Share this page
2 / 3
da gatantaki tamkar ke kadai ya haifa. Abiy yamiki irin gatan da bakowane ubane yake yiwa yar'shiba! Cos yafifitaki ko acikin yan'uwan ki, Hanan komai naki daban ne agurin Abiy! Sonki da Abiy yake ne yasa baya'iya boyewa ko acikin yan'uwan ki ne, wanda kowa yasan hakan. Ga irin suturar da kike shiga ki fita wanda kin wuce raini ko da kuwa acikin kawaye ne! Hanan ki duba rayuwar ki tsaf, tun iya tasowarki mekika taba nema ki karasa najin dadin rayuwa! Cos duk' wani abu Abiy yana iyakan kokarinshi ganin kin samu, ido ta tsura matah tamkar wacce take yin wani nazari akan wani abu! Sannan tacigaba dacewa. [22/08 4:58 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 14 Abiy yabaki kulawa sosai Hanan! Musamman don gudun kar samarin wannan zamani su rudeki da abin duniya, saboda haka karkibari soyayyar Aswad tasaki watsawa Abiy k'asa a ido. Wallahi Hanan koda'ace Abiy bedauke ki tadaban ba acikin yan'uwan ki ba! Yazame miki dole kibi umurnin shi, cos shi mahaifin ki ne kuma yana da hakkin Samar miki mijin aure. Hanan kar soyayya ta rufe miki ido kizamto mebijirewa Abiy! Cikin muryar ta me'alamun tayi kuka har tagaji tace, maganganun ki hakane Muhibba! Duk kanin abinda ki kafada gaskiya ne, cos Abiy yanunamin gatah tamusamman. Sede abinda nakeso kigane shine! Bazan iya rabuwa da shi ba, soyayyar mu NI DA ASWAD! tamkar acikin jinina ne. Muhibba na sha gayamiki soyayyar mu NI DA ASWAD! tamkar hanta ce da jini, bazan 'iya barinshi ba!!! Haba Hanan tace cike da mamaki, donjin kalaman natah. Yanzu kina nufin soyayyar Aswad tafi kiyi biyayya wa Abiy! Haba Hanan kiyi amfani da iliminki mana, yanzu ashe Abiy becancanci sadaukarwa awajen ki ba Hanan. Azatona duk irin son da kikeyiwa Aswad kina iya hakura da shi! Cos kizamo me faranta ran Abiy, Muhibba baran'iya rabuwa da Aswad ba! Na sha gayamiki, ina sonshi!! Ina sonshi!!! Ina sonshi!!!!! Amma kin ba ni mamaki Hanan! Yanzu akan wani banza zakiyi kokarin batawa iyayen ki rai, cike da bacin rai kuma cikin zafin nama takai matah duka!!! Wanda hakan yasakata yin shuru tana kallon ta cike da mamaki. [22/08 6:14 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 & SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 15 Cikin yanayi na bacin rai ta nu na ta da dan yatsa tace! Muhibba inaso ki adana duk'wani kalaman ki nacin mutuncin Aswad dina kuma agaban idona. Azatona zan samu sassauci agareki se ga shi kuma kina kokarin aybantamin wanda na fi kauna! Ina kara tabbar mi ki babu wanda ya'isa ya zagi Aswad agaban idona, saboda haka nake gargadin ki. Lallai Hanan kin sha giyar SO" tace! Yanzu saboda nagayamiki gaskiya ne kike kokarin dukana, shikenan Hanan! Insha Allah baran kara shiga lamarin ki da Aswad ba, better tace ayayin da ta shige bathroom d'inta domin watsa ruwa. Ita kuwa Muhibba tafi ce cike da takaicin kawar tatah. BAYAN SATI DAYA: Haka takasance cikin damuwa da tunanin mafita acikin al'amarin ta! Cikin kankanin lokaci duk tabi tarame tayi baqi, cos bata'iya cin wani abincin kirki. Tunanin masoyin natah kawai takeyi! Da kuma neman mafita akan lamarin natah, abangaren Abiy kuwa babu wani sauyi! Domin yanakan bakanshi, ga shi kuma takasa sanar da shi Aswad din halin da suke ciki. Duk dacewa aduk lokacin da sukayi waya se ya tambayeta meke damunta! Cos ayanda yakejin voice d'inta, ba kamar yanda yasaba ji ba! Amma se tace babu komai. WAYE HUMAID??? HUMAID Yazid Mai Naira! Matashi ne dan kimanin shekaru talatin da haihuwa, da' kuma awajen Alhaji Yazid Mai Naira. Alhaji Yazid Mai Naira babban dan siyasa ne kuma dan kwangila a Nigeria! Yana da rufin asiri sosai, ASALINSU mutanen kasar Maiduguri ne! Acikin kabilar nan ta shuwa Arab, yanayin aiki ne yakawoshi cikin garin Yobe ya zauna tare da matar shi Hajiya Munira. Humaid shine da' nakarshe awajen iyayen shi (wato auta)! Haka kuma shikadaine namiji awajen su, cos yayyenshi uku duk mata ne. Aunty Jameela itace babba sannan Aunty Aysha da Aunty Hauwa! se kuma karaminsu Humaid, kusan rayuwar shi gabadaya ba a kasar Nigeria yayi ba, yayi karatun shi ne tun daga matakin primary har Izuwa secondary akasar Cairo. Daganan kuma yawuce jami'ar Madina! Nan yayi digiri dinshi da master's abangaren AIT, Humaid yasamu tarbiyya sosai! Wanda arzikin iyayen shi besa yazama irin samarin wannan zamani ba. [23/08 9:51 am] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 16 Humaid dogone marar Jiki! Yana da faffadar kirji, gashin kanshi ba'kine sid'ik! Wanda ya kwanta luf irin na larabawan Africa. Humaid irin wanda ake kirane da kalar chocolate! Cos ba'kinshi ba irin me duhun nan bane, dogon hancinshi wanda yayi matukar 'kara mishi kyau. Kallo daya zakamishi kasancewa ya gaji da haduwa matuka! Haka kuma komai nashi cikin nutsuwa yakeyin shi, sede magana be dameshi ba! Wanda hakan yasa mutane ke ganin miskilancinshi dayawa, amma kuma yana da saukin kai . Abbanshi (mahaifin shi) abokin Abiy ne sosai! Yaga Hanan ce watarana Abbanshi ya aiko shi wajen Abiy, tun da yadora idonshi akanta ya ji yana matukar kaunar ta. Sede kuma betaba yi matah magana ba! Asalima basusan juna ba, kasancewar akwai alaka da kuma aminta me karfi atsakanin Abiy da Abbanshi! Hakan yasa Abiy janye kudirin shi akan Hanan, nasetayi karatu mai zurfi kamin ya matah aure. Saboda hakane Abbanshi da yazo nema wa Humaid auren Hanan! Nan take Abiy yabashi itah. ASALIN LABARI: Yau de Muhibba takudiri niyyar tasanar da Aswad halin da suke ciki! Badon komai ba illah se don tanaso taga aminiyar tatah tayi biyayya wa iyayen ta. Hakan kuma zesa shi kanshi Aswad yarabu da itah ko da itah Hanan din taki rabuwa da shi! Saboda hakane ta yanke shawarar sanar da shi badasanin Hanan din ba. Cike da mamaki yake kallon ta alokacin datah sanar da shi! Cikin yanayi irin na damuwa yace, Muhibba yanzu mekike ganin za'ayi don samun mafita akan wannan al'amarin? Cos kinsan yanda nake matukar kaunar Hanan! Ina sonta, banason rabuwa da itah! Bansan ya zanyiba idan akarabani da itah ba, ina sonta Muhibba miye abinyi?? Cikin halin ko inkula tace! Hakuri da junanku kawai yakamata kuyi, inaso ace itama Hanan tazamo d'aya dagacikin irin ya'yan da sukeyi wa iyayen su biyayya! Maybe hakan yafi zame matah mafi alkhairi acikin rayuwar ta. Nasan kaima zakaso hakan amatsayin ka na masoyin ta!!!!!! Tsawar da yayine yasakatayin shuru daga maganar datakeyi. [23/08 11:36 am] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 17 Sannan yayi k'asa-k'asa da muryar shi yace! Ya'isa haka Muhibba, meye kikeson gayamin haka! Wannan wane irin magana ne kikeyi, narabufa da Hanan kikace. Kina nufin nabarwa wanican Hanan! Kai ina baze yiyuba Muhibba, shuru yayi yana kallon ta! Sannan yacigaba dacewa, baze taba yiyuwaba Muhibba! Wayagaya miki yanzu anayin auren dole. Ya kinayin magana kamar wacce ba ta wayeba! Cike da dabara takatseshi dacewa, Aswad ka dena daukar wannan amatsayin auren dole! Cos tunin Hanan takarbeshi, domin yiwa Abiy d'inta biyayya!!!! Murmushi kawai yayi da jin maganar ta! Yace Muhibba nasan soyayya ta awajen Hanan, tawuce tunanin ki! Saboda haka wannan dabarar taki baratasa Nasadaukar da soyayyar Hanan wa wanican ba. Domin nasan Hanan tana sona! Kuma barata ta'ba karban wani amatsayin miji ba, cike da mamaki take kallon shi! Tabbas maganar Aswad gaskiya ne tace acikin ranta. Toh amma meyisa Hanan tanuna mishi SO" da kaunar da take mishi tun da wuri haka! Hanan meyisa kikayi haka, har yasan baraki iya rabuwa da shi ba! Haba Hanan, why! Tace acikin ranta. Ayayin da ta mai da kallon ta gareshi tayi mishi sallama! Bata ji dadin hakan ba, domin taso ace yarabu da aminiyar tatah. Zaune take akan makeken gadon ta! Banda sakar zuci babu abinda takeyi, wayar ta ne takatse matah tunanin datakeyi! Alamun 'ana kiranta. Cikin hanzari tadauka! Domin shikadaine yanzu yake debe matah kewa, cos hatta Muhibba tajuya matah baya! Tana kara wayar akunnenta yafara magana kamin tace komai. [23/08 1:57 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 18 Haba Hanan yazakiyimin haka! Ashe damah akwai abinda zaki'iya boyemin, atunanina ko da ace watah matsala ce ta taso mi ki zakisanar da ni amatsayina na masoyin ki. Domin neman mafita akai! Se ga shi kuma ana kokarin arabamu amma kin 'ki sanar da ni, why? Why Hanan?? Meyisa ne wani lokacin kina behaving kamar bakya sona! Kode kin dena sona ne?? Cikin muryar ta me alamun tayi kuka har tagaji tafara magana! Aswad babu yanda zanyi ne, kuma banason sanar da kai ne! Cos banason kaima kashiga damuwar da nashiga, asalima narasa tayanda zan tinkareka da maganar. Cike da yanayi irin ta soyayya tacigaba dacewa! Aswad inasonka, banajin kuma zan'iya rabuwa da kai! Kaine farin ciki na, ajiyar zuciya tayi, sannan tacigaba dacewa. Aswad kaine farin ciki na bani da wani burin da yawuce ace nazama mallakinka! Se ga shi kuma wani yana neman yarusa mana rayuwa, domin gina nashi rayuwar. Aswad bazan'iya rabuwa da kai ba! Hanan kinsan de ina matukar kaunar ki yace cikin alamu irin ta nu na damuwa, ina miki soyayyar da babu wacce nakeyiwa ko zanyi wa kamar shi. Ayayin da yakarasa maganar shi dacewa! My beauty yanzu shikenan za ki amince da wani ba ni ba amatsayin miji? Ajiyar zuciya yayi yacigaba dacewa! Hanan za ki amince da za'bin da Abiy yamiki?? Shikenan yanzu zakirabu da Aswad dinki??? Ehhye Hanan??? [23/08 2:35 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 19 Cikin muryar kuka takatseshi dacewa! Aswad nagayama kaine za'bin zuciya ta, saboda haka bazan iya zama da wani amatsayin miji ba! Kai nake SO" Aswad, in fact kayi mis-understanding dina da kuma irin SOn" da nake ma. Shikenan yace! Dena kuka my beauty, ina nan tare da ke! Ke tawace kinji ko, ki kwantar da hankalin ki nine mijinki ba wani ba. Yanzu abinda za'ayi kidan saurareni zan sanar da Dad! Dazarar yadawo daga tafiya, amma ki dinga zama kusa da waya kinji ko my beauty. Ayayin da yakarasa maganar shi dacewa! Ki kwantar da hankalin ki! Ina nan tare da ke, wht evr I wll call! Yakatse wayar. Ajiyar zuciya tayi donjin kalaman nashi! Tabbas tadan ji sauki har cikin ranta, waye kuma yasanar da Aswad halin da muke ciki? Muhibba tace acikin zuciyar ta. Lallaima Muhibba bakyajin magana! Ko da yake kinmin abin da ya dace, cos kin temaka mana sosai! Domin ina neman han'yar dazan sanar da shi damah narasa, gaskiya bani da kamar ki Muhibba! Thanks my friend tace ayayin da ta mike donjin anfara kiran sallah. BAYAN SATI BIYU: Kwanaki biyu kachal yarage sufara gasar karatun da su kasa agaba na Al'qur'ani mai girma na jiha! Hakan yasa ko da yaushe sunacikin karatu, cos su na daga cikin wayanda aka zaba gwarazai ita da aminiyar tatah. Saboda haka ne hatta ayyukan gida iyayen su sundauke musu har se zuwa bayan kammala gasar! Hakan yasa idan basa gidansu Muhibba tohfa su na gidansu Hanan din domin yin bitar karatun su. Duk dacewar itade Hanan kawai kokari takeyi! Domin tunanin halin da take ciki kawai takeyi da kuma neman mafita, sede kuma cike take da fargaba. Waishin Abiy ze saurari Dad din Aswad kuwa idan yazo! Ganin irin amintar dake tsakanin Abiy natah da kuma Abban Humaid din. Ayayin da adaya bangaren kuwa take tunanin ya akayi har yanzu Aswad besanar da ita yanda sukayi da Dad din shi ba! Ga shi tsawon sati biyu kenan, aduk kuma lokacin da tayimar magana yakance cewa har yanzu Dad be dawo ba. [23/08 9:16 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @Admin SHAGALINKU MATA GROUP📚✍🏼 SUBEEASLAM GROUP📚✍🏼 Page 20 Sede kuma yakan kwantar matah da hankali da cewa da zarar Dad yadawo zezo yasamu Abiy domin suyi magana! Jin 'alamun 'ana kiranta a waya ne yasaka ta ajiyar zuciya tare kuma da katse matah tunanin da take. Cikin sanyin muryar ta tace hello! Ayayin da ta daga wayar, batare da yabari tasake magana ba yace! My beauty inason ganinki yanzu, kizo area dinmu yacigaba dacewa! Muhadu ta'inda mukasaba haduwa! Batare da ya sake jira tayi magana ba yakatse wayar, wanda hakan yatayar matah da hankali! Saboda yanayin da tajishi, ba kuma yanda tasaba jin shi ba. Layin tafara nema! Amma kuma ya'ki tafiya, ayayin da ta maida kallon ta ga Muhibba cike da yanayi irin na damuwa! Datake faman rero karatun ta cikin nutsuwa da kuma kwanciyar hankali tace. Muhibba don allah inaso kiraka ni area din su Aswad yanzu! Muna magana wayar takatse kuma najishi kamar ba lafiya ba. Ta'be baki tayi! Datagama jin maganar tatah sannan tace, nide babu inda za ni Hanan! Ni da kikanemi dukana saboda nagayamiki gaskiya. Toh waima yanzu me yarage ne tsakanin ki da Aswad din nan! Ke da nan 'Izuwa two months kin zama Amarya agidan Humaid Yazid. Hannu tadaga matah! Alamun batason jin maganar datakeyi, sannan tace! Muhibba banason irin wannan maganar ta ki, idan baraki rakaniba kawai kifada! Bawai se kindinga cimin fuskaba. Ay nagayamiki tace! Ayayin da tacigaba dacewa, Hanan bazan ta'ba dena gayamiki gaskiya ba! Cos bazan iya zuba miki ido ba, yakamata ki hakura hakanan da Aswad. Domin ki bi za'bin da Abiy yamiki! Ina ganin da zefi, cikin fushi takatseta da cewa! Muhibba wai me kikeso ne nagayamiki, ko dan bakisan miye SO" ba ne! Shiyisa ki ke ganin laifina ko. Na sha gayamiki inason Aswad! Shi nakeso kuma insha Allah NI DA ASWAD! mutuwa ce kadai zata rabamu. [09/09 10:17 am] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @ GIDAN MARUBUTA 📚✍🏼& SHAGALINKU MATA GROUP Page 21 Ni banga miye ajikin Aswad dinnan wanda babushi ajikin Humaid ba! Asalima de naga Humaid yafi Aswad Quality Muhibba tace, toh miye kinbi kin nace. Ya'isheki hakanan tace! Toh ke kikeji ki aureshi mana, cike da bacin rai tacigaba dacewa! Don Allah Muhibba kije ki aureshi, tunda kina ganin yafi Aswad Quality! Toh 'ina ruwana da Quality dinshi. Allah yakiyaye Hanan! Kinsan ni da ke bamayin tarayya akan abu guda in ji Muhibba, amma iname tabbatar miki dacewa ni Muhibba tun farko Abiy yayiwa za'bi bakeba! Tohda da hannu bibbiyu zankarbeshi, cos nasan Abiy bazetaba zabamin abindaze cutar da ni ba! Ballantana ke. Batajira tasake Cewa komaiba tafi ce tare da jan dogon tsaki! Ido kawai Muhibba tabita da shi, domin tana mamakin irin kafiya na Hanan! Wai shin dama haka soyayyar takene Ko kuwa tasune haka tace acikin ranta. Bathroom dinta tashiga tana'isa gida! Domin tawatsa ruwa, kasancewar garin akwai dan zafi! Riga tasaka da siket na English West pink and white color. Tayi matukar kyau kuma yakarbi jikinta! Turaren Humra mai dadin kamshi tashafe jikinta dashi, sannan tad'auko farin hijab dinta tazira! Wanda ya rufe matah illahirin jikinta gabadaya. Takalma tasaka su ma fari! Sannan tafito, d'akin Mamna tanufa! Da'alama baccinta yayi nisa, hakan yasakata wuce wa dakin Aunty Maryam. Kwance take tana karanta wani littafi! Maisuna DAWANADACE, da'alama tanajin dadin littafin sosai! Cos batah lura da wanda yashigo dakin ba. Cikin nutsuwa takarasa kusa da itah ta zauna! Sannan tace Aunty zan koma gidansu Muhibba, naga Mamna tana bacci. Toh ki gaida Maman tace! Ayayin databita da kallo har tafi ce, tana matukar tausaya matah! Domin auren wanda baka so akwai ciwo matukar. Han'yar daze kaita cikin unguwar G.R.A tabi! batayi tafiya sosai ba ta'iso, yau har bakin gate dinsu ta'iso! Ganin babu alamun maigadin gidan ne yasakata ja tatsaya tana dan waige-waige. [09/09 1:49 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima🌹 @ GIDAN MARUBUTA📚✍🏼& SHAGALINKU MATA GROUP Page 22 Batajimaba yafito! Cikin alamun kosawa tace, Aswad lafiya kuwa? Meke faruwa ne kace nazo?? Ido yatsura matah! Ganin duk tabi tarame, duk dacewa iya fuskar ta kawai yake iya gani! Amma hakan beboye ramartaba, cos fuskar ta tafada sosai. Yace Hanan kinsaka damuwa acikin ranki ko! Bawannan ba Aswad tace, na ji dalilin kiran! Domin duk hankali na yatashi wallahi, najika kamar ba lafiya ba! Don Allah kasanar da ni dawuri, ko nasamu nutsuwa. Hanan ki kwantar da hankalin ki! Zan sanar dake kuma zakiyi farin ciki da shi, Dad ya dawo! Munyi magana da shi, amma kamin muyi magana yakamata ace yau ki daure kishiga ki gaida Mom! Cos Mom tamatsa tanaso taganki, kuma naga hakan yafi! Domin bekamata ace duk lokacin da kikazo area dinmu ba sede ki wuce, aganina yanzu mun wuce wannan matsayin. Aah Aswad zamuzo mu tare da Muhibba tace! Domin wannan zuwan ba na musamman bane, jin tace haka yasashi tsuke fuska! Sannan yace!!! Hanan yakamata ace yanzu kindauka munzama d'aya! Amma tunda kina ganin hakan shiyafi shikenan, sede kuma yanzu ina shakku akan soyayya ta agareki Hanan. Cike da yanayi irin ta damuwa yacigaba dacewa! Babu mamaki wanda iyayen ki suka zaba miki kika karba amatsayin miji, Hanan zuciya ta tafara rayamin kinfara son" wani baniba. Cike da mamaki tadago kai tana kallon shi! Aswad mekakefada haka tace, kana tsammanin zanbawa wani da'namiji ruhina ne bayan kai! Inaso kasani ko da ace karabu da ni bazan iya son" wani bayan kai ba. Cikin murya me'alamun kuka tacigaba dacewa! Haba Aswad meyisa zakace haka, bayan kasan babu wanda nakeso bayan kai! Kar fa kamanta saboda kai nashiga wannan halin danake Aswad, nakasa farantawa iyayena saboda soyayyar ka! Meyisa zakace haka. Hanan bazan gaskata maganar ki ayanzu ba yace! Harsekin nunamin kin dauki iyayena tamkar naki, idan da gaske ne kina sona har yanzu toh ki nunamin yace tare da mika matah hannun shi. Shikenan Aswad tace! Muje nagaisheta tunda hakan shine zesa kagamsu da magana ta, har naji dadi yace! Ayayin dayasakar matah wani irin murmushi. Sede kuma inajin kun'yar Mom fa tace! Kar ki damu Mom batada wata matsala, kuma ita Mom tace batayin surkuwa dake se daughter! Cos itah Mom wayayyiyar mother ce yace yana yar'dariya. Har su ka shiga bangaren Mom din yana bata labarin ta!!! [10/09 2:11 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Mohammad Gombe Mrs yerima🌹 @ GIDAN MARUBUTA📚✍🏼& SHAGALINKU MATA GROUP Page 23 Parlour ne babba! Wanda yasha 'ado me tsari irin kuma na zamani, ankuma kayatar dashi! Pictures din iyayen nashine amanne a parlourn, ayayin da wasu kuma nashine da wanda suka dauka tare. Bismillah my beauty yace yanayi matah murmushi! Yace bari nasanar da Mom din ko. Cikin zumudi yashige ciki! Drinks yafara kawo matah kala-kala da kuma kayan marmari, sannan yawuce wani bangare! Da'alamun bedroom din Mom ne. Jimawa kadan kuma yafito yana cewa tana zuwa! Amma de yakamata kidan sha wani 'abu my beauty, nasan idan Mom tafito kina 'iya cewa kun'ya kikeji. Kumafa hakane tace! Tana dan murmushi wanda yayi sanadiyyar lotsawar dimples din dake kumatunta. Tasha drink's din dayawa! Kasancewar anadan zafi, ganin Mom ba ta fitobane kusan mintoti goma sha biyar(15 minutes)! Hakan yasakata cewa, Aswad yakamata nawuce! Tunda har yanzu Mom bata fitoba, wani lokacin nazo nagaisheta! Cos karatu mukeyi nataho. Haba my beauty yace! Kidan kara hakuri mana, takusa fitowa! Sallah takeyi ne, jin tafara shiga wani irin yanayi ne! Dabatasan irin shi ba ya sakata kallon shi cikin yanayi me'alamun tukuma. Cike da tsoro tace Aswad meye kabani nasha? Mekasaka min 'acikin drink's din nan Aswad?? Cike da murmushi yake kallon ta batare dayayi magana ba! Wanda hakan yasa bayyanar mamaki karara afuskarta. Aswad ya'ina tambayar ka kayi shuru kuma kana nunamin halin ko'in kula tace! Ganin bayi da niyyar magana ne yasakata tashi, domin tafiya. Gamamakinta kuma se takasa tashi! Wanda hakan yakara tayar matah da hankali matuka. Glass cups din dake gabanta kawai take turewa! Ayayin da take kokarin tashi, idonta rufe yake tasamu tamike tsaye! Sede kuma takasa tsayuwa aguri d'aya. Cikin hanzari yarikota yamannata da jikinshi ya rungume! Ajiyar zuciya kawai yakeyi, wannan shine karo nafarko dayataba hada jikinshi danata! Tun a'iya tsawon lokacin da suka dauka su na tare da junansu. Sha'awar ta ne takaru mishi! Ganin gabadaya jikinta yasake ne hakan yatabbatar mishi da batasan inda take ba. Cancak yadauketa! Betsaya da itah ako'ina ba se a bedroom din Mom. [11/09 4:52 am] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima @ GIDAN MARUBUTA📚✍🏼& SHAGALINKU MATA GROUP Page 24 Hijab din dake jikinta yazare! Ayayin da surar jikinta yabayyana, tun dayake betaba ganin surar jikinta azahiri ba! Hakan yasakashi tsura matah ido yana kallon irin kyawun da Allah yayi matah. Duk yawan yan'matan dayayi arayuwar shi betaba haduwa da kamar ta ba! Hankalin shi ne yakara tashi matuka, Ayayin da yakai hannun shi kan kirjinta. Cikin hanzari yazare yar rigar dake jikinta! Dukiyar fulanin dake cike a'kirjin tane yabayyana masu daukar hankali. Murzanta yafarayi batare da wani fargaba ko tsoro ba! Sedaya murjeta sonranshi. Dukiyar fulanin ta kuwa yamurjesu sonranshi! Sannan ya kawar da sha'awar shi akanta, yakuma keta matah mutuncin ta na 'ya Mace! Bacci ne me nauyi yadaukeshi agyefen ta. BAYAN 'AWA 'DAYA! Befi awa d'aya ba tabude idonta, ayayin databi d'akin da kallo! Ganin batasan d'akin bane yasakata kokarin tashi. Sede kuma tunin tunanin ta yadawo matah da inda tazo! Hakan yasakata yin hanzari domin tatashi. Wani irin zogine da radadi yataso matah! Cikin tashin hankali tatashi tsaye tana kuka, tunin tafahimci halin da take ciki. Dakyar ta tsaya! Saboda zogin datakeji ajikinta, ganin babu kaya ajikinta hankalin ta yakara tashi matuka. Kuka takeyi sosai! Ayayin da take kokarin sa kayan ta, sautin kukan ta ne yatada shi daga baccin da yake kwasa. Cikin yanayin bandamuba yatashi yamaida nashi kayan! Ahankali ya'karaso kusa da itah yafara magana. Hanan wannan bawani abu ba ne dazaki tada hankalin ki ba! Saboda haka karma kidamu kanki, ay ke tawace ni kadai! Kuma ni zan aure ki bawani ba, kinga kuwa bekamata kidaga hankalin ki ba! Ayayin da yakarasa maganar shi tare da rungumota jikinshi. Cikin zafin nama ta tureshi! Aswad kacuce ni, ka yaudare ni! Kaci amanata Aswad, ashe dama irin kalar soyayyar da kake min kenan! Allah ya'isa tsakanina da kai Aswad tace. Wani sabon kuka ne yasake ku'buce matah! Cikin nuna'isa yasake cewa, gaskiya Hanan kin ba ni mamaki! Akan wannan abin kike d'aga hankalin ki, karki mantafa nine Aswad dinki. Be'ankara ba tasuri kwalban turaren Humran dake Jere agyefen ta tadoka mishi akai! Nan take yafadi war was. [11/09 4:49 pm] ~ Mrs Yerima📚✍🏼: NI DA ASWAD!!!!!!! 1 Writing by Subee Moh'd Gombe Mrs yerima @ GIDAN MARUBUTA📚✍🏼& SHAGALINKU MATA GROUP Page 25 Ganin ko motsawa bayayine yasakata rudewa! Cikin hanzari tadau hijab dinta ta fice, cike da radadin abin da yamata. Tafe take tana kuka marar sauti! Ayayin da dakyar take iyasaka kafarta take tafiya, cos irin zafin da radadin datakeji ajikin ta. Dakyar ta'iya karasawa gidansu aminiyar tatah tana zub da hawaye me cike da takaici da kuma tarun ba'kin ciki. Atsakar gida ta tarar da Muhibba! Kasancewar mamansu batanan, hankalin Muhibba yayi matukar tashi! Ganin aminiyar ta acikin tashin hankali. Cikin hanzari takaraso inda take tarike ta! Tana tambayar meke faruwa? 'Daki tajata sukawuce! Tace Sis kigayamin mana, kode Aswad dinne ya mutu?? Kai kawai tad'aga matah! Alamun ehhh, sannan tacigaba dacewa! Muhibba nakashe shi, amma inda ace mutuwar shi ne kad'ai da yafi min sauki! Domin nakare kaina. Cike da tsoro da kuma mamaki Muhibba tace! Hanan da lafiyarki kuwa kike fadan haka, kuma akan Aswad. Kukane yasake dawo matah! Ayayin datarike Muhibba tana cewa!!!! Muhibba yacuce ni!!!! Ya yaudare ni da soyayyar shi!!! Yaci amanata!!! Aswad yaci amanata Muhibba!!! Yaketamin mutuncina, Kukane yakara ku'buce matah. Itama Muhibba kukan takeyi! Ayayin da sukafara karanta (Allahumma ajirni fih musibati wa akhifli khairan minha). Sundade ahaka! Sannan tasanar da ita komai, batare datah boye matah ba. Sannan tace! Muhibba don Allah kirufa min asiri, banason kowa yasani! Inaso ki rikemin shi amatsayin sirri Muhibba, kitemake ni. Amma Hanan saboda me kikace haka? Bayan kuma Aswad fyad'e yayi mi ki, Hanan wannan fa ba'karamin lefi ba ne Muhibba tace. Cikin muryar kuka tace nasani Muhibba! Kinsan idan har Abiyna yaji wannan labarin nashiga uku, domin ze'iya d'aukar mummunar mataki akaina. Muhibba natabbata idan iyayena sukasan abinda yafaru da ni zasushiga tashin hankali! Abiyna zeyi matukar ba'kin ciki. Wani sabon Kukane yasake ku'buce matah! Ayayin da tacigaba dacewa Muhibba

Chapter 2 of 3