Share this page
bazan je nace ba...to gani yanzu ranki yayi fari ko? an koreni na dawo gida mu zauna tare dake,ki cinye ni gani ki cinyeni sabo da soyayya ko caring, sai ki cinye ni,yasa kirjinsa ya tankadeta sai da ta fadi a kasa. Yace nayi dana sanin saninki ma a rayuwa tashi ki bar min gida,tashi bana son ganinki,Maheera ta fashe da kuka tace wallahi bazan iya ba ni bazan rabu da kai ba ina sonka. Ki bar mana gida na fada miki,wlh bazan tafi ba gidan mijina nane bazan tafi ba har abada muna tare,Zuwa tayi zata rungume shi ya wanketa da Mari yace dauki kayanki ki bar min gida kafin na miki Illa,Maheera tace sai dai ka kashe ni wlh ba inda zanje mu mutu tare,Sahil ne yaji hayaniya ya shigo,Sohail yana hawaye yace sabo da an bani aiki ta dalilinta taje tasa aka kore ni banyi laifin komai ba,da laifi nayi bazan damu ba,wahalar da nasha ina aiki na bada rayuwata da lokacina sabo da ita nake wannan wahalar sabo da na samu taji dadin duniya shine taje tayi min haka,Sahil yaji abinda ya faru,yace Maheera kece kika iya aikata haka? Subhannallah kawai ki tafi gida ina baki shawara kinga Sohail idan ransa ya baci bama bacin rai wani ya zauna ki tafi kawai ni kaina na tsane ki wlh,Sohail ne ya harari Sahil yace ka tsaneta kai a wa? Ina ruwanka,kan Maheera ya juya da tsawa dalla ki tafi ki bar min gida,Maheera tana kuka ta wuce sama kawai ta hado kayanta ta wuce ta gaban Sohail zata tafi hannunta ya rike ta juyo da sauri yace wlh idan kika fita ko wani waje da aure na ban yafe ba,hannunta ta janye tace ka yafe min ban san haka zara faru ba,jeki kawai ya furta da karaji,ta juya ta fito,taje part din Islaha dake kwance a palo tana jin hayaniyar komai a kunnenta,Sallama ta yiwa Islaha,Suna kuka duka su biyun, Maheera tace na jawa kaina,Islaha kinga yanda Allah yayi dani ko,naso ace ina nan ko dan lalurarki idan basa nan ni kinga ina kusa dake amma an samu matsala na aikata kuskure.....Allah ya baki lafiya Islaha.... ta fice da sauri tana kuka,Sohail sama ya haura labile ya bude yana kallon Maheera ta fita daga gidan. Taxi ta shiga ta nufi gidan su tana kuka kamar ranta zai fita,shi kansa me Taxi din gajiya ma yayi da jin kukan. Islaha an barta tana kukanta bata san aure ake shirin daurawa mijinta ba shi kansa bai ma sani ba sabo da kawai an dauke su mahaukata sai abinda aka ga dama ake musu,jira Daddy yake kawai sai ya rage saura 3days ya sanar da Sahil,sun tsara yanda zasu bullo masa wanda dole ma ya amince a daura. NA GAMA FREE PAGE 400 NE 1&2 0175487861 Asmau Garba Muhammad Gtbank AsmaBaffa 08061929616 An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 20 of 20