Share this page
2 / 3
talatin in wannan ya canja tashar dayake so wannan ma sai yasa tashandayake so. Bayan dibe mituna da Dama dasukayi sunawan nan Abu saiko suka soma kokuwa akan rimot din, meenah tanaja bagare guda safras shima haka kawai sai rimot din ya rabe gida biyu. Meenah ta zare idanu tace ka balla ko,toh kaga sa'anmu mata channel da nake so ya tsaya a ciki. Shiko da yaji meenah t gayamishi haka ya tashi yaje ya cire soket na TV sannan yace babashi babu Wanda zaiyi kallon. Nan suke saiga Haleemah tare da fahrok sun fito sai haly tce meenah komai ya kammala tce eh sannan t gaida fahrok yce kina lapiya kanwata.tce ina lapiya yya. Yace muje muyi breakfast ko. tace okay toh Dukkan su hudu sukayi tafiya zuwa Denny table suka ci abicin tare. Safras ya kasance harzuwa 2:33yana zaune a gidan, sai faman takurawa meenah yake da surutu.meenah kuma batama kulashi sabida yanada surutu fa yawa. Kotsam saga mansoor tare da sapiya sun shigo shigowar mansoor yaje da gudu ya daga meenah a kugun ta sai shewa suke harda tsalle fitar Haleemah daga ciki tce meya faru mansoor kake shewa harda tsalle yace Tiransfa na samu zuwa wani babban company a wannan garin namu Congregation inji Haleemah tce sannan tace bari in koma ciki meenah sapiya Ku taho Ku tayani hada kayan domin kunsan gobe zamu tafi honeymoon zuwa America OK inji meenah da sapiya shigar su ciki Sai safras yce kai me alakarka da meenah Mansoor yce kamar ya zaka tambayeni haka safras saiya mike ya kama hannun sa ya lankosa a baya sannan ya dannan fuskarsa a kan kujeran dayake yace toh bari kaji inason ta kuma nayi alkawarin saina aure ta kuma indan ma kana soyayya da itane gara kabar ta Cikin sauri yce aaaa hannuna zakafa balla hannuna Malam Safras yce komame dole kasan ta hanyar da zakabi Ku rabu Sai mansoor yace kai Malam toh itadin kanwatace Da sauri ya sake hannun shi yahce sorry Dan Allah.......... *MEENAH.ยฉยฎ2019.* NOVEL SERIES, SEASON 1 EPISODE 2. STORY WRITER. ABDUL ALHAJI MUSA (10K). PHONE NUMBER 09077974042. *โœSTRONG PEN WRITERS ASSO.๐Ÿ–‹๐Ÿ–Š.* _{aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers}_ *DEDICATED TO MY BLOOD SISTER (HANIFHA ALIYU)........* _ONLINE STORY, *Typing...............๐Ÿ“ฒ* _MY FIRST STORY_ _INA FATAN YADDA NA SOMA LAFIYA NAGAMA LAFIYA............_ *WANNAN EPISODE DIN NAKINE KE KADAI MARYAM ISAH IDRIS* https://www.facebook.com/groups/533326950741150/ *EPISODE ๓พ ท๓พ ฏ* ...recap Episode 1 Ya tsaya inda mansoor yce da safras,toh itadin kanwatace. Safras da sauri ya saki hannunsa yace sorry.. Now Episode 2 Daga kai mansoor yyi yace toh Malam kai waye? Murmushi safras yyi yce ni abokin farouk ne sunana kuma.....shine Safras yana fadin haka yana Sosa kai tamkar marar gaskiya. Mansoor yce okay karka damu kanka,ni sunana mansoor wan meenah. Safras yce hmm da kyau, Dan Allah karka sanar da meenah abinda ya faru tsakanin mu. Mansoor yce meyasa. Yace gaskiya......dai ban sanar mata ina sonta ba. Mansoor yce okay kana nufin yau ka ganta kenan. Yce A'a Mansoor yce okay as u wish,bazan sanar da itaba. Safras mikawa mansoor tafin hanun sa yayi,yce promise. Murmushi mansoor yyi yce nayi.sannan ya daura tafin hanun shi kan na safras. Duk tattaunawar dasukayi sapiya na labe tanajin su. Bayan sun gama maganan, sai tayi murmushi tce hmm ba auki amma dai ba laifi,gaye ya hadu. Da sauri ta koma ciki don kar su ganta,tje wajan meenah, Tarar da meenah tayi,a bedroom tana rife wata akwaiti,sai tace y'ar uwa. Amsa mata meenah tayi tce kanwata me ya faru? Takawa sapiya tayi a hankali taje wajan meenah tace aunty meenah,gaskiya akwai wani gagarumar matsala. Aje akwatin meenah tayi tce meya faru?,wacce kalar matsala kenan? Sapiya riko hannun meenah tayi suka zauna tace daman last week ne a school namu akace dolenmu muje fill trip. Kuma wllh nagama shiri ba tareda na sanar da kye ba. Meenah tce toh meye matsalan? Tce daman zaki rakanine domin ance kowa yazo da mahaifansa kokuma yan uwan sa. Meenah mikewa tayi ta soma aikin da take da Sannan tce akanwace dalili? Sapiya mikewa tayi tce wllh,gasane zamuyi da wani school shiyasa,kinga ma ga invitation card Jan nunfashi meenah tayi tce haba kije da daddy ko Mommy mana sapiya,sai nine. Sapiya tce aikinSan Daddy,yce yanada office Patty, a wancen rana. Mmmm meenah tayi sannan tce yya mansoor fah Shima zai wuce Abuja,domin yana da wani aiki acan. Alright meenah tace sannan ta tambayi sapiya yaushe ne, Sapiya batace komai ba ta mika mata invitation card din.dubawa meenah tayi tace toh jibine fah,kai yyi kusa wallh Sapiya tce karki damu aunty meenah,nama samo tikitin jigin da zai tashi karfe shida safe,amma kujera daya na samu,Dan haka yasa nayo bukin na wani tikitin da zai kashi washe gari. Meenah tace Mmmmmm zan biyoki daga baya kenan tce eh Tce indai hakane bbu Damuwa Shewa sapiya tayi sannan ta rungume meenah. Mansoor zaune suke a falo suna ta hira shida fahrouk da kuma safras Sundibe lokuta da dama suna wannan hiran. Sai ga sapiya ta pito tce yahya mansoor munshirya tapiya. Safras juyawa yiyi da sauri yce da wuri haka? Eh,kasan gidanmun Nada nisa shiyasa, kumama ai munjima,karfe biyarne pha yanzun.inji sapiya Mansoor yce toh Ku fito mu tafi. Fahrouk yace sapiya da patan gobe zakuzo Ku rakamu airport? Sapiya murmushi tyi tce toh ai goben nima zan wuce legos,washe gari kuma meenah ta biyuni Safras cikin sauri yace lpya?sapiya juyawa ta kalleshi tce lpy wani abune daban zamuje muyi, Kuma zamu kammala a kwana biyu.. Yace alright Mansoor yce wata kila kwahadu a airport din. Suna tsakiyar maganan saiga meenah ta fito sukayi salama da aunty Haleemah da kuma fahrouk suka wuce. Jim kadan safras shima yawuce. Karasowar su meenah gida suka tarar da gidan bbu kowa dake tsakiyar gidan,meenah tce wai umma ta sallami dukkan bakin ciki yini guda. Sapiya tce watakila hankanne tayi. Mansoor murmushi yyi yce mudai shiga daga ciki, karmu tsaya surutan banza Dan nagaji sosai wllh. Shigarsu ciki sai suka tarar da ummansu na konce a tsakiyar faloalamun btajin dadin jikinta,domin tarun magunguna suka gani birjik gefen ta. Sapiya fashewa da dariya tayi tce wayyo su ummah an wahala. Dagokai ummah tayi ta kallesu tace zuwanku kenan. Meenah tce eh. Meenah juyawa tayi t kalli sapiya tace what so funny?. Sapiya shiru tayi ndan wani lokaci tace actually nazata kawai gajiya taji bansan rashin lapiya bane,sorry aunty Mansoor karasonwa waja umman yce bakya jin dadin jikinki,ko kin sanar da likita kuwa? Murmushi tasake tce ciwon Kaine fa kawai. Sapiya tace haba ummah,ciwon kai kice kawai. Meenah tce bari na kira doctor. Maman tce yanzu ya wuce,shine ma Wanda ya taramin magungunan. Allah kawo miki sauki ummah inji meenah. Amsa mata tayi tce ameen y'a ta. Sannan ta tashi daga konciyar da take ta zauna tace kushiga Ku wasa ruwa...kuzo muci abinci. Karo daya suka amsa mata sukace toh ummah,dukkan su suka shige ciki. โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ† Safras karasawa gida yyi inda yatarar da ummansa da kuma kanwasa khaleesat suna shirya abinci akan dannytable. Zuwa yyi da fara'a fukanshi.ganin shi da ummah tyi tce d'an nan safras zuwan ka kenan? Eh yace sannan yasake cewa ummah meyasa kuke aiki da kanku ina helpers? Maman tce Aaaaaaa sunanan,kawai mumuka saka kanmu. Safras yce toh ina yahaya Abdul? Tunsafe daya kai khaleesat school.. Bansake ganin shi ba. Khaleesat tayi kamar batasan lokacin da yayan ta safras yashigo ba,kojuyawa ta kalleshi btayiba. Ummah tce khaleesat bakiga safras bane? Juyawa tayi ta kalli umman tce eh naganshi ummah,kawai ina fushine da shi... Ummah bude baki tayi tace meya faru safras,kasake tsokanan ta ko? Yace ummah gaskiya wannan yarinyar tanada raini. Khaleesat tce kijiko ummah ya soma kirana yarinya, kuma yasan banaso ana kirana da yarinya karama. Murmushi safras yayi yce kiyi hakuri toh kanwata,bazan sake ba,amma kafinan akwai kyautar da na zomiki dashi,ta musamman. Dasauri khaleesat tce haba da gaske? Yace ehh kanwata,rife idanun ki kawai. Tace toh ta limshe idanu.Ciro wani Abu yayi cikin laidardake hannunshi,sannan yace yar'uwa kibude idanunki. Bude idanu tayi da murmushi fukar ta. Amma da ganin wannan kyautar ta hada fuska, Kyautar y'ar tsana safras ya kawo mata,da ganin wannan kyautar ta hada fuska.. Fashewa da dariya ummah tayi tace kyautar tayi kyau. Khaleesat Ciro talkamin ta tayi tabi safras da gudu harzuwa site nashi. Mamansu tce kuyi a kankali karkuyimin barna,Dan nasanku tamkar Tom & jerry kuke kullum cikin gujeguje. โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ† Bagaren su meenah kuma Fitowa su kayi bayan sun watsa ruwa.zama sukayi gefen maman su, suna tayata hira. Umman tce kinsamo tikitane? Sapiya tace ehh ,amma kuma nigobe zanwuce.....meenah kuma ta biyoni washe gari. Ummah tce mezai hana zuwanku tare? Tce mishikila akasamu waja sayan tikitin. Tace okay da fatan bazai kawo miki matsalaba. Meenah tce A'a,jigin da zai tashi karfe bakwai na safene ai,zanje a kan lokaci. Okay yyi kyau..... Hira suka cigaba da yi har zuwa karfe 8mp kafin Baban su da kuma parida suka shigo,bayan suntaresu da murna sai yace my dear ya jikin? Tace da sauki Abba meenah. Yace nagaji bari nashiga na wasa ruwa. Okay dakyau inji ummah sannan ta sake cewa parida kema...... Parida tace toh ummah. Bayan wasu dakiku sai suka fito suka ci abinci tare a kan danny,sunci abinci cikin soyayya,raha,da kuma farin ciki marar karewa,abinda zai baka mamaki shine yanda suke musayan abunci,wannan ya diba ya mikawa wani a gefe,abun gonin ban sha'awa. Bayansun kammala,cin'abinci meenah,sapiya dakuma parida suka shige dakin sapiya domin tayata hada kayanta. Parida ta tambayi sapiya tafiya zakiyine tace eh zuwa legos. Tace lapiya dai kam?... Meenah tce lpy klau parida,zuwa competition ne na school. Tace okay Allah bku sa'a. meenah tace ameen. Suka cigaba da hada mata kayan. WASHE GARI Karfe shidan safe meenah da parida suka raka sapiya zuwa airport. Bayan jiginsu sapiya tatashi meenah a hanyarsu tazuwa gida tace da parida,bari muyi miki shopping nga kamar baki da waya kuma bbu kayan kulliya kuma kisan kayan kulliya itace mace. Murmushi parida tayi tce nagode. Shigar su, bayan sundan zabi wasu abubuwan,sai meenah tace parida ki cigaba da zabo abinda ya miki, ni bari nje na goda wannan kayan. Parida tace okay. Meenah ta tashi taje dakin da ake goda kayan,sai ta bude daki daya ta shige............ Shiru nay'an wasu mintuna tayi,bayan tashige dakin Jim kadan, Ihu tayi da karfin tsiya,inda dukka mutane dake shopping, sai da hankalinsu taje kan dakin,da ihun take fitowa aciki. Meenah abinda ta gani bayan ta shiga dakin,safras ne yake kokari sanya wani wando daya saya,shima godawanne ya kaishi. bayan tayi ihu tajuya masa baya,tace marar d'an'ah kawai,maiya kamoka site din mata,yace toh........ me d'an'ar kekuma mai yahanaki fita bayan kingannin cikin. Tace kaiwai harkana da bakin magana? Yace aha toh Allah daya tsagamin yacene nayi shiru? Meenah fusata tayi tajuya tamkar zata nausheshi saifa tasake ganin iyakan wani gajeren wandone kye jiknshi. Dasauri tasake juyawa tayi yunkurin bude kofan. Karfi ta nunawa kofan,kofan tayi locked a waje. Sake kwara ihu tayi dukkan mutanen wajen suka taho da gudu,suka tsaya wajan baki kofa,manager wajan yace lapiya kike wannan ihun? Safras yazo shima wajan kofan yayi yunkurin yace wani abu. Meenah tasa hannu tarife mishi baki,sannan tasoma cewa babu komai,daman kenkeso nagani kuma nakashi. Manager yace ok...... Tasake cewa kofan ya kulle ta waje kutaimaka kubudemin. Safras shiru yyi yakura mata kallo yana ganin yanda take magana,tana wani lullumshe idanu sannan tana d'an darawa,safras shisam bayajin sautin komai,domin hankalinsa na kan wannan mai kyaun data rifemishi baki. Bayan kowa yakoma aikin dayake sai meenah ta cikar masa baki,tace da mekake kokarin yin,baka tunanin zasu mikaka ga police. Yace ai inada amsar tambayan su,naje site na maza ancika harlayi akebi kuma sauri nake shiyasa nayi anfanida kanwata nashigonan... Kuma hakan ta taimakamin, domin nasamu damar ganin fuskar masoyiyata. Hada fuska tayi tace marar d'an'a kawai........... Juyawa cikin sauri tayi Inda mayafinta ya haye kan safras. Safras Jan nunfashi yayi, ya saki jikin ya fadin kasa danndiran. Juyawa meenah tayi ta kalleshi. Kori da ido ya mata yace I love you meenah da ihu............ Da sauri ta jiwuyo tazo ta sake rifemar baki. Murmushi yyi yce mai yasa kika razana... Tace tasolo, dazu INA fita kai za'a kama da laifi amma yanzu in'aka gane nice mai laifin. Yace toh kin yarda kina sona?.. Tace ko kadan. Yace toh bari nasanar da kowa ina sonki...... Tce kayi hakuri,ai soyayya ba'a somata kotsam haka saida kokkwaran dalili. Yace in sanar kenan? A'a tace cikin sauri zanyi tunani akai...... Yace okay fatan amsa mai dadi... Meenah ta mikewa tayi tana taku ahankali,safras sai yafara wata magana cikin zuciyar sa Wanda kecewa inda har meenah tajuya takalleshi toh zata fada soyayya dashi inkuma batayiba toh bbu son sa cikin zuciyata....taku take shi kuma yana cewa kijuya meenah cikin karamar murya, bayan ta bude kofa tajuya ta kalleshi tayi murmushi, lokacin kuma zaton ta safras bai gantaba sabida ya juya bayan sa,amma kuma yana kallonta a madubi. Fita tayi tana murmushi harzuwa wajan parida dake azaune, domin ta Dade da kammala siyayyan,jiranta kawai take, ta fito su tafi. Parida tace kayan yaminki kyau?.... Tace ehh sosai safras. Parida tace safras kuma,waye safras?.. Meenah tjuya takalli Parida, tace safras nace ne wai?... Geda kai parida tayi alamar ehhh,sannan tace kokin kamune,damurmushi fuskan ta. Meenah tce mekike nufi? Inanufin kokin fada soyayya ne....... Murmushi meenah tayi tce parida kenan Baki rabuwa da abin dariya........ Parida yace koooooo??? Meenah tce eemmhhh. Cire ATM card meenah tyi ta mika,cire kudin akayi sannan akasa musu komai a laida,suka wuce gida..... Safras FIta yayi daga wancan dakin ya tarar da khaleesat a tsaye ta bakin kofan tarike kugunta. Kura masa kallo tayi tace wacece wance yarinyar?.... Yace wace yariya kenan? Wacce ta fito daga dakin nan... Safras yce gaskiya bangan taba,kuma bansan wacce kike magana kaiba. Hmmmmmmm tayi sannan tace jiya naga photo Nata awayraka,yau kuma kuna dakin sauya kaya tare.. Amma duk hakan baka sani ba. Yace yahke dakikiyar kanwata ai ke yakamata na tambaya, nida na ajeki kofa karki bar wata tashigo,amma Dan shashancinki kika kyaleta tashigo. Murmushi tayi tce makaryaci kagayamin gaskiya kokuma in gayawa daddy,domin da kunnuwana naji kace I love you. Zara idanu yayi yce dama kina labe kinajinmu.tace ehhhhhh....... Yace toh pha,dole na gayamiki gaskiya. Tce inajika. Inason ta tamkar n goyeta amma ita kuma kamar batamasan innayi ba..... Khaleesat tce kanada phone number nta. Yace A'a,wllh number ya gagare ni samu. Tace aiya sorry,nagaji da shopping haka muwuce gida... Safras yce karnaji wannan maganan cikin gida... Murmushi tayi tace nayi alkawari bazan gayawa kowaba harsai inta amince...... Safras murmushi yyi yce nagode kanwata suka rungume juna. โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ†โˆ† Meenah da parida suka karasa gida Mamansu tace meenah harda zuwa shopping?.... Meenah tce eh, naga parida bta da wasu abubuwan shiyasa muka je siyo mata. Okay tace sannan suka wuce ciki. โŒ› Bagaren sapiya cikin jirgi ta hadu da kawar meenah mai suna maryam,tare da kanwarta suma wannan gasar zasu. Maryam tace yah kike sapiya,ya gida ya kowa da kowa....... Sapiya tace lpy klau. Tace kye kadaine zakije,ina mom. Sapiya tace Aaa bata zoba wallahi,gobene meenah zata zo. Maryam tace anya zaiyou kuwa,kifasan gone karfe bakwan dare za'a soma gabatar da wasan. Tce insha Allah zatazo a lokaci. Safras daukar su yayi zuwa gida,shigarsu gidan suka tarar da yahya Abdul na zaune a falo,Inda suka karasa, shigarsu keda wuya Abdul ya farawa khaleesat wani kalar tambaya,yace kye bana hanaki tapiya da wannan karamar hijabin bah. Khaleesat juyawa tayi ta kalli safras,idanunta sukayi jajir. Sai safras yyi yunkurin yashiga wannan magana, amma sai Abdul yyiwa safras tsawa yace bansaka ciki ba,kuma kaji kaima ba barinka zanyiba,domin kai kake hura mata kunne take dad'an lallacewa. KARAR muryan Abdul ummah taji ta fito daga ciki,ta tsaya tana kallon mekye faruwa. Safras yace yahya me laifin wannan hijabin?DON Allah. Juyawa yyi ya kalli safras yace kozaka marenine.........ehhhhhh,nace ko zaka marenine? Safras yace gaskiya ai dole a fade ta,komin girman mutum dole a gayamishi gaskiya. Khaleesat nace banhanaki bah inji Abdul. Cikin muryar kuka tace kagayamin.....sai ta soma shesshekar kuka. Safras jawo kolar rigar Abdul yyi yace juya yaya ka kyale khaleesat..... Abdul cike da mamakin gani safras yarike kolar rigarsa yace toh nika rikewa kola,safras kna hankalin ka kuwa? Yace ina hankalina Abdul. Zare ido Abdul yyi yace toh yahyan ma ansauke ko. Daga hanu yyi da niyar Marin safras. Maman tasu da sauri ta lumshe idanu. Abdul jikawai an rike hannushi ta baya,juyawa yyi ya kalli mai shi. Khaleesat yah gani,tace ninai laifi ba safras ba, Dan haka niya kamata ka Mara bashi ba.....sannan kuma kai safras indai danka karbi hukuncin da yaya Abdul yce zaimin? Kake wannan toh kadai na domin bandamu ba.... Yiyi komai yakeso,zubar da kayan dasukayi shopping khaleesat tayi,sannan ta gudu dakin ta,tana kuka. Mamanta ganin haka yasa tabi bayanta. Safras shima ya wuce dakin sa. Suka kyale Abdul shi kadai a falo. Tuda suka shige wannan dakin to cikin khaleesat da safras babu Wanda ya halakci waje cin abinci. Abbah su ya tambaye su lokacin da suke cin abin su uku. Maman tace kawai sunce cikin su akoshe. Yace okay toh. WASHE gari karfe shida da rabi safras ya fito daga dakin sa yce da mman zai fita zuwa wani wuri. Tace bbu abinda ya dameka dai kam? Yace A'A bbu komai ummah Fita yayi da motarsa yyi tafiya mai tsayi sosai,sai ya tarar da meenah,jingine jikin wata mota,alamar ta samu matsala. Wuce wa yayi amma daya ganota sai ya sake komawa da baya,sauke gilas din Motan yyi yce my dear meenah. Daga kai meenah tayi cikin sauri ta kalleshi.....ita a zatonta yya mansoor ne,da ganin sa t murtuke fuska. Cewa yayi karfe bakwai takusa kuma kisan jirgi bazai jirakiba,Dan haka kizo nayi miki lift. Tsaki meenah tayi tce kai mezai sa na shiga motarka,wayasan ma kokai Dan yankan kai ne. Ni nashi ga uku,d'an yankan kaidai. Tace ehhh Yace okay, Ni airport zani zankai wata sako. Meenah tace so what? Yace shigo in rage miki hanya. Tace banso. Yace kinyiwa kanki.ya jamotasa ya wuce. โฐ karfe bakwai shep,safras na tsaye airport bayan ya gama abinda yakai shi,kawai jin karan guduwa yayi,Wanda wannan guduwa tana bada sautin awarwaro da kuma sarkar kafa. Alamundai macece mai tahowa ta baya,juyawa yyi inda ya wangala baki yana kallon ta, bakowa bacce illa meenah, safras idanunsa tanuna masa komai dake wurin ta tsaya cek,illa meenah nace take tahowa,wannan guduwan na bada sauti,kic kic.kic Karasawa meenah tayi tana nishi tace da masu aikin airport,cewa jirgin dazai tashi karfe bakwai,suka ceda ita minti biyu yayi da tashi,kuma bbu wani jirgin sai karfe bakwan gare.dafa goshi meenah tayi tace wallh, bakwan dare nayi laiti. Sukam sukace aiko bmu da wani hanyan sai wannan,ko kuma kibi mota. Juyawa tayi da fuskarta a murtuke,safras yyi sauri ya karasa wajen ta,yace my heart yanagan ki da fuskar kuka,da inkinbi shawarata,da warhaka kina jirgin. Da duk haka bta faruba. Meenah bata rai tayi tce niwai maiyasa kke takuramine? Yace don son danake miki shiyasa..... Tsaki tayi mtttsswwwwwwwwwwwww.sannan ta Juya alamar zata wuce,sai safras yace toh yanzu zaki tafine da kafa,kokuma kina bukatan inrage miki hanyane,zuwa legos a motata. Tsayawa meenah tayi ta soma cewa cikin zuciyar ta meenah karkiyi taurin kai kibishi ya kaiki Legos,domin shikadai zai iya kai ki kan lokaci........inkuma kina tunanin da wani saiki sameshi ya kaiki can. Safras kallon bayan meenah yake,itakuma ta tsaya tana wannan maganganun cikin zuciyar ta. *MEENAH.ยฉยฎ2019.* NOVEL SERIES, SEASON 1 EPISODE 3. STORY WRITER. ABDUL ALHAJI MUSA (10K). PHONE NUMBER 09077974042. *โœSTRONG PEN WRITERS ASSO.๐Ÿ–‹๐Ÿ–Š.* _{aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers}_ *DEDICATED TO MY BLOOD SISTER (HANIFHA ALIYU)........* _ONLINE STORY, *Typing...............๐Ÿ“ฒ* _MY FIRST STORY_ _INA FATAN YADDA NA SOMA LAFIYA NAGAMA LAFIYA............_ *WANNAN EPISODE DIN NA KINGBOYS โ™š ISAH MY MENTOR, JINJINA TA MISANMAN* https://www.facebook.com/groups/533326950741150/ *EPISODE ๓พ ท๓พ ฐ* Episode 3 Pge 1 Sorry guy kwana biyu n Daina typing,ta daliln rashin lpy, amma insha Allah bazan sake Bari b Just keep following Pls Like my page on Facebook @strong_pen_writers_association.com Not edit Ayi hkuri d typing error ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ Recap on episode 2 Sapiya"pls........ dad yanada office party mom kuma btda lpy" meenah"okay na amince" ๐Ÿ˜ Safras"jirgi y wuce y kiyale ki anan koooo" Meenah๐Ÿ˜’ Juya masa bya tyi . shikuma yce"kona kaikine cikin mota". Episode 3 ๐Ÿ‘‡ "Shin idan harbanje wannan compatiton din ba,d wani fuska zankalli sapiya"? Kuma wacce amsa zanbata idan ta tambayeni meya tsayar dani" Meenah tsaye take tana wannan tunani,safras kuma tsaye yake bayanta yana kallon ta. Yenke shawarar tapiya tayi ta kiyale safras. Bayan ta wucce safras yce"taurin Kai ta kare wajan yen Mata" Hmm gaskiya kam ladies akwai taurin Kai insunga ka damu dasu saisu rainaka Safras Bai takura kansa wajen bintaba,komawa yayi cikin motarsa abinsa. Shiga motan yayi ya zauna,yana kokarin dauko key ya tada motor. Jiyayi an Kirawo sunansa tabaya,razana yayi ya juya yana kuma karkarwa. Fashewa da dariya Meenah tayi sannan tace"itz me meenah, not ghost๐Ÿ˜ˆ,haha hahaha๐Ÿ˜‚" Hada fuska safras yayi yace"what so funny"?. Tce"Ina dariyar yanda namiji kamarka yake tsoron aljani" Safras gajeriyar murmushi yayi yace"wall wall excuse me ur highness,can you told me exactly what makes you change your mind."๐Ÿ™… ๐Ÿ‘ธ"actualy I just fill that I can't go there along" Safras yace"hahaha kinmakaro domin na fasa zuwa" Meenah juyawa tayi ta kalleshi tace"I will not go there without you,did you understand." ๐Ÿ‘‡ Cikin gidan shiru babu kowa,paridace kye tsaye tsakiyar falo tana moping. Ummah haly fitowa tayi daga dakinta, ta tarar da parida sai tace"toh su parida a kwai kokari,yah kamata kina hutawa" Murmushi tayi sannan tace"ummh ance pha zama guri daya na sa kasala" "Hahaha,injiwa" Tace"haka naji Ana fada" Karban moping stick umman tayi ta aje gefe guda,tce"muje mundan huta " Cikin sauri parida tace"amma ummah wazai karasa aikin?" Tce"karki damu akwai maiyi" Hmmmmmm. Safras da meenah zaune suke cikin moton,sai safras yace"badan kye b,..... .. Dan sister na sapiya,Zan kaiki". Murmushi tayi cikin zuciya tace"kodai meye nidai ka kaini kurum". ******* Tapiyar sukayi Wucewar su sai wata Mai aikin wajen ta tsinci jakar Meenah a yashe a kasa. Itama dalilin dayasa ta tsinci jakar shine taji karan ringtone na wayan. Curo wayan tayi sai taga incoming call adorable sister Tce"ayya ba'a bamu damar daga waya ba inmun tsunta a airport dinnan." ๐Ÿ˜ฑOoops Meenah what have you done. Daukar jakar tayi ta shige ciki dshi. Anmnmm alamar gyarar murya"sapiya me kike anan KO tundazu sai phaman naimanki nake"inji kawar meenah. "Gaskiya gabana sai fadiwa take,jinake kamar akwai matsala" "A'a,6ter kidaina fargaba komai yana tafiya yaddaya kamata,kokuma idan har yanzu baki yarda ba zaki iya goda kiranta" "Abin da nake kenan tundazu,amma Sam bata piking". Hmm sapiya kedai ki kwantar da hankalin ki,nasan Meenah ciki da waje bazata Sa'ba ba". Aunty maryam aunty maryam,kiranta ake dagawaje Juyawa tayi ta kalli bayan ta tce"na'am,saffiya Ina dawowa'' ๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž Paridah jira abinci kan dany tayi. Tce"ummah komai ya kammala" "Okay my lovely duather,minti daya Ina zuwa". Daddy fitowa yayi daga dakinsa yce"San nu da aiki parida" DA shike ta bayanta yaxo shiyasa batama Ganshi Dasauri tce"barka da asuba abbah" ๐Ÿ‘‡ Lafiya lau, yah kike tce"lapiya dad" Yace"Ina mansoor" "Mmm yana upstairs,daddy baifa farka daga barci ba" Yce"_yimaza kije ku fito tare" "Okay dad". Wucce tayi zuwa dakin mansoor,shiga tayi kamar dakinta cikin gaggawa ta shige. Mansoor yana shafa wani lotion cream Wanda ya zube masa a kasa. Juyawa yayi yana naiman abin da zai goge dashi. Parida shiga dakin tayi ba sausautawa,tana kuwa shiga tce" yahya". Juyawa yayi ds sauri yce" ki kula". Amma Ina kafin ta ankare ta Riga da tataka. Jaririyar ihu tayi,shiko mansoor da sauri ya zubar da abun dake hannun sa,ya Capek ta. Limshe idanuwan ta tayi,tana rike Han nun sa,shiko baisan lokacin da ya ringume ta rabi rabi ba. Zuba Mata ido yayi yana kallon kyaun surar ta,itako Marne take da jikin sa. Bude idanu tayi cikin salo Mai jan hankali,suka hada idanu. Sai da suka kusan kai minti uku suna kallon juna kafin tce''daman zuwa nayi na sanar da Kai an gama breakfast". Sai dayaji hakan kafin ya cikata yce"okay Ina zuwa" Juyawa tayi jikinta a sanyaye tana takawa a hankali,sai dataje wajan kofar fita kafin ta juyo ta kalleshi tce''_nagode". Murmushi yayi yce"nima". ๐Ÿ’˜๐Ÿ’ž๐Ÿ’ Bagaren gidan su safras Umman su da kuma abban su tare da khaleesat da kuma Abdul Suna zaune kan Danny suna breakfast Ummah tce"wai meyasa safras zai wuce gun aiki ba tare daya karya ba". Khaleesat tce'"ah ummah yafa Kai aikene airport ,bawai zuwa gun aiki yayi b" Ummh tce"toh Ai ya kamata yanzu y kasance a nan" Dad yce"nasan yana hanyar zuwa" Abdul KO Kala bai ce ba daga karshema barin abincin yayi ya wucce. Khaleesat itama ta tashi ta wuce Suka kiyale umma tare da Mijin ta. Karar sautine ke tashi cikin motor tasu,sunajin wata wakane ta Harris j Safras saukar da volume yayi yce" Mai kikeson ci?" Tce"shawarma" Tsada motan yayi wajan wani hotel,yce a kawo shawarma sai da aka kawo ya laluba aljihu sai ya tarar ashe yaManta lalitar kudinsa a gida,caje kansa yake ta faman yi itako sai faman suburbud'a take. ๐Ÿ˜ฑ๐Ÿ˜’ ciza yatsa yayi ya kalli Meenah. Yce"madam banda canji KO zaki biya?" Tce"Mummmm zugi wata kila man tawa kyi a gida". Yce"wllh kamar kinsan maiya faru" Mutumin daya kawo shawarman yana tsaye kallosu. Hannu tsa cikin pos nata dake rike a hannun ta,ta curo kudin ta mika masa. Mutumin nan karba yayi yace"ga changing ki Ko' Tce"_babu komai ka rike kawai" Ihu mutumin yayi yce"Allah barku tare matar mai gida.'' ๐Ÿ˜  Wata kalar harara ta buga mishi,kafin suka wucce.... ๐Ÿ‘‡ Kimanin kilomita bakwai tsakanin su d wani kauye,matar tasu ta Samu mtsala. Nan fa meenah ta gano cewa ta yadda jakar ta. Kukane kawai batayi ba ,domin yanda ta rikice kace rasuwa akai Mata . cewa tayi da safras ya bata wayar sa tayi Kira dashi Dauka wasa yayi yanata juya kanta Yana cewa"karfin ki ya kwata miki" Kokuwa suka soma,mistakly ta buge wayar ya fadi kan kwaltar wata katuwar mota ta taka. Ihu safras yayi yce''shike nan Meenah mun banu" Meenah murkushe baki tayi tana kallon sa. Yce"kokarin na kiran masu gyara,shine Kika fasa wayar"๐Ÿ˜ฌ๐Ÿ˜  Tce"sorry we mistakely did it together" Hmm safras gofe hannayen ๐Ÿ™…sa yayi ya Koma wajan motor ya tsaya. 2hour later Sai faman hamma suke Meenah kuma tana tsaye bakin titin tana kokarin tsayar Musa da mota........ Safras takawa yayi yaje wajan Meenah yce"da wannan makahon shawaran naki dama takawa muke dayafi,sabida koda kwana zamuyi a nan babu Mai taimaka mana" Meenah fuskar kuka tayi๐Ÿ˜Ÿ sai yce"akwai shawara" Yna kuma kallon

Chapter 2 of 3