An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*MEENAH.©®2019.*
_NOVEL SERIES, SEASON 1 EPISODE 1._
_STORY WRITER._
_ABDUL ALHAJI MUSA (10K)._
_PHONE NUMBER 09077974042._
*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_
~DEDICATED TO MY BLOOD SISTER (HANIFHA ALIYU)........~
~ONLINE STORY~
*_Typing...............📲_*
_MY FIRST STORY_
```INA FATAN YADDA NA SOMA LAFIYA NAGAMA LAFIYA............```
*JINJINA GA MARUBUTAN ONLINE*
*KAMAL DAN GOMBE.*
*HAIDAR ALIU.*
*MARYAM ISAH IDRIS.*
*KINGBOY ISAH.*
*MAHMUGEE.*
*DA SAURAN SU....*
*FOLLOW MY PAGE ON FACEBOOK AND WATTPAD*
*WATTPAD NAME ™ABDUL10K......*
https://www.facebook.com/groups/533326950741150/
*EPISODE *
gidan Alhaji sani tacikane makil da tarun yan uwa da abokan Arziki,Alh sani ya ksan ce mai tarin Arziki da kuma
wadata. Dukkan sansanin grin kano kota ina ka kira sunan sa ansan shi
alh sani yana auran da yar shi ga malam farouk d'an gidan Alh nuhu.
taro tayi taro kowa na dangi ya hallara
kota ina ana shirye shiyen biki
Matar alh sani na ihu naiman meenah,tana cewa waini wayeyagane min meenah kuwa, yar autar cikin su safiya tce ina ko zaki sami meenah umma ita da ta sami waya tana can sai dauke dauken hotona take.
sai maman tce meye kike nufi anbawa meenah waya, tce eh mom kuma kisan yar ki meenah addatarace bata iya bari abu inta soma,tarun jama'an dake wuri sai dariya suke, tasake cewa umma y kamata muleka amarya,tce toh sai suka wuce dakin da aka aje amaryar
Hmmm
wanna sunan ta sapiya ta kasan ce yar ga alh sani sannan
takasan ce tana da surutu gakuma shisshigi amma kuma tana da hakuri da juriya ga wasu abubuwan,
sai suka wuce wuri amarya, amarya itane babar cikin yayan alh sani sunan ta haleemah taksance daga ita sai mansoor mansoor yayah gun meenah da sapiya.
haleemah sai faman kuka take. maman tce haba hleemah sai kace yarinya karama tundazu kike wannan kukan amma haryanzu baki dai naba
sapiya tce toh umma ai itace tace zatayi aure bamu muka sata doleba toh name kukan kuma,
kuma umma kisani bawai dan rabuwa damu take wannan kukan ba sai dan bakwayi mata saurine
umman haleemah tayi dariya tace ko sapiya, tace eh kafin ta ankara haleemah ta tashi taja kunnen ta kwara ihu sapiya tyi umman haleenat tce ke ki cikar mata kunne karki sata ciwun kunne, sapiya tace kyale ta umma aidai yau ne ta karshe, ai intatafin munhuta taje tayi tajan kunnuwan yaya farouk intagadama, kowa ya fashe da dariya
haleemah tace toh umma kinji tako,ummah tace ai bani bace umman ki umman ki nagidan sirkinki daga yau,
haleemah tayi murmushi tace ummah harda ke kuma,tce eh.
hmm tayi sannan tace umma tun jiya rabona da meenah dakuma mansoor.
sapiya tace toh ai kinsan su tamkar yanbiyu suke duk abinda daya yake dayan ma sai yayi kokarin yi.
haleemah tce maikike nufi, tce inanufin sunacan bakin get suna karban kyaututtu ka dakuma baki, haleemah tce toh ai gara su da ke, keda kika makale wa umma ba aikin fari bare ta baki.
sapiya tce toh gori kike min kenan, bari kiga zan sa kowa farin ciki a wannan fatin nan tunda kinamin gorin rashin aiki.
hmmm haleemah tayi sannan tce wane ke kisa kowa farin cki.
tce toh muzuba mu gani.
ummah haleemat tce wai mai kuke tattaunawane amarya jeki kishirya dan za'a fara fatin. tace toh ummah.
sapiya tce toh bari kiji innasa kowa farin ciki anan mai zaki bani tce duk abin dakike so, tace toh
Kizauna cikin shiri aunty.
Haleemah tace kidaina zagewannan,domin zaki Sha kasa
Kuma gidan harni nayi nasara kisani toh nima akwai abinda zan saki kuma kimin.
Sapiya tace na amince.
kawayen amarya suka jata daki dan canja mata sutura umma da sapiya suma suka wuce daki.
taruwa maza da mata kowa a zazzaune,kowa sai harkar gaba sa yake,kota inna cikin gidan anyimata ado da furanni,wajan tayi kyau matukan gaske.
sapiya ta canja sutura itama,tasa farar leshi.
wanda wannan farar leshi takarbeta sosai,sai tahau kan dandamali,tace kai DJ SA DUMAN NAN.
Jama'an wuri duk hankulan su ta kowa kan sapiya,Dj ya sa duma, sapiya tafara rawa, da fari sai dariya sukye yimata,amma daga karshe sai mutane suka fara shiga rawan.
adukaduka in ba tsoho ba toh kowa na wurin sai da ya taka.
duk jama'a sai rawa suke amarya sai dariya take a zaune gefen ango.
babban abokin ango shima bai san lokacin da yasoma rawan ba,
yana tsakiyar rawa sai idanun sa tayi arba da wata yarinya, yar fara doguwa,tana sanye da wani jan sari,sarin ya karbeta sosai, sai tayi kama da Ashwari rai ta kasar india.
gata da dogonwar gashi, sannan ita siririyace, sai rawa take cikin mutane.
tsayawa kallon ta yayi sai yaji antaka masa kafa kafin ya ankara yarinyar ta wuce.
ya naimeta ya rasa babu bata lokacin, yasoma tambayan mutane shin basu ga wata yarinya ba mai sanye da jan sariba, kowa amsar dayake bayarwa shine a'a, kuma gashi lokacin ta fiyar sa tayi, yace da ango bayan an tsaida duman yace zai tafi.
amarya tce baraka tsaya muyi hoto ba,yanzufa na tura Meenah dauko cemara.yace bakomai fatin dare inna zo sai muyi acan.
ango yce haba aboki anafa songanin ka agefe na. yce kayi hakuri farouk dad ne yake son naje, amma inyayi kafin karfe hudu zaka ganni. yce toh wucewar sa keda wuya sai ga wannan yarinyan mai sanye da jan sari tana tunkaro amarya,bayan ta karaso, tce Aunty haleemah ga cemara na kawo miki.
wannan yariyar ba kowa bace ita illah meenah.
Meenah takasance itace Wanda wancen mutumin ke naima.
sapiya tazo da gudu,tana cewa kutsaya kutsaya,aunty haleemah kinmin alkawari har kwaya uku dan haka abin da nake so shine, kece wacce zata dauke mu hoto, na biyu zanbiku zuwa honeymoon,ta uku ni zan radawa yar farin ki sunna shine kwai.
rankwashi taji an mata aka. meenah tayimata sannan tce kaji ta wai tunda kubiyu yah farouk ya aura ba, toh ai dole kuje dukkan ku.
sanna kuma hoton da za'a dauka kenan ba a bukatan amarya aciki.
ta ukun kuma ko kunya bakya ji gaba yaya farouk kike furta cewa kece za ki rada wa first bonth nasu suna.
tce toh me a ciki tunda sauki kike nai mamata mena kwanakwana,
toh nayarda zan rage mata daya, shine zamu naimi wani ya dauki hoton.
haleemah tayi murmushi tce toh sapiya.
sapiya tce ko ba haka bane yaya farouk, yce hakane mana kanwata.
haleemah tce toh mufara hoton mana,sai farouk yce toh.
abokana yenshi suka tsashi. sai sapiya tce kai kudakata,mewai za'ayi hoto,hmm toh ai sai a kira mom biyu dad biyu,amma kawai dan keta sai kuyi hoto farko ba tare da iyyaye ba.
farouk yce gskiyane kanwata ayimusu umma magana. Bayan su ummah sun fito. sai tace ina yaya mansoor toh. meenah tce yaje sayo kyautar da zai bawa aunty haleemah.
sai sapiya tce toh ai badaman daukar hoton har sai ya karaso. meenah tce mene kin tabune, ban cemaran nan tce barana bayar ba.
sai suka fara guje guje. kowa sai dariya yke suna kallon kalar soyayyar dake gidan alh sani. umma da abbah suma sai dariya suke. sapiya tanufi kofan fita aguje. sai ga yaya mansoor. tace yauwa yya daman sun shirya daukan hotone ba kai shine na wabce cemara.
yce haba da gaske, toh ga kyautar cakulet.tace nagode. meenah tce nifa. yya yce toh ai kema kin goyi bayan a dauki hoto bani dan haka kije angon yabaki nashi kyautan.
umma haleemat tayi murmushi, tce toh yau kuma yan biyu sun bata.
daddy yce toh mudauki hoton tarihi. Alh nuhu yce toh suka jejjeru a layi suka dauki hoton.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••
bayan daukan hoton, kowa yawuce ya kyale amarya da ango da kawayen su suna daukan hoton.
meenah da mansoor suka wuce sama.ummah da sapiya suka wuce daki.abbah da abban farouk suma suka wuce dan karban baki.
BAYAN KARFE HUDU NA RANA
An hada abinci kowa. sai kokarin cin abinci yke.
ga wajajen zama gakuma tarun abin binci
kowa na faman cin.
meenah da sapiya sun tsaya basu cin abincin.
kawayen meenah suka zo, suna cewa kai meenah ba wacce ta zata zaki iya rawa wallahi,
tce hmm, toh ai daman ba komai ake iyya gani a fuskan mutum ba. suka fashe da dariya.
sapiyah tce toh ai garani da ita.kawar meenah mai suna maryam, tace gaskiya kam.
ringi wayan meenah ysa kawayen ta sukayi shiru.
sai ta daga, tce hello kiran yaya mansoor ne. yce ina son kayan sanyi da kuma abinci, ma abokanaye na,yanzu a dakina. tce toh yaya
tce da kawayen ta ina zuwa,sapiya ki muje suka wuce kicin.
shigar su saiga bban Abokin ango, ya komo da iyyane shi, ango yyi farin cikin sake ganin abokinshi yce kacika alkawari.yce toh inban cikaba me zanyi,
aunty haleemah ta kira meenah a waya tce ki kawowa ango kyan sanyi yanzu, sake cewa toh tayi.
sapiya tce wake waya, tce kayan sanyi hallau zankai wa abokin ango wai,tasake cewa koma sanisa bayi ba amma sai aike.
sapiya tce kince wani abune, domin bata'iyajin abinda meenah ta furtaba. tce a'a,mai kikaji.tce no bbu komai
mai zai hana nakai na abokin angon,inji sapiya sai meenah
tce kinjiki wai toh ai barana iya diban na yy mansoor nikadai ba.
tce toh aunty meenah, muyi sauri mukai sai mukoma .
tce toh suka dibi na yya mansoor suka kai, yayi yinkurin tsayar dasu da magaganu, amma sukaki tsawa.
sukayi saurin komawa,suka dibi na abokin ango.
suna hanyan zuwa sai meenah taji kira.tce na'am umma ina zuwa.
takira kawarta maryam,tce dan ALLAH ki kai ma ango,kuje da sapiya tce toh.
itako takoma abokin ango yaga bayan kayan meenah.sai yce da ango yana zuwa.yabita
amma bai ga dakin da ta shigaba.
meenah bude kofar datayi, sai sukayi karo da wata yarinya Wanda take rike da jus a hannu, jus din zubewa yayi yah bata mata kaya.
meenah tayi tsaki mstwwwwww, yah haka, kin bata min kaya, tce kiyi hakuri.
ummah tce meenah toh, mena rigima bayan kinada wasu kayan.
ai saiki canja hmm tce naxo ummah.
tce ga yar kanwata sunanta parida, zata zauna tare damu. tace yyi kyau. ki kai tawaje kinji. tce toh umma.
umma da sauran mata suka fita suka kyale meenah da paridah wacce ta batamata kaya. tce paridah jirani bari na sauya kaya. tce toh.
bayan ta sauya shiga tce muje ko, bude kofan da tayi sai sukayi yi garo da abokin ango tafadi kasa, ta tsunkuyar da kanta kasa. yce kiyi hkuri bankula bane. tce ok bakomai bata kuma dago kanta ba. ya wuce
paridah ta dagata tayi sannan. tce baki dai ji cuwu badai ko. tce eh bbu komai.
suka wucce har rana ta fadi, meenah da abokin ango basu hadu fuska da fuska ba, kuma haryanzu yana can yana naimanta.
jama'an bikin, suka fara raguwa, kowa na komawa ga ahallin shi.
meenah da sapiya kuma umma ta hanasu zuwa patin dare, sunji haushi sosai.
abokin ango kuma yakasance sai nai man meenah yake,acan fatin daren.
amma bai ganta ba,kuma bai san taya zaiyi kotancen taba agane, domin iya abinda ya sani gareta, shine tayi murmushi daya ja hankalin sa.
abokin ango yaji haushi sosai, dan baigane wacece ita ba, wacce kuma gaskiya tana da kyau,kuma had ya fada sonta, amma ba damar ganin ta,kai inama na sameta haka ya furta cikin takaici.
yan pati sun ragargaje sosai, sunkuma cashe bayan sunkammala patin, aka wuce gidan amarya domin a kaita dakin ta.
meenah sai haushi take ji,
tce da sapiya kai ninaji haushin hanamu zuwa da akayi.
sapiya tce hmm nikuma nji dadi.
tce baki da hankali, mena dadi anan? tce gobe ina da jarabawa a makaranta,kinga kenan zanyi karatu na cikin nutsuwa.
tce hmm. paridah shiru tayi sai jin abin da suke fada takuma kicewa komi,har barci ya dibe su,suka kwana a dakin mansoor,domin wai suna zaman kadaici cikin gidan shiyasa sukaje dakin mansoor domin ya tayasu hira.
💘💖
BAYAN GARI YA WAYE
meenah da sapiya sunshirya zuwa gidan haleemah,meenah tace da paridah ta shiryasu wuce.
yayansu mansoor yace nima zan wuce aiki,kuma ina ganin zanbi anguwan su kafin na wuce domin akwai wani documents danake son na ansa. sai sapiya tace yawwa kinga sai ya ajemu.
meenah tce hmm wai harkin manta da jarabawan ki?
tce wai nako manta,eh koba komai naga gidan kafin ya mansoor ya wuce dani school.
Bayan wasu mituna kadan
Sai yayansu mansoor yce meenah kin tambayi Daddy kuwa?
Cewa tayi a'a,amma bari naje yanzu. mansoor yace okay sai kin sameni a dakina.
Sapiya tce bari nima na koma ciki.
Meenah bata samu damar tambayar abban nasuba har sai Bayan breakfast,dukkan su suna kan Denney table,
Meenah tce daddy daman dama muke son a bamu muje mu leka aunty Haleemah.
Murmushi ummah tayi tce toh fah meenah,ke daya kamata ki zauna gida mu sallami jama'a,amma kuma sai kika taho da wani shawara.
Mansoor yce eh ummah dolene yasa zamuje domin gobe zasu wucce honey moon.
Sapiya tce kuma bamusan lokacin komawan suba, ya zama dole muje muyini acen,daddy pls karka hanamu zuwa.
Alh sani yace OK babu Damuwa, inkunje kuce ina gaishe ta.
Ummah tce wayyo Alhaji, kasan fa kawaye na ko daya ba wacce ta rage agidannan,kuma ma parida kace zataje gidan goggo, sannan mansoor wajen aiki zashi, haka zalika kaima sannan sapiya,amma ba halin bari Meenah gida tadan rage min aiki.
Murmushi Alhaji sani yayi yce aiko ga yan aiki a gidan barkatai saisu tayaki. dariya sukayi dukkan su yace kyedai kije ki kula da bakin mu masu komawa garuruwansu.
Ummah tce OK badan na so ba.
Meenah tce mungode daddy suka wuce.mai gadi ya bude musu get suka fitar da mota suka kama hanya
Sunkarasa kofan gidan Haleemah, sai mansoor yce meenah sauka.
Cike da mamaki ta tambaye shi baraka shiga bane? yace A'a yanzu fah 8:22,kuma kinga garin da alamun haduri, kinga inmunje yanzu kuwa babu damar mu fito har sai munsha coffee, kindai San aunty hally da son kallon mutum.
Korai inji sapiya ta sake cewa kuma wllh 8:00 cip nke da exam amma kinga munyi laiti sanadiyar go slow.
Meenah tce OK kamar karfe nawa zaku komo sai nai muku abinci.
Sapiya tce 2:00, sabida sai biyun zan kammala exam, amma bandai San ko shi mansoor dinba.
Yce nimadai haka.
Sauka daga motan meenah tayi tace Allah kiyaye hanya kudawo lapiya.
Amsa mata sukayi cewa ameen y'ar uwah.
Juyawa tyi ta karasa waje get ta tura da karfi tsiya,amma sai taji anyi lock nashi ta ciki,ta konkosa taji shiru, saita cire wayar ta cikin jakar fake rataye a wuyarta, tayi dalin na number Haleemah, ya shiga har kusan so uku amma ba'a amsawa.
Meenah tsayawa tyi har saida takai akalla 8:44 sannan taji wani na yunkuri bude get.
Sauri tayi taje kusa da get din budewar mutumin sai idon su ta hade. meenah sauri tyi ta dauke indon ta.
Amma shiko mutumin ya kura mata ido,
Nan da nan ko aka soma yayyafi inda mutumin bai fita ba kuma bai bawa meenah hanya ta Shiga ba.
Wannan mutumin ba kowa bane sai wacen daya wahala naiman ta.
Meenah yinkurin yimishi magana take,ammashi tuni ya soma mafarkin tsaye wai, harsun yi aure sannan su haifi yayan su uku cikin tunannashi.
Meenah ko sai faman kiranshi take tana cewa Malam lapiya.
Baifa kulata ba harsai da meenah taga fa jikewa take kuma sannan inbata taba shi ba bazai farka daga gajeriyar suman dayake ba haka tace a zuciyar ta.
Meenah tayi yunkurin tabashi, sai taga wani gefe dabai gama cikeshi ba,nan ta sabe jiki ta shige cikin gidan,
Inda ta tarar da aunty haly a tsakiyar falo.
Salama tayi, halima ta amsa,da sauri haly taje suka rugume juna, tce meenah wannan na nuna kuna missing dina a gida.
Meenah tce eh aunty haly amma kuma ke bakya missing namu kokadan a idanunki.
Haly ta Zara idanu tce me kika gani yar uwata.
Tce nakira ki yafi a irga amma ko kiyi receiving na call dina.
Aunty Hally tyi murmushi tce kokadan wallahi yana wajan safras ne,
Amma kuma bai gayamin kin kira ni ba.
Meenah taja nufashi irin ta hutawa tce ni bah wannan ba wani banzar maigadi kuka dauka a gidan nan.
Ya wqhalar dani, yanamin wani irin kallo.
Haly tce maigadi kuma?
Aiko duk girman gidan nan bbu maigadi,sabida tun sati biyu kafin bikin maigadin yawuce kauye ziyara, haryau bai koma ba.
Meenah tce Mmm toh wanayi arba dashi a bakin get.
Kotsam sai ga mutumin ya bazo cikin falon.
Yana karkada gashi kaishi,inda yyi kama da ram charan na Indianland
Mutumin farine sosai sannan kuma gashin giran shi baki kirin
Idanuwan sa kanana sannan fara pes lebesa kuma jajir hakoran sa fari sanye yake da kayan hausawa wato dagon Riga wacce akekira da jallabiya. gaskiya daka ganshi kawai zakace ba'indiane a kayanmu ta Hausa.
Meenah takaimai kalloh cike da raini.
Inda aunty Haleemah kuma tce safras Kaine haryanzu kana nan.
Nafa zata kawuce ko kuma kayi mantuwane?
Kallonta safras yayi yce eh wallahi,
Kainane yake ciwo kuma naga ruwan sama ake,
Shiyasa na komo domin indan Sha magani.Gaya mata haka yayi Amma ko cikin zuciyar sa,
Yace gaskiya lapiyana lau biyo wannan yarinyar gafen ki nayi amarya.
Haleemah tce kaga ko haryanzu fahrok baifarka daga bacci ba, tunda ka tafi ,
Amma bari in shiga daga ciki in kira likita yazo ya dubaka.
Yace karki damu kanki,Haleemah zan warke bada jimawa ba.
Sai yasake cewa waccece wannan ta gefen ki?
Murmushi Haleemah tayi tce sunan ta meenah kanwatace ita.
Saita juya ta kalli meenah tce meenah ga safras babban abokin fahrok..
Tce barka
Murmushi safras yayi yce amma saidai kamar bakwa gida daya, sabida ban ganta ba ranan bikin?
Haleemah tce tananan kawai dai baku hadu bane.
Tasake cewa shiga daga ciki ka sauya kayan jikin ka, domin zai saka mura.
Tajuya takalli meenah tce kije kicin ki hada masa coffee, sannan kidan tayani girki tce okay
Haleemah tayi kamar zata wucce tace oh na manta meenah kizo kyema ki canja kaya.
Tce a'a nifa banjike ba, kinga jikina yama bushe.
Tce okay toh bbu Damuwa.
Meenah lura tayi taga safras na kallonta,sai ta tsayar da Haleemah tce ina bangaren kicin.
Sai Haleemah tayi mata nuni da hanu,
Ta wuce.
Safras shima ya shige dakin da aka Nuna mishi.
Safras yakasance Dan shekara ashirin da bakwai sannan ya kasance Dan minister of education
Ya mallaki kanfanoni a sassan Nigeria kimanin casa'in da wani Abu
Mahaifiyar sa kuma lawya,
Sannan yana da kanwar sa mai suna khaleesat,
Motocin da safras ke hawa duga shabiyune kacal.
Sannan yayi karatun sa a kasar Australia ya karanci doctor,
Babban doctor ne a garin, sannan yana da bban asibitin sa a abuja da kuma garin nan mai albarka kano.
Sunan mahaifin shi Alhaji muktari sannan yana da wani d'an daya reneshi kamar dan cikinsa mai suna jafaru,
Jafaru ya kasance maraya mai taurin kai, domin anfani yake da ikon mahaifin safras yana tozarta mutane,yana kuma wulakanta talakawa.
Ya kasance tamkar zaki a garin kano domin shi daya gaiyane a dabar tasa,kowa na tsoron sa
Yakasace Dan ta'addane amma abuye domin byason mahaifin safras yasani.
♣♣♣♣♣
♣♣♣♣
♣♣♣
♣♣
♣
Bagaren mansoor ko karasawa office 8:55 inda yaga tarun abokan aikinsa a bakin gofin office nashi.
Gaida kowa yayi amma babu Wanda ya amsa, zare ido yayi ya shige office din, Inda ya tarar da manager su na zqune a kan kujeran sa.
Ganin haka sai mamaki ya kama mansoor cike da tunanin meya kawo manager kanfanin office nashi,
Manager yace bismillah mansoor shigo shigo daga ciki.
Mansoor shiga yayi jikinsa sanyaye yace barka da sapiya oga.
Manager yayi shiru na Dan wasu lokaci ya girgiza kai yace
Lapiya mansoor.
Mansoor yace lapiya yallabai nagan ka cikin office din nan.
Yace ba lapiya sannan, kayi hakuri. sai yamika mishi wani hanbulof yace bude ka karan ta mansoor.
Sannan yasake da I'm sorry mansoor.
Idanuwan mansoor tayi jajir tamkar zaiyi kuka sai ya sa hannun sa ciki,hanfulof din bayan ya karba daga wurin manager.
Yaciro wasikar dake ciki mansoor yyi jikinsa na rawa, ya fara karan tawa,
Bayan yagama karan tawa da sauri ya dago kai ya kalli manager,
Manager yace promotion letter.
Nan da nan hawaye farin ciki tafara zubowa idanun mansoor.
Sai kuma abokanaye aikin sa dasuke bakin kofan suka shigo a guje suna tayashi murna.
Manager yce amma mansoor zamuyi missing naka domin. Anma turanfa zuwa safrassin higher light company.
Can zaka kasance manager tamkar ni,sannan albashinka safras yayi alkawari nunkamaka albashi so biyu kenan zaka anshi 1.m
Abokanayen mansoor sukayi mishi tafi,
Sai manager ya sake cewa
Wannan kuma cek ne na 1.5m Wanda zaka Dan kinsa dashi
Safras zaka naima yayi maka sayinin,sannan sai kaje kashana da kudin ka.
Mansoor yce nagode.
Manager yce no 0093 hotel asura hotel anguwar lube a abuja, can zaka same shi yayi maka sayinin.
Okay mansoor yce.
Sai yace baramu ragargaje mu tayaka murnaba mansoor yce babu damuwa.
Meenah fitowa daga kicin tayi rike da coffee a hannu shigar ta falo sai taga safras na zaune a falon sai tace hmm toh fah gashi
Baiko tanka mataba hannunta ya bushe tagafa inbata ajeba barai ansaba sai ta aje a kasa.
Saita koma da baya tana yunkuri ta zauna safras ko ya dad'a mata tsawa cewa karki zauna,
Da sauri cike da firgita meenah ta mike
Sai yce bakice bismillah ba.
Bude baki meenah tayi tana kallonshi,mttsswwwwww tayi sannan tce haka na gayamaka hmm,
Kawai tayi zaman ta.
Bayan wasu dakiku sai safras ya miko hannusa ya dauko coffee yakurba so daya yace wowwwwwww
Yayi dadi da Zuma kikayi coffee nan ko?
Meenah ta kalleshi tace a'a da tsimi nayi
Shiko yce no wonder
Sannan yasake cewa Aaaaaaa
Mekikace tsumi
Tce eh
Yace OK nazata da kamo kikayi
Meenah ta hada fuskarta tce ko ina Haleemah ta kwaso wannan oho,
Yabi ya takurawa mutane daga ganinshi irin maison banzan nan ne.
Safras yajuya yce myDear wani Abu kika CE.
Bude baki tayi tace my dear ina muka zama dear hmm,
A'a bance komai ba.
Sai yace okay ya cigaba da shan kofinshi.
Bayan karfe 10:30 anata sambada ruwan sama sai meenah ta d'ago masarrafar TV ta bude wata channel mai suna zeeworld, sannan ta mayar da rimotdin ta soma kallo.
Shiko safras dayaga ta aje hakali tana kallon sai ya dauki rimotdin ya canja zu wa channel n sports, hada fuska tayi
Bayan wasu dakiku itama ta sake daukan rimotdin tasake komawa zeeworld, saida suka kwashe kimanin minti