Share this page
2 / 5
117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 43~45 Ranar asabar da misalin k'arfe hud'u ta sh'irya zataje gidansu Haleema kw'alliya tayi tak'in k'arawa tasaka riga da skirt na atamfa ta d'auko hijabinta har k'asa tasaka ta fito tayiwa Mama sallama tafita. Ak'ofar sh'iga falon gidan taci k'aro dash'i gabanta ne ya yanke ya fad'i ta dafe k'irjinta, "Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun " ta fad'a tare da cigaba da tafiya cikin nuts'uwa, sanye yake cikin skyblue d'in sh'adda taji aiki, ga hular sa _zanna bukar_ ya kafa itama me rats'i rats'in skyblue, sanye yake da agogo a jikin hannunsa, ga gash'in nan ya kw'anta da alama ansh'afa masa man k'ara fito da ky'an gash'i na maza. Tana zuwa daf dash'i tad'an russuna tace cikin rawar murya"in.........ina..yini...? d'ago da idonsa yayi ya mata wani kallon sh'ek'ek'e ya amsa da "klau" hanjin cikintane ya kad'a rugugugu da wannan kallon dayayi mata sonsa ya k'ara dira a cikin birnin zuciyarta ta sh'ige ciki. Haka ta lallab'a ta sh'iga ciki kamar wacce kw'ai ya fash'ewa a ciki. bakowa a falon dan haka ta nufi d'akin Friendy, tana kw'ance tana sana'ar tata wato karanta _Hausa novel_ Hadeeza Deeza Dije take karantawa littafin ;U Fadeela Foulani Cerdiya nd hauwa'u damary. D'ala mata duka tayi, firgigit Haleema tasaki wayar hannunta ta kw'alla k'ara saboda ta tsorata ainun. [8:32AM, 8/12/2016] Foulani Cerdiya😘: Hatta nima Foulani da nike rubutoo muku labarin sai da wayar hannuna ta subuce saboda razana. "Gaskiya badan kebace da nace Allah ya......kafin ta k'arasa Ameena tasa hannu ta tosh'e mata baki "sorry Baby herly kinsh'iga shauki ko"Allah dai ya sh'iryamin ke Friendy, "Lah yanzu Yah Ameen yafita "Ai nagansh'i sarkin miskilanci kinga wani kallo dayamin? "hmmm ki dad'a hak'uri" "wai ina Mamyne?banjita ba "tana sama tash'i muje "ok "kinsan Yah Ameen fa girki yasani in masa wai baze iya cin abincin aunty khadeeja, bayan sungaisa ne suka fito, suka nufi kitchen suka fara had'a masa delicious food Haleema sai zolayarta take wai dayake girkin Yah ameen ne ta dage sai fama take. Dai-dai sh'ida da rabi suka gama suka fito da ga kitchen sun gama girkin, suna fitowa falo sukaci karo dash'i zaune akan kujerar dake zagaye da falon, "cab lallai wannan 'yan gayu ne sh'i, yanzu daga fitarsa daga gidan har ya sauya kaya, yanzun sanye yake cikin k'ananun kaya sun amsh'i jikinsa, gash'in nan ataje luf-luf. "Sannu da hutawa Yah ameen," Ameenah da Haleema suka fad'a suna had'a baki "sannu" kawai yace ya cigaba da kallon Tv. Toh bayan Ameenah tayi sallar maghrba ne ta fito zata tafi gida, Mamy na falon ita da Yah ameen suna magana banaisan me suke cewa ba, ganin fitowar Ameenah yasa Mamy ta tash'i tana fad'in " badai tafiya zakiyi ba ko? "wallahi Mamy tafiya zanyi, "toh tsaya ina zuwa Mamy ta fad'a tana hayewa bene, sh'iko gwanin kallo d'aya yayi mata ya 'dauki remote yakamo tash'ar _Music plus_ga d'an kwando na kayan marmari yana d'auka yanaci. sa kin baki tayi tana kallonsa yadda yake taunarma abin burgewa ne, wayyo jitakeyi kamar tafad'a jikinsa ta rungumesh'i ta fad'a masa cewar tana sonsa sedai hakan bazata yuhuba, dan ita d'in mecece me aji. Mamy ce ta sakko da leda a hannunta ta bata, "aa Mamy kibarsh'i dan Allah "noh bazamuyi haka ba karb'i a matsayin y'a kike gurina. Hannu tasa biyu ta russuna ta karb'a tace"Nagode Mamy daga nan tayi mata sallama ta fice. "Dama yarinyar nan tana da nutsuwa? "gata dai a haka kamar ta Allah "nan kuwa ko dujal nan yaganta ya ky'ale saboda rawa. "Mtswww yayi ts'aki a fili dan sh'i a ganinsa Mace ta sh'iga filin biki tayi rawa gurinda maza da matan suka gauraya gani yake kamar rash'in _class ne_ "lafiyarka kuwa Son naji kana tsaki? sosa gash'in kansa yayi yace"Noh bakomi Mamy. "Yawwa Mamy wai wannan y'ar waye?(Littafin granny khairat up" "Kawar Haleema ce tana da kirki sosai ga nutsuwa da hankali wallahi yarinyar ba ruwanta. "Hmmmmm ya d'an k'ara girman idonsa alamar mamaki , yarinyar dabata kunya ina wani hankali. ~Maman triplet~😘 [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 45~50 BAYAN SATI D'AYA Anyi hutun islamiyya ya kama yanzu su Ameenah suna gida hutu. Idan Haleema batazo gidansu Ameenah ba to ita Ameenah zataje, suna sh'irya planing ta yadda zaa jaho hankalinsa, but duk ta inda suka bu'lllo sai suga da akw'ai matsala. Yau takama Alhamis, Haleemace tazo gidansu Ameenah, lokacinma Mama tana kitchen tana dafa musu abinci, ita kuma Ameenah tana d'aki tana yiwa Asleem da Tasleem home work d'in da'aka basu a school. Haleema ta sh'igo ta sallamarta bayaj sun gaisa da Mama ta ciro kud'i a jaka ta bata tace inji Mamyn su, godiya Mama tayi mata sosai, Naso in gano muku ko nawane amma Mama ta soke a zaninta lol, ganin Ameenah na aiki yasa ta fita tsakar gida tana taya Mama aikin datake. Bayan duk sungama aikinne Mama tazubo musu abinci dama _dambu_ sukayi ita dama masoyiyar sace sukacinye abinci bayan sungama Haleema ta kalli Ameenah tace"Friendy kinsan dame nace" "aa ta fad'a tare da girgiza kanta "kizo muje gidan Yah ameen pls kirakani bawai dan wani abu ba kema ai kya gansh'i ko? Haleema ta fad'a tana d'aga mata gira, ba musu tace"to bari na sanarwa Mama, bayan ta fad'a matane tace "sai kun dawo ku kula da kanku banda kula kowa a hanya _pls_ "Insha Allah ta fad'a tana sh'igewa d'aki tasanja kaya sanan suka tafi. Tash'in hankali wanda baasa masa rana suna zuwa gidan kafin su sh'iga parlour sukajiyo ihun kukan mutum, kuma daga ji na mace ne sai dai in ka k'ara sa kunnenka sai kaji kamar harda namiji ma ke kukan, kallon-kallo sukayi ts'akanin Ameenah da Haleema "Friendy meke faruwa ne? anya kuwa mush'iga?, bamu sani ba ko wasu ne suka sh'iga gidan" Ameenah ta fad'a tana narai-narai da ido. "Ah no kizo mu sh'iga, karkiji tsoro bakomai" Haleema taja hannunta suka sh'iga ciki , zazzaro ido sukayi waje ganin Aunty khadeeja(Matar Ameen) ce ke kukan Yah Ameen sai jibgart yakeyi ita da wani, ya had'a kansu ya gwara har jini ke fitowa ta bakinta, " _kije ki tafi ki tash'i ki barmin gidana ki tafi gidanku ki cigaba da neman maza da bin mazan da kika fara yanzu kin matsa kince bana kw'anciya dake, bakisan rufa miki asiri nayi ba ,mahaifita kinje kin gayaa mata bana saduwa dake duk meyayi zafi, ko duk saboda masifarki sai kin kahomin kw'arto cikin gidana kitash'i nace na sakeki, ya jahota ya danganata da waje inda damatuni kwarton nata ya d'ibi kafafuwansa ya arci na kare sai dai ya kw'afsa dan tuni y'an sanda suka kama s'hi suka fice dash'i station_ "Friendy dan Allah ki taho mutafi kinga kar ya had'a daku jibifa yadda yake kallonmu," kus-kus ta fad'i mata "aa tsaya dai" "muts'aya muyi me? juyowa yayi yaga mutane abayansa, huci yake kamr tsohon zaki yakallesu yace" ku kumafa?" Haleemace tayi kok'arin bash'i amsa da cewa "uhm dam...ma cemukayi bari muzo mugaisa da Aunty khadeeja kuma.......kuma......mhmm "kuma me? "go out munafukan banza. Aiko da gudu -gudu sukayo waje, fitsarine kawai ya ragewa Ameenah bata saki na, amma ta tsorata ainun. Gidansu Haleema suka huce, suna zuwa suka baje a parlour suna numfash'i Haleema dariya kawai takeyi, tana tuna yadda suka tsorata. Jiyo dariya yasa Mamy ta sauko" ku kuma lafiya dan Allah? "Mamy daga gidan Yah ameen muke wallahi ya zane Aunty khadeeja, ita dawani, "duka fa kikace Haleema?, "eh kamar dai kwarto ya kama a gidan, "Innalillahi wainnailaihirrajiun!!! Abinda yarinyar tayi kenan?, "yamace yasaketa, sukadai kwashe kaf labarin suka gaya mata,. Baa dade'ba sukajiyo sh'igowar mota koba'a fadamusu ba sunsan shi ne ai da y'ar rige-rige suka tsere d'aga tayi kitchen d'aya tayi d'aki. Bayan yash'igo ne kuma yama Mamy bayani tayi masa fad'an akanme zedaki y'ar mutane? ai haku'ri akeyi ta lallab'ash'i nan da nan ya dawo normal, "ni zan k'ara nema maka wata macen, "what Mamy Ameen ya fad'a yana zare ido, inda Ameenah dake kitchen itama d'in ta zaro ido tare da cewar"what na sh'iga uku, kqmar zeyi kuka ya marai-raice ya sakko k'asa ya tsugunna a gabanta, ya had'a hannu biyu yana rok'onta. "Mamy pls ki barni wallahi Mamy mata basada gaskiya, ki barni in zab'o wata me mutunci da hankali y'ar tarbiyya, Mamy ba cikin y'ayan k'awayenki ba wad'anda aka sangarta ba, ba irin wad'anda basu san ilimin addininmu ba sai na yahudu, Mamy masu qualities danakeso , ba wad'anda basa cikin tsarina ba, Mamy wacce zata haifamin y'an biyu , ta basu tarbiyya me ky'au ba ky'ale- kyalen zamani ba Mamy, hawaye ne ya zub'owa da Ameenah yadda Ameen yayi ya matuk'ar bata tausayi, "Son duk wad'annan qualities d'in yarinyar ta had'a, sedai tunda bakaso anfasa sh'ikenan ko? "ohhh sweet kill me ooooo that's why i proud of you Mammy, "da akw'ai abinci Mamy? "eh jeka kitchen da akw'ai" da murnarsa ya nufi kitchen dan samun abinda zesa a cikinsa, turus yayi ganin mutum a tsugunne yana hawaye, ...."keee..... Ameen ya kirata. ~Maman triplet~👨‍👨‍👧😘 [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: [1:56PM, 8/15/2016] Foulani Cerdiya😘: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 50~52 In'ina Ameenah ta fara, dacewa"Uhm bakomi.......bah....abinda nake......yi" "tambayarki me kike yi? "munafuka dallah fice kibani guri," ai tun kafin yakai k'arsh'e ta kw'asa da gudu ita wallahi kw'arjini yake mata tarasa meyasa,? _hm ai dole yayi miki kw'arjini dan Ameen ko baki sansh'i ba kika gansh'i sai kinji sh'ayin yi masa wani abu_. "Au kece kika sh'iga kitchen dama? Mamy ta tambayeta "eh Mamy nice wallahi, tana fad'a ta sh'ige d'akin Haleema, dariya Haleema keta ky'akyatawa saboda taga k'awartata ta sh'igo a kid'ime kuma duk abinda suka tattauna tsakanin Mamy da Yah ameen duk taji. "Friendy romeo ne ya tsoratar da juliet d'insa"? "kefa muguwa ce wa billahillazi ko? ina tausayin randa kema zaki fad'a tarkon son wani".... Tv suka kunna suka kamo tash'ar _Mazzika_ kid'a yafara tash'i, mussaman da Ameenah taji wak'ar datayi matane, ta d'au remote ta k'ara volume, ta tash'i ta cire hijab d'in jikinta, ganin kid'an zai wuceta yasa ta tash'i ta fara rausayawa tana karkad'a k'irji k'ugu da kai rawar larabawa kenan wani lokacin. Haleema kuma itace me temaka mata da tafi"woww woo wannan rawar sai ranar bikinku keda Yah Amee...... "Kuwai bakuji ana muku magana kun mayar mana da gida sai kace gidan biki?, kun cikamana kunne da wak'a?... duk wannan maganar Ameen ne ke yinta but kawayen nawa basusan yanayi ba saboda sh'auk'in dasuka sh'iga. Bugo k'ofar da akayine da k'arfi yasa suka zuba ido ga bakin k'ofar dan ganin wake sh'igowa, "Inye????? lallai tayi muku ky'au, inata muku magana kun karad'e gida da kid'a hmmmm." Ameen ya fad'a cikin masifa, mutuwar tsaye Haleema tayi, tace "yi...hak'uri..bamuji bane, "kedai wannan, ya nuna Ameena da yatsa yacigaba da cewa"in baki wasa ba akan wannan Raye-rayen da kike sai kinje kin kw'asowa kanki jinnu. "Ke kuma Haleema, itama ya kira sunanta "kici gaba da biyemata kuna zama d'aya banzaye ku fito kumin girki kuma kala biyar nakeso, a cikin minti 30 juice kala uku, aciki zan zab'i d'aya inci, ragowar kunyi asarar hannunku da lokacin da zaku b'ata, wannan shi ne punishing naku" kuma a ciki idan d'aya bemin ba sai kunsake. Cab Kallon kallo akayi tsakanin Ameena da Haleema, "munsh'iga uku suka had'a baki su ka fad'i a tare. "ai Allah gida zantafi Friendy, "kut....ke kinma isa? wallahi baki isaba. [5:32PM, 8/15/2016] Foulani Cerdiya😘: "Bake ce kika jaho mana ba? "to ke in bandake da abunki tayaya zakice zaki tafi ki barni ni kad'ai? sai kace me hannun Gizo-gizo?, Haleema tayi maganar cikin tsiwa. "to mu computer ne dazamuyi masa girki kala biyar? me zamu dafa masa? ga juice har kala uku, dan Allah ya zamuyi, Ameenah ta fada da tunanin nemo mafita, zaman bori sukayi suka zub'e a k'asa, Ameenah tayi facing Haleemah kowacce tayi uban tagumi suna tunanin mafita, lokaci d'aya suka had'a baki da cewar"Menene Mafita? me zamu girka masa acikin 30minute????. Jin sun tafi tunani ne yasa nima Foulani na d'anyi plugging wayata kafinsu dawo daga tunanin. *Toh Masu karatu, ko zaku iya basu sh'awarar abinda zasu girka a cikin 30minutes? inkece ko in kune mezaku girka masa,? me zakiyi??.* ~Maman triplet~👨‍👨‍👧😘 [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 52~54 "Ki tash'i muje muyi masa white rice nd spaghetti with soup, sai muyi masa pineapple nd coconut juice , sai mu bash'i hak'uri Ameenah ce me wannan maganar "Cab duk acikin 30minute d'in?"ni aganina mu soya masa indomie da k'wai sai kuyi masa fara mu zuba mai, sai muyi masa jallop d'inta kinga hud'u kenan, sannan sai muyi masa d'an wake ko? Ameenah ta fad'a "sai muyi masa pineapple juice dana watermeloon, mu markad'eta musa madara da sugar sai musa a fridge dan yayi sanyi, biyu ko? "wai ke Haleema bazaki bada taki idea ba kinwani kafeni da ido kina kallo?, "Dalla ni gyalen...... Bazaku fito ba? kunacin time d'inku fa, Yah ameen ne yayi maganar yana daga falo, atare suka fito suna zuwa suka zub'e akan centre carpet dake d'akin, "Dan Allah Yah Ameen kayi hak'uri bazamu sake ba, ko Haleema ko Ameenah? suka fad'a a tare suna kallon juna, dariya suka so bash'i amma sai ya k'ara had'e rai yace"oya maza-maza kutash'i kumin abinda nasaku ko yanzu ranku ya ba'ci, Mamy tana sama dan haka batasan wainar da ake toyawa tasauko da niyyar d'aukar abu a k'asan ta tarar da y'ara a durk'ush'e duna bada hak'uri. "Meyake faruwa kuma? ka dawo gidan zaka takurawa yara, da ita k'anwar taka da wacce ba k'anwartaka ba,? sedai dan mutunci da zumunci ta zama k'anwarka, amma ai bahaka ake rayuwa ba mesuka maka? "Mamy ina musu magana sunmin banza, sun ware kid'a, suna rawa" "to sh'ine me? "punishment na basu, "name? "sumin girki, "au girkin ne ku kuma bazaku iyaba kuka zube kuna bash'i hak'uri? da kun tash'i kunyi da kun huta ai ko? Mami ta fad'a tana kallonsu sunyi wani zuru zuru da ido. Haleema ce me kok'arin cewa"Kal...kala biyarfa yace muyi masa kuma wai da juice kala uku a cikin 30minute . Hangame baki Mamy tai tana kallonsa tace"kala biyar kuma duk zaka cinye a cikinka? "zasuyi maka amma fa kaima duk sai ka cinyesh'i ku tash'i kuje babban kitchen ku d'ora masa duk abinda kuka so. Damurnarsu suka tash'i , Halema tayi niyyar dariya amma tak'i saboda tsaro. Suna zuwa daya ta d'ora ruwan zafi, tayi masa tea ta juye a plask, d'aya ta soya indomie da k'wai, sannan suka yi masa d'anwake, suka yi masa white sphagetti nd soup, bayan sh'i suka fara juice kamar yadda Ameenah ta fad'a haka sukayi, kuma duk yafi k'arfin cikinsa. D'auke da tire suka sh'igo suka ajemasa kan dining "Food is ready romeo, Haleema ta fad'a cikin siririyar murya daky'ar ma inyaji abinda tace, tunda be d'auki wani action ba. Ameenah ce ta kalli Haleemah tace "Nidai Friendy gida zantafi wallahi, "driver ne ze kaiki, coz ban yadda adinga kallemin matar yaya baa, eyye Haleema tafad'a tana d'aga mata gira, duk a ta da'ala mata tace"ke dallah rabu dani, wannan yayan naki yana wahalar dani ni bazan iya jurar wannan wulak'ancin ba, in mukayi aurenma haka ze dinga sani girki kala goma. Ta fad'a da fuskar tausayi . Har gida driver ya kaita, tash'iga da sallamarta, Mama ta amsa mata, Asleem da Tasleem suka rugo da gudu sula rungumeta"We miss you big sis" Missing you more ta musu peck, suma sukayi mata ta sh'ige d'aki. Mama tana alfahari da y'arta saboda kasancewar bata tab'a jahomata magana ba, gash'i tana taimakawa k'annenta wajen karatunsu, sai dai tace"Masha Allah. ~Maman triplet~😘 [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: [8:52AM, 8/19/2016] Foulani Cerdiya😘: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 54~55 BAYAN WATA D'AYA. Yanzu in kaga Ameenah gaba d'aya ta sauya, ko hira ake sedai tayi sh'iru saboda tunanine yake addabarta, kai ko a hanya ta taho zata iya bigeka ma bata sani ba. Agida kuwa su Asleem da Tasleem suyi ta damunta da"Ya sayyada wai meyake damunki? yanzu baki mana tatsuniya, kindena zama kiyi hira da Mama, meyasa? takance tasu "bakomai Twins d'in Mama. Mamar matayi tambayar har tagaji, takaita asibiti a duba ko bata da lafiya ne? amma lafiyarta k'alau dan haka da tagaji sai kawai ta kyaleta. Acan gidansu Ameen kuwa, kullum Mamy zatayi masa zancen yarinyar nan, seyayi kamar zemata kuka ita kuma tasan had'in dazatayi masa bana sh'arri bane dan ta yadda da tarbiyyar yarinyar da zata bash'in, Haleema y'ar sa ido, sedai kiji ta lallab'o tace"Mamy wai wacece wannan d'in ne? kigayamin inji mana. Haleema tanayin hakan ne dan kar k'awarta ta rasa zab'in ranta, tanaso taji wacece dan tasan hanyar dazata bullowa da abun, but Mamy tak'i gaya mata. Yau Alkhamis da misalin k'arfe takw'as na dare, Ameena ce zaune ita da Twins d'in Mama, tana k'aramusu karatun Alqur'ani sakamokan an basu hadda a islamiyya. Yaro ne ya sh'igo da sallama yace"wai ana sallama da Ameenah, "What??, Me?, Ameena ta fad'a tana nuna kanta da hannunta, da sauri tace "kace batanan." "kace tana zuwa" Mama fad'aa tana kallonta, kitash'i ki fita, jik'aki zamuyi mush'a koyaya? sai ayita zuwa gurinki fira amma sai kik'i fita, to yau sai kinfita. Tash'i tayi taja hijab d'inta Fuuuuu ta fita. Tana zuwa ta taddash'i tsaye jikin motarsa ash, cikin sh'adda milk, ya kafa hularsa _Zanna bukar_ sai tash'in k'amsh'in turare yake. Tsayawa tayi k'ik'am bata masa sallama ba. "Barkanki da fitowa yake gimbiyar mata" "barkanka" abinda ta iya cemasa kenan ta d'inke bakinta tayi masa sh'iru "To dafari nidai sunana Haruna ina zaune a garin abuja inda anan nake aikina, nazo biki nan kano naganki, kuma naji kin burgeni har nayi sh'aawar mu had'a halak'a ta soyayya fatan zaki karb'a?." tunani ta tafiyi a gidan biki wajen rawa anan yaganta kuma yace yana sonta? Anya?? katse mata tunanin yayi da cewar"Haba yadai naji kinyi sh’iru ne,? kobanyi miki ba? "Aa bakomi hira yadinga yimata sedai ta bish'i da uhm eh aa. daga k'arsh'e dayaga ba wata hira kawai yayi mata sallama tare da mik'o mata kud'i tak'i karb'a, se cayayi ba abinda zakiyi min wanda zesa im nakoma gida in dunga tunaninki? "mezan maka? Ameenah ta tambaya, "Haba baby Meenah ko d'an irin hugging da kissing ai nasamu ko,? ya fad'a yana k'ok'arin kami hannunta, sauri tayi ta janye tace"ya haka Malam?? "mekake tunani? ni y'ar iskace? ko kuka me? mtswww to kasanja tsar...."ke dalla saurara kina y'ar rawar D'j dan nazo namace inasonki sh'ine zakimin shauting? "Kaicona!!! ta fad'a da gudu tayi cikin gida. [5:11PM, 8/19/2016] Foulani Cerdiya😘: Kafin ta k'arasa cikin d'akin tasaita kanta dan kar su Mama sugane wani abu. Koda ta sh'iga bata musu magana ba ta sh'ige d'akinta tayi kw'anci tana tunanin halin Wash'egari Mama tana zaune tana yanka salad taji tsayuwar mota a k'ofar gida. Sallama tayi tayi ta sh'igo "Lah Mamyn Haleema? sannu da zuwa Mama ta fad'a da mamakin ganinta dan ta dad'e batazo gidan ba. Ameenah Dafara'arta tafito tana "oyoyo Mamynmu Mama ta dafata suka sh'ige d'aki bayan an gaggaisa Mama take cewa"kin d'auke k'afarki daga gidanmu ko Daughter? "aa wallahi Mama ba haka bane" "To aini gani nabiyoki " Ameenah ta sunkuyar da kanta alamar kunya. ta tash'i ta aiki Asleem ta sayo mata lemo me sanyi ya kahomata, taji yaron ya burgeta sosai. Bayan tash'ane suka fara hira da Mama ganin haka yasa Ameena ta fita tabar musu d'akin domin bedace tasasu a gaba tana kallo ba. Bayan tafita ne Mamy ta kalli Mama tace "dama nazo miki da wata magana ne, kuma inafatan zakiyimin alfarma, Gaban Mama ya fad'i dajin wannan abu amma sai tace "menene Mamyn Haleema? Mama tafara da cewa dama............ Ayya wayata ba charge 😫sorry Fans ~Maman triplet~👨‍👨‍👧😘 [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: [8:05AM, 8/21/2016] Foulani Cerdiya😘: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 56~57 "Dan Allah Maman Ameenah kimin alfarma, " "wace abune wannan Mamyn Haleema? kifad'amin mana, kinfi k'arfin komi a gurina". "Dama so nake kibani y'arki, so nake ki yadda in had'a *AMEENA DA AMEEN* aure, ammafa sai in kin amince kin yadda tunda kece mahaifiyarta." Gumine yake ketowa Maman, dan maganar tazo mata a bazata, coz batayi expecting hakan ba but why?, tayaya zata had'a y'arta da yaron da taji Haleeman da Ameenan suna cewa yafiye fad'a da miskilanci, Mamy ce ta katseta daga tunanin datake tace"Maman Ameena yanaji kinyi sh'iru ne? ko kin bayar da ita ne? "Sh'in Ameen yana son Ameenah? sh'i yace miki ki nemo masa aurenta? inke kika zab'a masa ya amince?"Mama ta tambayi duka dantaji amsar da Mamyn zata bata. To itama Mamyn ta tafi tunanin amsar bawa Mama, "ki kwantar da hankalinki na isa da Ameen , bash'i yace in nemo masa ba, ni na duba dacewar hakan, ina ganin Aurensu zai kaho sauyi a rayuwarsa, ki yadda in had'auren *Ameena da Ameen* pls Maman Ameenah, Tayaya? babbar mace kamar wannan tazo ta nemi abu agunta ta hanata? matar da take taimakonsu a rayuwa, sai dai abinda ta nema d'inne kamar da wuyar bayarwa, Y'afa?.... "Maman Ameenah in kinga bazaki iyaba sh'ikenan Mamy ta fad'a cikin fuskar tausayi, "yaron nan matar dana bash'i a farko bata masa adalci ba, bata juri duk abinda yake mata ba, bata rufa masa asiri akomai ba, Hankali da nutsuwar Ameenah da tarbiyyarta su suka jani suka saminsh'aawar had'a *Ameena da Ameen* itace dai-dai sh'i". Amma idan kinga bazaki bayar da itaba s'hikenan. Maganar ta sh'igi Mama sosai kuma taji tausayinsa tunda beyi dacen mata ba. "sh'ikenan Mamyn Haleema Allah yasa hakane yafi alkhairi. [8:40AM, 8/21/2016] Foulani Cerdiya😘: Da sauri Mamy tajuyo cikin farin ciki tace"da gaske? da gaske kin yadda Maman Ameenah? "eh na yadda mu had'asu, " "Insha Allah zamuga alkhairi tunda da niyyar hakan mukayi Allah sa albarka acikin auren *Ameena da Ameen*" "Ameen ya rabb" suka fad'a a tare. Kowanne da tsantsar farin ciki a zuciyarsa. Bayan Mamy tafuto zata tafi ne, take cewa Ameenah" yaush'e zaki zo? kink'i gidanmu yanzu, "aa Mamy ba haka bane zanzo soon" "Allah yasa. Daganan sukayi sallama da cewar sai Abbansu Ameen d'in yadawo zasu tsaida magana dan baya gari. [10/24, 7:07 PM] ‪+234 701 117 6189‬: [13:56, 8/23/2016] Foulani Cerdiya😘: *AMEENA DA AMEEN* ©FOULANI CERDIYA ®NWA 58~59 Bayan fitar Mamy ne Mama tayi kiran Ameenah, take cemata"Ameenah Mamyn Haleema tazomin dawata Magana.Daganan ta kw'ash'e duk yadda sukayi da Mamyn amma bata gayamata cewar da Ameen zaa had'asu ba. Tunani sosai ta sh'igayi saboda zancen yazo mata a bazata, ita dawani d'an nata Mamy zata had'asu?, ya zatayi, ita datake son Ameen yanzu idan bash'i bane fa? idan k'aninsa ne shi'kenan an mata yankan k'auna da abin son zuciyarta, sai dai data tuna hirar Mamyn da Ameen, sai take tunanin to kodai shi'ne? Allah yasa haka to. D'aki tash'iga jiki asalub'e, ta haye gadonta tafara tunanin yadda za'ai a had'ata aure dawani wanda baya sonta cab jink'iri mak'ari. "Yah Ameen "Yah Ameen ka tash'i Daddy yadawo yana ta kiranka kazonan sai sh'ar bar bacci kake". Haleema ketash'insa, amma saboda jiya ya d'auko Abbansu daga airport kuma cikin dare ne dan Haleeman ma tayi bacci a lokacin, shi'yasa batasan ya dawo ba sai da safe data ganshi' sh'i ne har take tuna masa yataa'shi. Bargonsa ta janye, ta jaho d'an yatsan k'afarsa "ka tash'i.Tafa'da da k'arfi, tafice da gudu, dan dole ya tash'i ya sh'iga toilet yayi brush,wanka da alwala saboda besamu sallah asuba ba. Bayan yagama yayi addua sosai sannan ya tash'i, yayi cikin gida. kodash'igarsa cikin gidan a dining ya taddasu sunfarayin breakfast, sallama yayi sannan ya nemi guri yazauna. Gaida iyayen nasa yayi,suka amsa ckin sakin fuska, daga nan ya jaho flat d'in abinci yayi serving kansh'i. Bayan sungama cine Abbansu yayi gy'aran murya, sannan yafara magana kamar haka "My son! kaga dai be kamata mubarka haka ba, duk ka tsufa sh'ekara tafiya take, kwara ka amfani kurciyarka, kai yanzu ba yaro bane, kana da y'an uwa k'anne kuma suna koyi da abunda kakeyi ne, inso samune inaso kayi aure, kuma nasa Mahaifiyarka tayi maka zab'i na hak'ik'a, ba irin wancen ba."Inafatan zaka amince da duk wacce aka kaho maka amatsayin mata". Shi'ru falon yayi, kasancewar kowa yayi tsit yana saurar Abban. Duk kansu inka kalli fuskokinsu da farinciki, banda Yah Ameen wanda yake ta faman had'a uban gumi dukko da sanyin Ac dake ratsasu. Tunani yake sh'idai yanason matar daxai aura ta kasance dawasu qualities wanda yake burin samun mace dasu, yanzu idan ba haka take ba yaya zaiyi, wallahi aure ze k'ara.Haka yaketa tunani kafin Abban ya katseshi da cewa"nasan kana da biyayya da hak'uri, kayi hak'uri ka tallafi kowacece insha Allah zakaga Alkhairi." "toh Abba insha Allah zanmaka biyayya domin farantawa MAHAIFINA zan auri koma wacece" "Allah yayi maka albarka"Mamy ta fad'a tana faraa. "Allah yabaku zaman lafiya" Abba ya fad'a. A'inda ba abar Haleema y'ar sa eyes ba sai da tace"Allah yasa ku haifo y'an uku masu kama dani da Abba da Mamy ko?. Duka aka tuntsire dariya amma banda Yah ameen wanda ya kad'a bujensa yafita. Abba ne ya kalli Mamy yace" "Aise akahomin Y'artawa in ganta ko? duk da dai naaganta a photo inason naganta; dan intabbatar da banyiwa d'ana zab'in banza ba, duk da nasan Haleema bazatayi k'awar da bata kirki ba." "Abba k'awata kuma? Haleema ce tayi tambayar tara da k'arawa

Chapter 2 of 5