An dauko wannan littafi daga shafin https://thausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://thausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://thausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://thausanovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.thausanovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[10:51PM, 8/16/2017] +234 803 858 3423: 🌷 *HUDAH 'YAR KARYA*🌷
*BAIWA WRITERS ASSO*
Na
Hudallah A. Yusuf Mrs JH✍🏻
*GODIYA*
Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar yin wannan takai taccen rubutu, ina fatan sakon dana keson isarwa zaiyi amfani ga al'uman musulmi Allah yasa haka amin.
*SANARWA*
Aure aure aure sunnar manzo aure nufin Allah, komai yana da lkc, hausawa kuma sukace matar mutum qabarinsa, wannan gaskia ne.
Amadadin iyalan Alhj Yusuf alheri, muna farin cikin gayyatar daukacin al'uman musulmi zuwa daurin auran Autar mu Auta dangware shalele Auta yar rigima wato,
SALHAT A. YUSUF
&
DR IBRAHIM SULAIMAN,
Wacce akafi sani da.
( *CUTE SALHEART*)
Insha Allah auran zai kasance ne rana daya dana yayan mu.
ENGR YUSUF A. YUSUF
&
FA'IZA MUHAMMAD
( *ISUHU MAGAJIN ISUHU*)
Za a fara shagalin bikin ne a ranar.. Karku damu invitation card nanan tafe very soon insha Allah😘
*GAISUWA*
Dibban gaisuwa da tarin kauna zuwa ga kawayen arziki masoyana na bayyane a social media kamar su.
Maman shukra
Mum Fateey
Queen Mermue
Hurairah
Khadeeja candy
Zarah BB
Cute xarah
Asy khaleel
Jamila M. Ali
Zarah batijjaniya
Miss XOXO
Classic Feedoh
Fiddausi Sodangi
Aisha Mazoji (LOVELY MUM)
Ayusha iliasu (MUMCY)
Aysha Humaira melody (SWEET MOMY)
Humyluv
Suhana Duduwa
Rahamatullah
Fashuna
Rabi'atu sk msh
Bilyn Abdul
Bilkysu Bilyamin
Da duk wainda ban samu damar ambata ba, ina maku fatan cigaba a rayuwa oll.
*MADARAR KAUNA*
Tabbas acikin masoya dole asamu masoyan da suka canci a kirasu da masoya. Soyayya iri iri ce akwai ta kudi akwai ta kauna, akwai kuma ta charting akwai madarar kauna wanda take ginanna acikin zukatan masoya, dan haka dole in jinjinawa mutum ukku.
Zainab Y Hussein (Autar Hajiya)
Fadimatu ( Faty Azland)
Rabi'at (author. bebe'arth) kun zama yan uwa rabin jiki don haka kun wuce in ajeku amatsayin aminai ina maku fatan alkhairi.
*JINJINA*
jinjinar bangirma gareku admins namu na wannan group mai albarka wato.
( *Fahimta novels Mrs JH*) irinsu.
Fancy honey
Hurairah
Maryam yar larabawa lolz
Zainab basudaniya lolx,
da kwarin guiwar Ku grp din yake samun cigaba dan haka ina alfahari daku.
*GARGADI*
Wannan takai taccen labarin kageggen labarine, ba true life story bane, don haka kada amin mummunan fashinta, lura da yanda yan uwana marubuta suke jin zafi idan nayi amfani da sunansu wajan buga misali akan mugun hali, yayinda wasu kejin dadi idan na misulta su da hali mekyau, sosai hakan yayi sanadin raguwar zumuntar dake tsakanina da wasu writers alhalin wasuma su dakansu suka bakaci inyi masu irin shot story dana keyi, sedai dazarar na lafta tsiya akan wata shikenan idan ranta yai dubu ya baci lolz, wannan dalilin yasa nayi amfani da sunana don nima inji irin zafin da akeji lolz.
*TUKUICI*
wannan littafin tukuici ne ga daukacin mabiya yar fadakarwata, ina matukar farin ciki da yanda kuke nuna kaunarku gareni, hakan yasa nake kokarin kawo maku lbr wanda yake tafiya da zamanin da ake ciki bandamu dasan zuciyoyin ku ba, burina inyi rubutun dazaiyi matukar amfani agare ku, ina fatan kuna kokari wajan tace kyawawan dabi'un danai nuni domin ku watsar da munanan ciki Allah yasa haka amin.
*LABARI.*
Page 1⃣to1⃣0⃣
Wata hadaddiyar motace ta paka a haraban wani shahararran hotel da ya amsa suna, (Hamdala hotel.)
Take kallo ya koma a kan masu fita cikin wannan motor, cikin nutsuwa Hudah ta bude murfin gaban motar tafito, yayinda classic Feedoh ta biyo bayanta sa'annan ta maida kofar ta datse hannunta rike da key car dinta,
Sannu a hankali suke takawa kai daka gansu kaga mata masu aji, ahaka suka doshi cikin hall din, har lokacin idanun jama'ar dake wajan akansu yake, ba kamar Hudah da tafi dauke masu hankali because yanda taci uban ado kai kayi zaton diyar merusau ce lolz (gwamnar Kaduna kenan.)
***
*TUNA BAYA*
HUDALLAH 'yace ga malam Yunus, dattijon kirki wanda yasan darajan dan Adam, suna zaune a (unguwan dosa Kaduna) matarsa daya sakeenah suna kiran ta da Mamy, su biyar ne wajan iyayen su Hudallah itace babba kuma ita kadaice 'ya mace sai kannenta maza su hudu, hakan yasa take samun kulawa akowani bangare awajan mahaifan ta, dukda mahaifinta ba wani mai karfi bane amma babu laifi suna cikin rufin asirin Allah domin,
Gidan kansu suke zaune, sedai ba wani babban gida bane daki ukku ne sai kicin da bayi da dan filin tsakar gida, sun sami tarbiya dai-dai gwargwado kasancewar M. Yunus mutum ne mai kishin addini, dangane da karatun ya'yansa yana iya kokari a bangare biyun nan ba'a barsu a baya ba wato Arabi da boko.
Lokacin da Hudah ta kare primary, gaba daya al'amuran suka wuyata wa Ma. Yunus, ahaka ya sama mata gurbin karatu a secondary skul don yana burin su sami ilmin zamani kodan halin rayuwa,
Asannan ne Mamy taso daurama Hudah tallah, Sam Baba yaki amincewa acewarsa wannan ai cibaya ne, da dai yaga ta matsa masa akan yaa kamata surinka sana'a, ga kuma kasuwancin nasa abin sai hamdala don harya kaiga dakyar ake samun na abinci hakan yasanya yabata damar ta yiwa su Huzaifa kannan Hudah kenan, tinda su din mazane da dan sauki amma Hudah kam yayi doka ko bayan ransa idan ta daura mata tallah beyafe ba, sedai ya amince data sakata wajan koyan sana'ar hannu, shi dinma awajan mace yar uwan ta ba shagon maza ba,
Haka kuwa akayi Mamy tafara kasuwanci kala kala wasu ana shigowa asaya acikin gida, wasu kuma ya'yanta maza ke fita dashi, Hudah kam tuni an kaita koyon dinki. Kasancewar akusa dasu akwai wani Babban plaza na wata shahararriyar seamstress, lokaci lokaci take daukan yara masu koyo, sai kuma ga Mamy takai Hudah bayan ta rufe amsar yara acewarta sai tayima wasu freedom don haka.
Kudi masu yawa, Mamy ta biya kafin ta amshi Hudah aikuwa su Hudah an maida hankali sosai, hakan yasa karatunta ya durkushe makaranta ya zamana yau aje gobe aki zuwa,
Ana cikin haka kwatsam M. Yunus ya tashi da amai da zawo yini guda yayi a hospital yace ga garinku nan.
*innanillahi'wainna' ilaihirrajiun*
Ku biyo Hudah yar.. Yusufa danjin ya rayuwar Hudah zai kasance.😘
[10:53PM, 8/16/2017] +234 803 858 3423: 🌷 *HUDAH YAR KARYA*🌷
*BAIWA WRITERS ASSO*
Na
Hudallah A. Yusuf Mrs JH✍🏻
*SANARWA*
Aure aure aure sunnar manzo, aure nufin Allah hausawa sukace matar mutum qabarinsa, wannan gaskia ne..
Amadadin iyalan Alhj Yusuf alheri. Muna farin cikin gayyatar daukacin al'uman musulmi zuwa wajan daurin auran autarmu Auta dangware shalele Auta yar shagwa6a, wato
SALHAT A. YUSUF
&
DR IBRAHIM SULAIMAN
Wacce akafi sani da
( *CUTE SALHEART*)
insha Allah auren zai kasance rana daya dana yayanmu.
ENGR YUSUF A. YUSUF
&
FA'IZA MUHAMMAD
( *ISUHU MAGAJIN ISUHU*)
Za a fara shagalin bikin ne a ranar.. Karku damu invitation card nanan tafe very soon insha Allah😘
*LABARI*
Page1⃣1⃣to2⃣0⃣
Tin bayan rasuwan M Yunus gaba daya al'amura suka sake cudewa su Mamy da yaranta, ada gani take duk ya barta da dawainiya wannan dalilin yasa bashi da damar yasata ko ya hana ta, magana kadan zeyi ta haushi da fada tamkar itace mijin badan komai ba,
Sai dan ganin d'an sana'ar da take suna haduwa su rufawa juna asiri, sai bayan ta rasa shi a sannan ne ta fahimci lallai ba karamin kokari Baba yake ba, ta gane cewa lallai rike gida sai namiji, amma dan rashin gdy irin namu na mata wani lokacin har namiji yafita yasan yanda yayi yakawo mana, a memakon musa hannu biyu mu kar6a muyi godiya ga Allah, sai mu raina watama sababi zata kama ita don bata sami yanda take so ba,
Anan nake jan hankalin yan uwana mata da murinqa godiya da abinda Allah ya horewa mazajan mu, Allah ma yana cewa,
لإن شكرتم لآ زيدنكم
Ma'ana idan kuka gode sai Allah ya dad'a muku, Allah ka wadata mana zukatan mu ameen.
Haka dai rayuwan Mamy da 'ya'yanta yacigaba da wakana basu da wani matemaki sai Allah, dangin M.Yunus da sukazo ta'aziya daga kauyen Zamfara, sunso su dauke mata nauyin wasu ya'yan, Mamy ta nuna Sam bazata bada yaranta akai mata kauye a zube su a gona ba maganar karatun su kuma ko oho, sunyi iya kokari akan tabasu koda mutum biyune, Mamy takafe akan Sam bazai yuwu ba, dan haka suka barta da yaranta, tin lokacin ba wanda yasake waiwayar su daga 6angaran dangin miji,
Awahalce Mamy tayi kwanaki arba'in dinnan na takaba, kasancewar batada daman yin sana'a sai wanda yaga Allah ya temaka masu, aifa tana fitowa ta fara kasuwanci ba kama hannun yaro, kama daga kansu omo, sabulu, kayan miya, kayan lashe lashe na yara kala kala duk saidawa take, yaro da babba a unguwan kowa yasan gidanta, har suna aka radama gidan waishi gidan (qwalama) tayi hakan ne domin su tsira da mutumcin su don Mamy mace ne wanda Sam bata jurewa quncin rayuwa, da wannan kasuwancin sukeci suyi sauran buqatu hatta karatun ya'yanta babu abinda ya canja, abangaran Hudallahi fa??
Yanzu takai kimanin shekaru ukku a wajan koyon dinki, sosai take da fahimta har mamakin ta mentor dinsu take wanda suke kira aunty Munirah, Hudah tafi yawancin wa'inda suka rigata zuwa wajan fasaha don,
Babu kalar dinkin zamani wanda yake gagarar ta dinkawa, sedai dan gyara kadan da ake mata awajan yanka, hakan yasa tashiga ran munirah sosai don tana temaka mata ba kadan ba, shiyasa itama take dan yi mata ihisani in sunyi aiki tana sammata dan na kashewa, dakyar da gumin goshi Mamy tasamu Hudah ta zana junior waec, tin daga nan Hudah ta yakicar da makaranta mamy tayi juyin duniya akan ta daure takare secondary ta amshi certificate dinta, sam Hudah ta sharawa idonta toka tai watsi da maganar Mamy don ita ranta yafison dinkin nan burinta tadan kara gane wasu abubuwan aiyi mata freedom itama ta faracin gashin kanta, Mamy tana gani dole tasa ido don Hudah kafiyane da ita, sanin cewa koda ta matsa mata akan setayi tofa kudinta zata 6ata abanza, tasan halin Hudah tinda tace batayi tofa baza tayi abinda akeso ba dole kasa mata na mujiya👀
*_Wannan kenan._*
*WACECE HUDALLAH*??
Saiku kasance tareda namesake inta danjin cikakken tarihin..
*HUDAH YAR KARYAH*😘
[10:54PM, 8/16/2017] +234 803 858 3423: 🌷 *HUDAH YAR KARYA*🌷
*BAIWA WRITERS ASSO*
Na
Hudallah A. Yusuf Mrs JH✍🏻
*SANARWA*
Aure aure aure sunnar manzo, aure nufin Allah hausawa sukace matar mutum qabarinsa, wannan gaskia ne..
Amadadin iyalan Alhj Yusuf alheri. Muna farin cikin gayyatar daukacin al'uman musulmi zuwa wajan daurin auran autarmu Auta dangware shalele auta yar shagwaba, wato
SALHAT A. YUSUF
&
DR IBRAHIM SULAIMAN
Wacce akafi sani da
( *CUTE SALHEART*)
insha Allah auren zai kasance rana daya dana yayanmu.
ENGR YUSUF A. YUSUF
&
FA'IZA MUHAMMAD
( *ISUHU MAGAJIN ISUHU*)
Za a fara shagalin bikin ne a ranar.. Karku damu invitation card nanan tafe very soon insha Allah😘
*Zanyi amfani da wannan shafin wajan mika sakon gaisuwa ga malama didi Aneesa, hakika zamanki a social media babban cigaba ne ga al'uman musulmi, sedai muce Allah yakara miki ilmi mai amfani ameen.*
*LABARI*
Page2⃣1⃣to3⃣0⃣
*HUDALLAH*
Yarinya ce wanda bazata wuce shekaru goma sha bakwai, tsayawa bayanin suffofin Hudah wannan zai zama cin lokaci, kai tsaye zamu iya cewa Hudah masha Allah, ajawan halitta duk wani abu da akeso ga 'ya mace Hudah ta hadasu, abu dayane ya hanamu karyata malam bahaushe dayace,
(mutum tara yake bai cika goma ba)
Wannan abu shiya tauye Hudah harya hana asalin sahihin kyawun halittar ta ya bayyana wato quncin rayuwa, ma'ana rashin wadata,
Hudallah yarinya ce ma'abociya kwarjini da farin jini duk wanda ya zauna da ita koda na yini gudane nan da nan yake jin tashiga ransa, tin tana karama ta kasance yarinya maison ado da kyalkyali, yar qarama da ita tasan tashafa wannan ta liqa wancan, abin nata har yakai ga Mamy bata da damar aje kayan kwalliya afili, in kuwa tayi koskuran ajewa yanzu Hudah zata mamayeta tai kaca kaca dasu, haushi yayi kamar ya kashe Mamy, tayi bugun harta gaji, Baba kam lallashin ta yake da cewa tayi hakuri yarinya ne kuma daman su mata ai da ado aka sansu, don haka ya fara sayawa Hudah kayan kwalliyarta ita kadai tayi yanda takeso, atakaice dai Hudah tin tana karamar yarinyar da bata wuce wasan kasa ba, karyane kaganta ka raina mata, mace ko namiji kowa sonta ake don kuwa ko kaine
( hasidin iza hasada)
dole kaganta ka yaba koda kuwa a cikin zuciyar ka,
Wannan hali ko ince dabi'a nata yana matukar burge iyayenta sosai, dan Hudah sam bata shiga cikin kazaman yara sa'an ninta, sai ma kyamarsu da takeyi, abunda iyayenta basu gane ba shine, acan kasan zuciyar ta tana da wani ra'ayi ko kuma sha'awa, ita dai a rayuwa babu abinda yafi burgeta kamar rayuwan 'ya'yan masu kudi, dik inda zataga majiya dadi ita dai suna burgeta tanajin inama iyayenta masu kudine, hatta a makaranta in kinga Hudah tana haba haba da mutum tana yashe hakora to taga alamun sassauci ga yaro, misali tana ganinka a koda yaushe cikin tsafta kuma kana zuwa da kayan lashe lashe irin na yan gayu, lallai yanzu zaku kulla abota da Hudah,
Abun nata yayi kamari a cikin zuciyar tane lokacin da Mamy ta kaita wajan Munirah, nan fa Hudah tafara karo da 'ya'yan masu kudi wa'inda iyayensu ke kawosu don agwada su, ta fata ganin fitattun yan mata masu ji da kansu, kasancewar Munirah gwanace acikin teloli kuma duk yawancin customes dinta masu kudine irinsu takema dinki, wannan dalili yasa Hudah ta zabi zaman plazan Munirah akan karatu, akwana atashi Hudah tana kara wayo tana qara sa buri aranta, har yakaiga ta fara tsarawa kanta irin rayuwan daza tayi da irin wa'inda suka canci tayi rayuwan dasu *wannan kenan.*
Nidai nace..
Anya kuwa namesake?
Anya haqanki zai cumma ruwa?
Shin mutum ya isa yakai kansa inda Allah be nufeshi da zuwa ba??
To anan dai marubuciyar take tunatar daku iyayen yara!!
Musan cewa kananan yara wa'innan da kuke gani amanarsu Allah yabamu, kuma tabbas saiya tambayemu akan tarbiyan da mukai masu, don haka.
Ya zama dole musa ido sosai akansu dolene mu lura da yanda suke tafiyar da rayuwansu domin wani yaron, yana tasowa ne da halin sa mekyau ko akasin sa,
Yake yar uwa kisa ido bisa tarbiyan 'ya'yanki, idan kika lura danki ko yarki nada wani hali wanda kin tabbata idan wannan hali yabishi har girma, lallai bazai kaishi gacin nasara ba, to anan abinda ya kamaceki shine,
Tin wuri ki dage da roqa masa Allah kada ki aje abun amatsayin yarinta, ki daure kina tashi tsakiyar dare kina kai kukan ki ga Allah kuma ki yawaita yin sadaqa da nufin Allah ya dubeki ya biya miki bukatarki ya canjawa danki wannan mugun hali, ya kuma shirya miki su bisa dai-dai din hanya, wallahi matukar kika rike wannan kika zamo uwa tagari mai yiwa 'ya'yanta wannan adduar insha Allah koda an hukunta danki sai yayi takadaranci tofa abin zaizo dasauki sosai, kai da yardan Allah bama zai gagareki ba yar uwa je ki gwada!.
Sosai iyayen yara suna babban koskure bisa kola da tarbiyan 'ya'yansu, walh wata uwar batama kaunar ace ga laifin danta, gasunan acikin gari, kiga karamin yaro ya taso da muguwar bakar zuciya tamkar ya kashe kansa, tsakanin sa da yara yan uwansa kuwa sai zalumci, yau ya cuci wannan gobe ya cuci wancan, amemakon ke uwa kinga haka, ki dage dayi masa nasiha da addua ba dare ba rana, kuma lokaci lokaci kina bada sadaqa ga manyan malamai don su tayaki addua, a a sai kiji ana cewa yarinta ne kowa da irin nasa, wanima abunda yayi ai ba'a tona ba, gashi yanzu angirma an bari, dan haka shima bari zeyi, kai wata uwarma wlh kai tsaye zatace ai da'ace shi ake cuta gara shi yayi, iyaka dai in anzo in bada hakuri, amma miye amfanin raganci kullum yaro yazo maka da kuka, to bari kiji uwar san zuciya,
Irin sune da zarar yaro ya fara zama matashi saiya zama dan sara suka, gasunan muna gani acikin gari qananan yara yan 15 to16yrs sune suka addabi mutane da soke soke, sai alokacin ne hankalin iyaye ke tashi aita wani fade fade, basu gidan boka basu gidan malam, tana fadin a temaketa wane ya fara bin yan sara, Hmmm Hajiyata sai yanzu?
Sai yanzu bayan kin baro shiri tin rani?
Eh yanzu fa dole hankalinki ya tashi tinda kinsan danki bashi da garantin zega gobe, rayuwansa tana cikin hadari, kullum cikin dayan biyu yake, ya kashe ne ko kuma shi a kashe shi, to mudai.
Ya Allah ka shirya mana zuria ameen.
Ku dai bini sannu ahankali danjin cigaban lbr, luv u all my fans😍
Hudallahi ce👌🏻
[10:57PM, 8/16/2017] +234 803 858 3423: 🌷 *HUDAH YAR KARYA*🌷
*BAIWA WRITERS ASSO*
Na
Hudallah A. Yusuf Mrs JH✍🏻
*SANARWA*
Aure aure aure sunnar Manzo, aure nufin Allah hausawa sukace matar mutum qabarinsa, wannan gaskia ne..
Amadadin iyalan Alhj Yusuf alheri. Muna farin cikin gayyatar daukacin al'uman musulmi zuwa wajan daurin auran Autarmu Auta dangware shalele Auta yar shagwaba, wato
SALHAT A. YUSUF
&
DR IBRAHIM SULAIMAN
Wacce akafi sani da
( *CUTE SALHEART*)
insha Allah auren zai kasance rana daya dana yayanmu.
ENGR YUSUF A. YUSUF
&
FA'IZA MUHAMMAD
( *ISUHU MAGAJIN ISUHU*)
Za a fara shagalin bikin ne a ranar.. Karku damu invitation card nanan tafe very soon insha Allah😘
*Alhamdulillah nasamu sauki, masu yi mani addua a grps pchart da masu kirana sunamin adduar samun lfy, duk ina gdy Allah yabar zumunci Allah ya kara mana lfy amin.*
*LABARI*
Page3⃣1⃣to4⃣0⃣
Duk wani dan abunda Hudah tasamu a wajan aikinta iyakacin ta sanar da Mamy ta fatar baki, amma ko ganinsu bata bari tayi, gabaki daya a kayan kwalliya suke tafiya bama isarta suke ba, dayake ba ko wani lokaci Munirah take basu kudi ba, ahaka har tacike 4yrs tana koyon aiki, wanda a iya ka'idan plazan lokacin ne take yaye rayan aikinta indai sun cike shekaru hudu (4years,) a lokacin ne Hudah ta matsa wa Aunty Munirah da maganar yaa kamata itama ta sallameta, ga abokan aikinta wa'inda tama rigasu zuwa duk tayi masu freedom, sedai Munirah tace Hudallah ki kara hakuri ina sane dake,
Sosai take tunanin rabuwa da Hudah don tana amfanuwa da ita ba kadan ba, awannan lkcn yawancin customers dinsu duk kawayan Hudah ne, gashi a dokan plazan yaran aikinta basu da daman cin gashin kansu agaban ta, dole komin iyawanka ka jira har tayi maka freedom,
Duk aikin da aka kawo nata ne koda kuwa ta hanyar Ka aikin ya samu, sedai ta kanta idan tai ra'ayi takan dan sammasu na kashewa,
Hudallah tayi sabo da 'ya'yan masu kudi sosai a plazan Munirah, duk yarinyar dataga alamun tana wankuwa dakyau Hudah batajin kunyar cewa ta bata number dinta tana santa