ta kwanta kan gadon dake dakin da ruwan cikin ta. Nan saita soma tunano abinda ya faru tsakanin ta da mansoor. Murmushi tayi sai ta tashi daga kwanciyar da take ta shige bayi. Saffyyah tsaye take gaban wani makeken gini Mai tsayi wacce aka yita da fararen duwasu,sai ta Ciro wayar ta,ta sake goda kiran wayan meenah. "The number you're trying to call is currently not available at this moment"abinda saffyyah ke jiyowa kenan yayin data goda kiran layin meenah. Saffyyah sauke wayar tayi daga kunnenta, sannan ta hada fuska sai kwalla ta soma zubowa fuskar ta. Sai ta juya a fusace da niyar zata wucce, jiyo karan sautin muryar maryam na kiran sunan ta,daga cikin wannan gini. Juyawa tayi ta tsaya kallon maryam har ta karaso wajen ta. Saffyyah na shesshekar kuka tace"na'am aunty maryan". Maryam ajiyar zuciya tayi tace"saffyyah hallau wayar ta bata tafiya ne?" Juya Mata baya saffyyah tayi ta kuma gofe hannaye. Maryam dafa kafad'ar ta tayi sannan ta cigaba da cewa"amma kinko tambaya a gida kuwa?". Saffyyah juyawa tayi cikin salon tausayi tace"a'a....Ina tsoron karna tambaya ya zaman to cewa na tada hankalin su acen gida". Maryam rike hannaye saffyyah tayi sannan tace""akwai shawara saffyyah,tunda ummah batasan da cewa Ina nan legos ba,Mai zai hana na kirata da wayata na tambaya". Saffyyah murmushi tayi tace"great idea,....but ". Sake hada fuska tayi,maryam cikin mamaki tace"what again saffyyah,why do you fill so sad". "Actually I just filling like something bad will happen". Maryam Dan murmushi tayi tace"saffyyah be strong,and bawai wayar umma Kai tsaye Zan Kira ba,Zan Kira wayar gidan kinga kenan duk Wanda ke falo zai dauka". Wata gajeriyar murmushi tayi tace"alright,aunt nagode da Kika tsaya tare Dani". Maryam murmushi tayi tace"never mention". Maryam ta kasance sai faman kiran wayan take amma babu wanda ya d'aga. Saki fuska maryam tayi tace"ba'a d'aga wayar ba". saffyah cikin takaici tace"try it again". Nanko cikin ikon Allah taji an dauki kiran,.....nan maryam ta rikice ta kasacewa komai na Dan wayansu dakiku. Ummah sai faman sallama take kafin nan maryam tace"Ina yini ummah". "Lafiyah lau". Cikin rawan jiki maryam ta sake cewa"ummah nice fa,maryam ce". Maman meenah murmushi tayi tace''y'annan maryam yah kike,yasu ummah da sauran mutanen gida.........." "Suna lafiya ummah,daman na kirane na jiyo muryar meenah,danko tunda muka rabu ranar biki bamu sake haduwa bah." Murmushi ummah meenah ta sake sannan tace"ayyah wallahi ta raka kanwarku saffyyah zuwa legos ne". Maryam tace"okay Zan goda Kiran ta,ta wayar ta". Ummah meenah tace"right...nima na manta ban tambaya ya hanyar tasu ba,bari nima na kirata". Maryam Zara idanu tayi sannan tayi Shiru. Ummah Meenah sai faman maimaita cewa hello!!! Take. Sannan Maryam tacei"Ummah bana jinki ,sai anjima". Saita sauke wayar. Saffyyah cikin sauri ta tambaya cewa"Mai ya faru,Mai suka fada miki". Maryam tace"that was bad idea,tunoma ummah nayi". Saffyyah tace"bangane Mai kike nufi bah". "Ce min tayi tama manta bata Kira meenah taji yadda hanyar tasu ta kaya ba". Cikin yanayin damuwa saffyyah ta dafe goshi kana ta sake rike kugun ta da dayan hanun. Maryam cewa tayi"_I'm sorry" Saffyyah bata ko tanka mata ba. Sai ta sake cewa"toh muje mana mu goda yanka miki tikitin shiga gasar". "_actually I don't think this plan will going to happen". Maryam cewa tayi"arashin tayi akan bar arha". Saffyyah tace"alright muje''. Suka shige wannan ginin. Agoggo karfe biyar take nunawa saffyah ko sai faman Kai kawo take kamar wata Mai safa da marwa. . 👇 👪 Maryam cikin bacin rai tace"wai yan wannan wajen,Mai suke daukan kansune da har xasuce wai mutum guda bazai jagoranci students biyu bah. Forzy kanwar maryam dake tsaye gefen saffyyah tace"aunt kinfa san komen su anan,atsare suke". Ajiyar zuciya Maryam tayi takuma cewa"koma meye hakan ba alama bace Mai kyau,zasu iyya wahalar damu,kungafa yadda mukai tayi mishi magiya amma yayi biris damu". Fozzy murkushe fuska tayi tace"no fah sukace wato rejected hmm'. Sai ta juya gefe guda tayi shiru. Saffyyah hada fuska tayi sannan tace"zuwa karfe takwas na dare za'a rufe hanyar shiga gasar,Gashi har yanzu babu alamar zuwan meenah". Juyawa tayi ta kalli fuskar maryam tace"gaskiya nayi kuskuren amincewa da meenah,". Maryam kiran sunan saffyyah tayi,sai saffyyah ta daga tafin hannu alamar ya'isa. Sannan ta cigaba da cewa"_gaskiya nayi kuskure matuka dana amince da meenah a rayuwa ta". Maryam karasawa tayi wajen ta da sauri ta dafa kafadar tace"amma saffyyah ai bamusan mayya dakatar da ita ba ko". Juyawa saffyyah tayi a fusace,idanuwan ta cike da kwalla tace"Koma meye I don't care". "I don't care with her any way". Juyawa saffyyah tayi a fusace ta wuce,a lokacin data juya zata wucce sai maryam ta rike mata hannu,amma kuma saffyyah taja hannunta da karfi ta wacce. ⏰ Karfe takwas na dare family su meenah suka shiryar zasu office party,paridah cewa tayi bazata sami zuwa ba sabida batajin dadin jikin ta,sannan bayan wannan ga kuma gajiya,dad'in dad'awa kuma intace zata shirya ta bisu zasu d'au lokaci. Babu tayanda ummah batayi da paridah ba cewa ta shirya su wucce,amma kuwa tayi biris taki amincewa ta bisu. Daddy tare da ummah jan mota sukayi suka wucce.sun kasance basuda zabine shiyasa suka kiyale ta a gida kawai ita kadai. Kimanin 8:30⏰ Sai maryam ta zaga wajen da ake sayar tikitin dan tayi duba akansu. tadda wajen a rufe tayi"Hmmmm meenah what have you don't".haka maryam ta furta cikin zuciyar ta,daga misani ta juya ta wucce. Kimanin 11:40 hallau. Faridah ta kasance kwance take tsakiyar falo. Ta kuma kasayin barci sai faman hamma take. Lumshe idanu tayi na wasu dakiku,sannan ta bude idanu ta, Mikewa tayi Ta nufi kicin,shigarta kicin ta bude firij ta dauko ragowar ice cream wadda ta hada da Rana. Lumshe idanu tayi taja kamshin wannan ice cream din tace"wow dad dad'ar kayan sanyi".murmushi tayi ta rufe firij din ta koma falon. Zama tayi ta kuma gofe kafafu a Samar tiri sita tana fuskantar akwatin telebijin. Bude Roban Ice cream din tayi sannan tasa cogali ta dibo d'an kadan tasa a baki. Murmushi tayi had'e da lumshe idanu tace"wow babu abinda yakai shan ice cream cikin dare dadi". "Hmmmmmmm" Dauko masarrafin TV tayi ta kunna TV. Sannan ta sake Lumshe idanu ta cigaba da lasar ice cream din nan. Kwatsam sai taji wani kalar Kara Mai razanarwa ta ratsa cikin falon,budewar idonta keda wuya sai taga an fille wa wani kai. Razana tayi ice cream din dake reke hannun ta ya zube,gashin jikin ta ko ya tattashi. Nan hankalin paridah ya koma kan kallon tv. A hankali tasa hannu ta dauko filo tasa a kan cinyoyin ta takuma ringume filon da karfi. Sannan ta cigaba da kallon. jinin mamaye gaban TV yayi, sannan bayan wasu dakiku aka dauke wurin. Abinda ta cigaba da gani shine wayansu ma'auratane biyu,suna kwance kan makwancin su,suna sheka uban barci, sai wani Kara Mai razanarwa ta soma tashi,cikin firgici paridah ta daddah manne filo a jikin ta. Kwatsam sai taga wani abu na leko wayannan ma'auratan. Gaskiya abin baida kyaun gani sannan ya kasance guntune sosai,leko su yake ta window,sannan kuma baya tsayawa waje guda domin bayason a ganshi. paridah ma datake kallon iyyaka inuwar sa ta iyya gani. Jim kadan bayan abin ya labe sai dakin mutanen nan ta soma rawa tamkar girgizan kasa ake. Wani busa mai karfin gaske ta soma kadawa,tana jijjiga tagogi da kuma lafilai kamar su yage a gidan. Mutanen nan a figice suka farka,suka Marne wuri guda,cikin barko,sai sukaji anja wannan barkon da karfi tsiya anyi jifa dashi gefe guda. Fuskantar kofar shiga suke Inda suke jiyo takun abin na kara sowa gare su, sannan duk Inda keda haske inya kusanci wurin sai kaga hasken ya dauke. Shiru yayin nadan wayasu dakiku kafin nan sai utar lantarkin dakin ya dauke. Buga ihu matar mutumin nan tayi. sai suka soma jin takun kafan abin na dunfaro su a guje,yana karasawa wajen kofar dakin yayi wani kalar kara Mai razanarwa,hasken farin watane yasa mutanen nan suke iya ganoshi tsaye bakin kofan. Yin wannan karan keda wuya,utar gidan su paridah ta dauke. Paridah buga ihu tayi. Ita a tunanin ta abinne yazo Inda take. Cikin dakin duhu tayi sosai,paridah tashi tayi ta tsaya. tsawa taji ya baje a cikin dakin ta dalilin haduri data mamaye sararin samaniya. Tsawa Mai razanarwane taji,razana tayi da sauri tadau wayar ta,ta bude toci. Cikin tsorata ta soma waige waige,tsantsar tsoro idanuwarta suka soma zayyanamata cewa wani na tsaye bayan,da zaran ta juya sai taga kamar inuwan mutum ya wucce bayan windo. Cikin tsoro tace"hello!!!,........please show your self". Tana tsakiyar furta haka sai taji wani taku mai Kama da takun kafar mutum na shiga kicin. Juyawa taji tace"anyone there?''. Shiru tayi na Dan lokaci sannan tayi ajiyar zuciya,tasa kai kicin din. Lokacin da zata shige sai tadauko sandar mopin sitik ta rike a hannu. Shiga cikin kicin din ta tadda babu kowa,Saki numfashi tayi alamar hutawa kafin nan ta juya. Juyawar ta keda wuya ta tadda mage na saman dirowa yana barna. Paridah yarda sandar dake hannunta tayi ta buga ihu. Rugawa da gudu tayi ta nufi falo,shigarta falo a guje sai sukayi karo da mansoor na shigowa cikin gidan. Kafadun sune ya gwoci juna,Cikin salo mai kayatarwa paridah tayi kamar zata fadi,sai mansoor yasa hannun sa gadon bayan ta ya rikota. Paridah yasher da wayar ta tayi gefe guda,sannan kuma ta lumshe idanu. Haka zalika ta kuma Marne a jikin mansoor yadda kasan yar uwarta mace ta rike haka tayi.. mansoor yakasance ratar fuskar sa dana paridah bai wuce tafin hanu guda ba,sai ya kura Mata ido Yana kallon kyaun leben ta. Nan kararrawar zuciyar mansoor ta kada,sannan sai sake sake yake a zuciyar sa. Mansoor kashe idanu yayi sannan ya sake budewa,sai yadan murmusa. Meenah karfe shadaya da minti arba'in ta karaso farfajiyar makarantar. aguje suka shigo ita da safras,meenah na nishi sai ta tambayi wata daliba tace"inane Zan sami sauran student,sannan yaushe za'a soma gasar. Wannan dalubar tace"_gest zakije sannan 12:00Shep za'a soma gasar". "Toh yanzu Ina Zan yanki tikitin shiga gasar"?. Tace"gaskiya kunyi laiti dan tun 8:00 suka tashi". Zara idanu meenah tayi sannan tace"what!?" Safras cikin mamaki yace"mene?" Dafa goshi tayi tace"ohh no!!!!!". Wannan yarinyar tace"amma zaku iya zuwa Ku tabbatar da kanku,ku kuma ganewa idanun ku". Safras juyawa yayi ya kalli mewnah . Meenah cike da kasala tace"ina wurin yake"?. Wannan dalubar yimusu alama tayi. A guje suka wuce suka bi Inda tayi mu su nuni dasu bi. Karasawa sukayi a gujen Inda daka suka iso wurin meenah ta tsaya. Idanuwar ta cika sukayi da kwalla tace"ohhh no!!!." MU HADU A EPISODE 4 THANK YOU FOR READING FOLLOW THIS NUMBER FOR MORE 09077974042. An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 3 of 3