kika gaji",
Feenerh tayi shiru ,batason mommy tasan jiya tayi night call da musa",
"Mommy nayi karatu ne jiya shiyasa kinsan mun kusa dawowa school",
"Lallai toh kitashi saboda yau daddynki yace yana son magana dake kafin ya tafi wurin aiki",
"Allah mommy, toh gani nan zuwa yan zunan".
Feenerh ta sami daddynta a zaune a falo ya gama shirin zuwa gurin aiki ,
"Daddy ina kwana",
"Lafiya kalau safiya, antashi lafiya",
"Lafiya kalau daddy",
"Toh safiya, abinda yasa na aika mamanki ta kira shine akan maganan da kukayi da ita ,kin tuna",
"Eh na tuna daddy",
"Toh yawwa ,wani decision kika dauka akai",
"Daddy naji abinda kuka ce kuma na gamsu da dakkan kalamominku ,nan da shekara daya in sha allah zan fito da miji kamar yadda kuka kayyatamun",
"Yawwa safiya,ýar albarka kinga inkika yi hakan shi zai fiye miki saboda kowace mace gidan mijinta shine aljannarta",
"Toh daddy",
"Shikenan zaki iya tafiya yanzu",
"Toh daddy nagode".
Feenerh ta koma dakinta ,ta zauna shiru yanzu dai iyayenta da gaske suke son auran da ita ,kodai sun gaji da ita ne amma ai ita kaďai suke da ,baya yadda za'ace sun gaji da ita. Toh maybe shiya fiye mata alkhairi tunda ance abinda babba ya hango ,yaro koya hau saman tsauni baxai gani ba.
Kirar wayarta ne ya katse mata tunaninta tana dubawa sai taga kawarta ne khadija ,
"Hello khadija",
"Naam feenerh yakike",
"Kalau kalau babe ,ya hutu",
"Lallai muna nan muna shan hutu , ni duk na kosa ma mu koma",
"Nima haka kawata",
"Toh yanzu dai kina gida ne ",
"Eh ina nan",
"Toh gani nan zuwa ,i hope dai kin ajemana gist",
"Akwai gist kam sosai kawata",
"Toh gani nan zuwa",
"Sai kin shigo".
*tnx for reading....*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:*
*FAREEDAH GURKU💚*
*Edited by :ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 19▶20*
Feenerh na zaune a falo tana kallo bayan wucewar khadija ,tasa AIT a dstv daidai ana jenifa's diary(best comedy ďinta) tana kallo tana dariyar yanda turancin jenifa yake ,wayar ta na ringing amma bataji ba saboda karar tv sai da aka kira na uku tukkuna taji vibration kusa da ita sannan tasan ana kiranta ta duba sai taga masoyinta ne wato musa.
"Hello dear",
"Hello *D*",
"How is you",
"Tohhh *D* wannan turancin kuma fa",
Feenerh tayi dariya,
"Turancin jenifa namaka",
"Ohhh wannan comedy ďin",
"Eh ,wallahi inason wannan comedy ďin",
"Lallai kam toh *D* ya dai",
"Kalau kalau dear",
" ina missing ďinki sosai *D*",
"Nima haka dear, kamar inyi tsunsu inzo wajenka",
"Allah sarki *D*",
"Tun dazu naketa jiran kiranka amma shiru",
"Eh kinsan lokacin mu ba daya bane,ina bacci ne shiyasa",
"Okay toh good morning",
Musa ya ďanyi dariya sannan yace,
"Morning *D*",
"Dazun khadija ta bar nan ,tacemin ja'afar zai dawo next week",
"Ohh har ya kammal kenan",
"Eh",
"Bawuya abun",
"Eh wallahi",
"Toh kinga nima nan bada jimawa ba zakiji nagama har ina hanyar dawowa",
"Dear ko kwana ďaya ka tafi yi zan missing ďinka balle har shekara ďaya",
"Toh *D* ai wahalarsa shine farawa amma in har anfara ba wuya ake kammalawa",
"Hakane",
"Toh yasu mama da baba",
"Lafiyarsu kalau",
"I hope dai kina kula dasu sosai",
"Eh sosai ma",
"Kamar da gaske ,ni nasan bakya aikin komai a gida",
"Lahhh dear waya faďa maka",
"Kawai haka nake gani,amma inna aure ki kullum sai kin tuka tuwo",
"Haba dai dear, tuwo kuma kullum, gaskiya bazan iyaba",
"Toh ai sai ki koya donni na fi son tuwo fiye da komai",
"Ai sai in dauko house help",
"House help? A gidana , ena *D*,keza kina min abinci kowani lokaci",
"Haba dear ,baza dinga hutawa ba",
"A'a ba hutu",
"Toh in muka samu babyn mu fa ,wa zaina kula da dashi",
"Zan dauko masa nanny amma baxan dauko househelp ba",
"Lallai dear kenan,very principled",
"Eh na yarda ,nifison cin abincin matata",
"Yes sir",
Musa yayi dariya ,wai yau shine sir,
"Ni kike kira sir",
"Eh mana,aika cancani sunan",
"*D* kenan",
"Feenerh!!!",mommy ta kirata
"Dear mommy nakirana ,zuwa anjima zamu karasa maganar",
"Toh shikenan *D* bye".
Ta kashe wayar sannan ta nufa dakin mommynta,
"Naam mommy",
"Feenerh ,babanki yayi azumi yau kuma yace yana bukatar fruits salad,akwai fruits ďin a fridge sai kije ki hada masa saboda laraba bata iya hadawa ba",
"Toh shikenan mommy",
Feenerh ta tashi ta nufi ta fridge ta dauko fruits ďin sannan ta dawo falo tana kallo kuma tana yanka fruits ďin.
"Assalamu alaikum", muryar daddy ne yasa ta juyo sai taga har ya iso inda take,
"Sannu da zuwa daddy",
"Yawwa safiya ,yau ke zaki hada min kayan iftar ďin",
"Eh daddy",
"Toh allah yamiki albarka ,ina mommynki",
"Tana ďaki",
"Okay toh",
Feenerh ta juyo tachigaba da aikinta.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by :*
*FAREEDAH GURKU💚*
*Edited by:ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 23▶24*
"*Meke faruwa*",
"Name fa dad",
"Tunda kika shigo falon nan ďazun nagane akwai abinda ke damunki,sannan ďazun a dinning naga yadda fuskarki ta canza amma kika yi saurin kauda da kanki saboda kar in gane",
Toh atlast ja'afar the CID yafara aikinsa ,dama saida khadija tayi warning ďinta yanzu ita mai zata ce ma dad ďinta.
"Ina jinki feenerh ,ki faďi min abin da ke damunki",
"Dad it's a long story",
"Cut it short",
Anan feenerh ta bashi labarin yadda suka hadu da musa ,da yadda relationship ďinsu yafara sannan ta sanardashi yadda sukayi da mommy dakuma daddy.
"Yanzu abinda yake saki wannan tunanin kenan",
"Eh dad",
"Toh ai wannan ba abin dazai saki dami kanki da tunani bane,i understand your feeling amma Adu'a zaki mishi saboda yasamu ya kammala karatunsa lafiya,kinji ko?"
"Toh dad",
"Sannan maganarsu umma kuma ki barshi ba yanzu ba tunda sai nan da shekara ďaya aikinga kina da sauran lokaci so ki daina tayar da hankalinki ,kinga har kin fara ramewa",
"Thanks alot dad,shiyasa nake sonka wajen bada advice,i really missed you",
"Nima na missing rigimarki sosai",
"Wani rigima kuma dad",
"Rigima kamar wannan yanzu badun na gano da wuri ba haka zaki boyemin ko",
"A'a ,i planned to tell you one day",
"Lallai wato planning rannan dazaki fadamin kikayi",
"Am sorry dad",
"Bakomai, yanzu ki kwantar da hankalinki ,kibar komai ga Allah sannan ki kara da adu'a",
"Nagode sosai dad",
"Kibani numban musa ďin saboda mu gaisa sannan in san wa zai auran min dota na",
"Toh bakomai zan sending maka",
"Yawwa,toh ni dota zan wuce gida saboda inje in huta gajiyar hanya",
"So soon",
"Karfe tara fa yayi, kuma inaso in ďan duba khadija kafin in koma gida",
"Lallai yau wannan outing namu ne",
Ja'afar yayi dariya yace,"eh wannan nakune",
Bayan sunyi sallama da su daddy sai ya wuce.
Fitar ja'afar bada ďa ďewa ba musa ya kirata a waya,
"Hello dear",
"Naam *D*,yakike ,ya kowa da kowa a gida",
"Duka suna nan lafiya",
"*D* yau muke lectures ďinmu",
"Toh Allah yasa albarka aciki",
"Ameen, *D*",
"Yau ja'afar ya dawo daga makaranta",
"Okkk,toh ya dawo lafiya",
"Lafiya kalau",
"Toh madallah",
"Yace in bashi numbanka ,yana so ku gaisa",
"Okay toh,i will be expecting his call",
"An mafa kayi a hankali, he is a little protective",
"Tohhhh",
"Eh kasan shine school dad ďina a boarding",
"Toh shikenan ,kinsan duk wanda ya kula min *D* ďina nima zan kula dashi sosai ,so no problem",
"That's why i love you",
"Love you too *D*",
"I hope dai ba wata baturiyar da ke son kwace min kai",
Musa yayi dariya sosai,
"Haba *D* har akwai wanda zai iya kwace post ďinki",
"Kasan baturan nan sun iya kitsitsina ,kuma akwai su da son blackmen",
"Toh ko suna so ma ,this one is taken",
"Yawwa dear",
"*D* kenan ,toh bazan barki kiyi bacci saboda nasan dare yayi acan",
"Eh dear kamar kasan bacci ma nakeji",
"Toh shikenan *D* good night and sweet dreams",
"Bye dear".
*tnx for reading....*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:*
*FAREEDAH💚*
*Edited by :ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 25 ▶26*
Yanzu hankalin feenerh ya kwanta tun lokacin da ja'afar ya advcing ďinta ,tana kuma adu'a akan karatun musa yazame masu alkhairi.
Ayau feenerh ta deciding zata fita outing saboda ta ďa ďe bata fita ba.
Ta sanar da iyayenta cewa tanason tafita yawo ita da kawarta khadija, daddy yasa direbar su yayi full tank sannan ya gargadi feenerh akan karta kai dare a waje daga karshe yabata wasu kudi saboda ta ďanyi shopping sannan ta ziyarci wasu places ďin.
Bayan tagama shiri ,tafito tasamu direbarsu david yana wanke motar kirar toyota (hilux) ,ta ďan jira shi kaďan ya kammala sannan suka kama hanya zuwa gidansu khadija.
Ahanya takira khadija ta sanarda da ita tayi shiri gatanan zuwa zasu fita outing. As usual saida khadija tamata sharri akan cewa yau wani rana har ta deciding tafita daga cave ďinta.
Sun isa gidan su khadija sai feenerh tashiga gidan ďon ta kirawo kawarta.
"Assalamu alaikum",
"Wa alaikum salam ",kanwar khadija ,fati ta amsa wanda ke zaune a falon,
"Yaya feenerh sannu da zuwa",
"Yawwa fati, yakike",
"Lafiya kalau",
"Ya makaranta",
"Toh alhamdulillah",
"Yaushe zaku koma ",
"Sai September 11",
"Ohh ai an kusa ma, tunda yau muke September 1",
"Eh",
"Toh allah bada sa'a kanwata",
"Thank you yaya feenerh",
"Khadija na daki ko",
"Eh tana ciki",
Feenerh ta karasa ďakin khadija ta sameta a gaban mirror tana kwalliya.
"Lallai uwar makeup",
Khadija ta juyo taga feenerh a tsaye a bayanta,saita ta juya tachigaba da kwalliyarta,
"Toh in banyi kwalliyar ba taya zan fita outing ďin",
"Toh nifa ,kinga nayi wani heavy makeup ne",
"Ai baza kiyi ba saboda kinsan oga baya gari",
"Ohhh khadija, yanzu dama saboda dad ya dawo ne kike wannan heavy makeup ďin",
"Eh mana ,ko kina so amin kwace ne",
"Toh ai naga batare dashi zamu tafi outing ďinba",
"Nasani, amma ai zamuyi selfie saboda in tura masa ta whatsapp zuwa anjima",
"Hmmm dagaske kikeyin abinki kawata",
"Eh mana".
Feenerh tasamu wuri ta zauna akan gado saboda tana ganin kamar wannan kwalliyar zai bata lokaci kuma ta gaji da tsayuwa,
"Umma na gida",
"A'a sun fita dazun, sun shiga kasuwa da mairo (house help ďinsu)"
"Okk",
"Yawwa feenerh ,ya kukayi da ja'afar rannan",
"Meya faru ,ya faďa miki wani abune",
"A'a cewa yayi kawai wai ni ban kula mashi da dota ďinshi ba gashi har ramewa kikayi",
Feenerh tayi dariya, dad kenan akwai shi da bincike,
"Kaman ba kinsan yadda dad ďina yake ba, saboda CID character ďinshi sai da ya gano cewa something is going wrong",
"Ya akayi ya gano",
"Cewa yayi wai tunda yazo ya gane akwai abinda ke damuna kuma yaga kamar na rame",
"Ai dama na warning ďinki akan wannan tunanin naki",
Feenerh ta turning eyes ďinta ,kamar tasan sai khadija ya smashing mata wannan maganar a face ďinta.
"Toh naji, kin warning ďina but khadija bansan ya zan hiding feelings ďina ba especially when dad yana tunomin da musa",
"Ok toh naji kawata ,amma i hope dai ja'afar baiyi anything stupid ba kinsan he is a little protective",
"Bansani ba ,amma dai na bashi numban musa ,yace min wai yanason su gaisa ne",
"Shikenan kawata,lets hope for the best"
"Hmmm hakane babe",
Feenerh ta jira khadija ta karasa makeup ďinta sannan suka kama hanyar zuwa outing ďinsu.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:*
*FAREEDAH💚*
*Edited by :ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 27▶28*
"Feenerh ina zamuje yanzu",
Khadija ta tambayeta,
"Akwai wani boutique da aka bude around the corner, nan zamu je saboda ance suna da kaya masu kyau",
"Meza kisaya kuma",
"Ina son in saya jallabiya ne kamar three pairs haka dakuma jaka one pair ,kinsan zamu shiga winter ne so inason insamu kayan da ya dace da wannan season ďin ",
"Ok toh".
Sun isa boutique sai feenerh da khadija suka shiga ,gaskiya boutique ďin ya hadu sosai sanna sunada kaya designers masu kyau abinda yakama da ,diors,gucci,jimmy choo and the rest.
Feenerh ta zabi jallabiya masu kyau sannan tasamu jaka product of jimmy choo multi colors mai kyau ,itama khadija ta siya takakama guda biyu.
"Khadija inaga muje loremm hotel,saboda suna serving Wonderful foods a resturant ďinsu",
"Ok no problem ,muje",
Bayan sun kai loremm hotel,sai david ya packing motar sannan ya biyo bayansu saboda sometimes yakan acting kamar security personnel ďinta.
Sun ordering fried rice and chicken shikuma david ya ordering jollof rice and beef.
Sun idar da cin abincin sai zagaya hotel ďin har izuwa swimming pool ,bayan wasu lokuta sai suka fita suka kama hanya zuwa next location ďinsu.
Ranar kam feenerh taci yawo har ta gaji atlast suka branching lavista(eatery) suka siya shawarma da ice cream saboda suyi saraba gida.
"Feenerh ,barin kira ja'afar yaxo ya daukeni anan ya kaini gida",
"Kedai kinaso ki wahalar da dad ďina ne",
"A'a bahaka bane ,kinga yamma yafara yi banaso ki koma gida late ne",
"Ok toh kirashi",
5 minutes later ja'afar ya iso wajen su, dama wai yana neighborhood ďin ne so bai wani bata lokaci ba.
"Hello Ladies",
"Hello dad",feenerh ta amsa ,
"Su dad manya" khadija ta fa ďi tana dariya,
"A'a kinga karki mana sharri nida dota ďina ,bamai shiga tsakaninmu",
"Eh hakane ",feenerh ta goyi bayan dad ďinta,
"Ohh so kuke ku min taron dangi,ai nima inada masoyana",khadija tace madu.
Sun zauna sun ďanyi hira sannan kowa ya kama hanyarsa,ja'afar shi ya dauki khadija ya kaita gida while feenerh tashiga hilux ďinsu david ya kaita gida.
Tashiga gida da sallama,
"To mutanin gidan nan na dawo,tashiga ta kitchen ta sami mamanta da laraba,
"Mommy na dawo",
"Ohh har kin dawo daga yawwon kenan",
"Eh",
"Toh sannu da dawowa",
Mommy kubar yin girkin nan,na kawo shawarma da ice cream",
"Toh in muka bari,daddynki fa kinsan baya iya kwana in baici tuwon nan ba",
Feenerh tayi murmushi har ya tuno mata da musa(wai yau dad ďinta nema ya tuno mata da musa..lolx).
"Ok toh laraba jeki ki huta yau ni zan ma daddy miyan",
"Toh lallai feenerh in the kitchen" mommy ta fa ďi tana murmushi.
Ahaka sukayi girkin suna hira har suka kammala sannan laraba ta jera flasks ďin a dinning table.
Feenerh ta retiring back to her room tayi sallah sannan ta dauko wayarta ta kunna data. Messages kala kala suke shigowa na groups daban daban,groups kamar su *Aneelurv novels*,da *faxy novels* ,da *mata adon gari*, dama sauran su.
Gaskiya tana bala'in son groups ďin saboda suna tura novels kala kala sannan writers ďin suna trying best ďinsu saboda suga sun faranta ma readers ďinsu,gaskiya jinjina ga writers,readers dama ýen groups gaba ki daya especially to her best writer *ANEELURV*.
*tnx for reading...*
*©Fareedah*
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:*
*FAREEDAH💚*
*Edited by:ANEELURV😍*
```I wish my mentor(ANEELURV) quick n speedy recovery ameeen```
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 29▶30*
*Around 6:00 am*
Wayar feenerh yayi ringing but as usual ba bacci takeyi ba because tariga da ta saba awannan lokacin musa ke kiranta.
"Hello dear",
"Hello sleepy head,har kin tashi",
"Eh ,but actually ba bacci nakeyi ba",
"Ok *D*,hope dai banine reason ba saboda banaso kina hana kanki bacci because of me",
"A'a bakai bane ,morning azhkar nakeyi",feenerh tayi karya.
"Ok Hakan yayi kyau",
"Yawwa ",ta fa ďi yayin da takeson boye dariyar da takeyi,
"So nake dama in zama na farko da zai wishing ďinki happy independence",
"Ohh dearest ,har na manta",
"Kin manta? ,you are not a good citizen, yau kasar mu na celebrating birthday ďinta kuma kice kin manta",
"Toh nida nake gida ,taya zan kula ma da date, kasan tunda yanzu ba school nake ba bana cika damuwa da date",
"Ok to,happy independence",
"Thanks dear",
"*D* i have decided inna dawowa bazan wasting time ba zan turo neman aurank",
"Toh ,soyayya ne ya moso yau da safen nan dear",
"Ai kullum soyayyar mosowa yakeyi ,am just missing you like crazy",
"Miss you more dear",
"*D* kenan,kamar da gaske nasan har yanzu su tanko da abu suna kan zuwa",
Feenerh ta kyalkyale mashi da dariya,
"Su waye kuma abu da tanko,kafara zolayarka ko",
"Ai ke kin fini sanin su,amma kice musu ga sako *nobody is taking you away from me ,only death",
"Yes sir",
"I like it when you call me sir",
"Toh daga yau dashi zanna kiranka",
"No, nafison dear",
"Allah ko",
"Eh saboda in kasance kullum ina zuciyarki",
"Ai kullum kana zuciyata dear, sometimes inna tuno baza kadawo ba sai nan da shekara ďaya kwalla nakeyi",
"Kidaina min kuka *D* ,adu'a zaki min saboda in samu nasara a abinda nake nima",
Feenerh da musa kenan,soyayyar su abin sha'awa , in wasa yazo suna ýinsa sosai,in seriousness ne toh zasu dauke shi da mahimmaci sosai gashi suna kaunar juna kamar zasu cinye junar su ,
"Toh shikenan dear, allah yaba da sa'a ,yasa abinda ake nima asamu",
"Ameen *D*",
"Yawwa",
"Toh *D* inada afternoon classes yanzu ,zan kira zuwa anjima inna fito",
"Ok dear, love you",
"Love you too ,bye".
Feenerh tafito daga ďakinta zuwa ďakin iyayenta don ta gaishe su ,tayi musu sallama sanna tashiga,
"Ina kwana mommy",
"Lafiya kalau",
"Ina kwana daddy",
"Lafiya safiya",
"Kun tashi lafiya",
"Lafiya kalau",suka amsa gaba ďaya,
"Yawwa safiya,inada magana dake",
Zuciyar feenerh ya buga ,kar dai daddy ya changing mind ďinshi akan maganar auranta ne,kodai ya maso dashi kusa ne,toh in yayi hakan yazatayi tunda yanzu musa na america.
"Safiya ,yaushe zaku dawo makaranta",
Nan da nan da saukar da numfashi,
"Nan da two weeks daddy",
"Ok toh nawa ne school fees ďin",
"#45,000 ne",
"Toh zan baki jibi ki biya saboda kinga yau da gobe public holiday ne",
"Ok toh daddy",
"Toh shikenan zaki iya tafiya",
"Nagode,yawwa daddy happy independence sannan kuma happy anniversary for nasarawa at 20",
"Same to you dear",
Feenerh tafita tana murmushi.
*tnx for reading....*
*©Fareedah*.
*💟💟 UWA KO ÝA 💟💟*
*Written by:*
*FAREEDAH💚*
*Edited by :ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 31▶35*
Akwana atashi ba wuya,su feenerh na shirye shiryen komawa skul.
Feenerh zata shiga skul yau saboda zasu fara registration kuma tayi magana da khadija ta sanar da ita cewa ta sameta a skul.
*bayan awa biyu*
"Gaskiya khadija na gaji ,ga kuma rana",
"Toh ai feenerh waje ďaya ya rage amana signing ,kinga ai mun gama",
"Toh shikenan ,amma inaga muna gamawa mu wuce canteen kawai ,saboda yunwa nakeji",
"Okay".
Bayan sun gama sai suka wuce skul canteen ,
"Wat will u lyk to order",
Waiter ta tambeyesu.
"What is special today",feenerh ta faďi
"Local rice and stew",
"Okay ,two plates please",
"Okay ,ma'am wat would you lyk in your stew,beef or chicken",
"Chicken rather",
"Okay ma'am,coming ryt up",
Feenerh suka samu wajen zama ,an kawo abinci ,sukaci in silent bayan sun gama ,suka tashi don suje su biya bills ďin.
"How much ",feenerh ta tambayesu,
"That will be 1200",
"Okay",tasa hannu a jaka zata cire sai taji ance ,
"No problem,it's on us",
Tana juyowa saita ga samari ne guda biyu kuma da ganinsu students ne.
"Sannu ku fa ladies",
"Yawwa sannu",
"Don allah in baxaku damu ba,muna son magana daku",
"Badamuwa",
"Ko zaku iya fa ďa mana sunanku",
"Meyasa,saboda ni bantaba saninku ba ,so meyasa zan baku sunana",
"A'a ,kawai so muke mu zama friends ďinku",
"Ohh sorry ,amma mu matan aure ne kuma mazajenmu sun hana mu magana da samari",
"Haba,ya kike irin wannan maganar nafa saba ganinku a campus kuma nayi tambaya nasan baku da aure",
"Toh meyasa baka tamabayi messenger ďinka sunanmu ba",
"Saboda nafi son inji daga bakinku,kinsan ance *waka a bakin maishi ya fi da ďi*",
"Toh gaskiya kam,maishi bai da niyyar rerawa yanzu,kinga kawata mu wuce gida",
"Haba ýan mata ,lefin me mukayi ,suna fa kawai muka tambaya",
"Wai ku bakwaji ne ,tace maku aure ne damu ,why not ku facing studies ďinku ku daina neman matan aure",khadija tasa baki acikin zancen.
Samarin biyu suka basu hakuri sannan suka wuce,
"Ohni khadija mun gode ba'a waje suka taremu ba ,kinga yanzu da dad ya gansu",
"Eh fa don yacemin yana jiran mu a waje,unserious types waýenan yaran harda rannar registration",
"Eh mana,kinsan rannar ne aka fi taruwa sannan ranar ne kawai zasu iya magana da mata saboda bayan wannan ranar bara ma su gansu ba",
"Lallai fa kowa na lectures".
Suka fita waje ,suka sami ja'afar acikin mota ya ďan kwantar da sit ďin yana hutawa,
"Assalamu alaikum dad"feenerh tace yayin da ta bude kofar baya ta zauna,
"Wa alaikum salam dota,har kun gama kenan",
"Eh fa ,munyi sauri ko",
"Lallai kam",
Khadija ta zagaya ta bude kofar gaba ta shiga ta zauna,
"Keh hajiya ba gaisuwa ne",
"Ohh dad aina aza baka ma ganni ba",
"Shine da sharri haka",
"A'a nina isa",
"Kin ma fi haka,toh yakike",
"Lafiya kalau",
"I hope dai rana bai dameminki sosai ba dear",
Feenerh ta kallesu nan da nan kwalla ya taru mata a ido,saboda sun tuno mata da musa.
Ja'afar ya sauketa a gida sannan ya kai khadija daga nan suka wuce da hirarsu.
Feenerh ta shiga ,tafara jin hayaniyar mutane ,toh koh dai wani abune yafaru agidan ,bata ankara ba taji an rungumota ta baya ana cewa,
"Aunty feenerh kin dawo",
Ta juyo taga ashe ma cousin ďinta ne zuwaira,
"A'a zuwaira kune a garin yau",
"Eh aunty",
"Shiyasa naga anyi rana sosai yau",
"Haba dai aunty ,har da zolaya kuma",
"Tohh,yakike zuwee",
"Lafiya kalau",
"Tare da mamanki kukazo",
"Eh da aunty fati,da aunty ramat da sauran kannena",
"Wai lallai yau munada babban baki a gidanmu",
Feenerh ta karasa ta ďakin mamanta taga dukkan waýen da aka lissafo mata a zaune a ďakin,ta durkusa ta gaishesu,
"Feenerh har kun dawo" aunty larai ta tambayeta,
"Eh aunty",
"Toh ya makaranya ýan boko",aunty ramat tace,
"Lafiya kalau aunty ramu",feenerh ta kirata da lakabinta,
"Toh sannu ki da zuwa ,amaryan gobe",aunty fati tace,
"Bana son sharri aunty fatee",ta karasa ta zauna suka cigaba da hira suna dariya. Ashe bikin yarinyar yayan mamanta suka zo yi wato hadiza.
"Toh amma aunty larai ai bikin saura kwana goma sha hudu,yanaga kunzo da wuri",
"Mun zo da wuri ne saboda mutaya kanwar mu shirye shiryen bikinki",
"Kai aunty ,bikina kuma",
"Eh mana kobaki isa bane",
Feenerh tayi dariya,
"Aunty kenan to ai in kunji daidai ,bikina sai nan da shekara biyu",
"Eh mana ,mun sani mun zo mu fara tattaunawa ne kafin lokacin ,kinsan in muntafi bazamu dawo ba sai in bikinki yaxo".
*tnx for reading...*
*©Fareedah*.
*💟💟 UWA KO ÝA💟💟*
*written by:*
*FAREEDAH💚*
*Edited by :ANEELURV😍*
*Dedicated to my lovely mom😍*
*pg 36▶40*
Angama biki lafiya,kowa ya koma gida amma feenerh bata ma tambayi mamanta ya sukayi da aunty larai ba saboda bata ma kaunar jin maganar aurenta yanzu.
************************************
Karatu yaci gaba,anshiga tsakiyar semester so karatu sukeyi sosai saboda jarabawa ya kusan gabatowa.
Ja'afar kuma yasamu zuwa NYSC ďinsa a first batch sannan kuma an tura shi gari mai nisa har zuwa lagos.
Ranar da zai tafi kamar khadija zatayi kuka ranar,amma yabata hakuri sannan yace mata da yardar allah yana dawowa za'afara maganar aurensu.
Musa da feenerh kuwa soyayyar su tayi gaba domin yanzu kam suna video chatting ta skype so shiyasa kewarsa da takeyi yanzu ya ragu.
Yau weekend ,feenerh na gida tana hutawa a falo ,
"Feenerh?",
Mommy ta kirata.
"Na'am mommy",mommy ta karaso falon ta zauna,
"Feenerh inada magana dake",
"Toh amma mommy i hope ba abinda kuka tattauna da aunty larai bane"
"A'a",
"Okay inaji mommy",
"Magana ne akan auranki",
"Aurena kuma mommy ,amma kince min ba maganar da kukayi da aunty larai bane",
"Eh bashi bane,amma wannan ďinma is about you",
"Toh mommy",
"Feenerh,ni mamanki ne yakamata ace kina consulting ďina akan wasu abubuwa ,ana cewa a mom is her dota's best friend",
"Hakane mom, amma ai mommy duk abinda zanyi sai da saninki kuma bantaba boye miki wani abu ba",
"Feenerh ai bance kin boyemin wani abu ba,amma baki nimi advice ďina akan wasu abubuwa ba",
"Mommy wasu abubuwa kuma",
"Kamar yanda kika sanar da ni da daddynki cewa nan da shekara daya zaki fito da mijin aure amma gashi har rabin shekara shiru",
"Mommy ai lokacin baiyi ba",
"Nasani amma kamar ni mommynki baki fa ďamin sunanshi ba,ko daga ina yake kuma baki fa ďamin halayarsa ba,kobaki son insani ne ko kuma advice ďina ne bakya so",
"Allah sarki mommy ,wallahi ba haka bane",
"Toh yanene",
Feenerh tayi shiru,
"Gashi ko sunanshi ma bansani ba",
Mommy tachigaba da magana,
"Mommy sunanshi musa",
"Musa?",
"Eh mommy",
"Me sunan iyayenshi",
"Sunan babanshi abdullahi ,sunan mamanshi kuma fatima",
"Musa abdullahi",
"Eh".
Mommy tayi shiru tana nazari,anya shine kuwa amma toh za'a iya samun matsalar suna maybe bashi bane,
"Mommy wani abu ne yafaru",
"A'a bakomai ,toh wani aiki yakeyi ko ďan makarantane",
"Lab technician ne a makarantar mu",
"Toh meyasa har yanzu baixo yayi gaisuwa ba",
"Mommy baya gari ,yasamu scholarship yanzu haka yana New York don karasa masters ďinshi",
"Masters kuma feenerh",
"Eh mommy",
"Kice ya ďan manyanta kenan",
"Eh",
"Toh alhamdulillah ba waýenan kananan samarin kikasamu masu rashin kunya ba"
"Waýensu irin samari kuma mommy",
"Irin waýenda suke gaisuwa a tsaye sannan suke magana kamar masu sarki a aljihu",
Feenerh tayi dariya sannan yace,"mommy kenan",
"Toh feenerh shi musa yaushe zai dawo,i hope dai kin fa ďa mishi abinda daddy yace",
"Eh mommy na fa ďa mishi kuma yace ya yarda",
"Toh ya batun dawowarsa",
"Zai dawo nan bada da ďewa ba saboda yanzu dai kam watanni bakwai ya rage mai ya gama course ďinsa",
"Alhamdulillah ,nai masa murna allah kuma ya bashi sa'a " ,
"Ameen mommy",
Sukaci gaba da hirar su irin na *uwa da ýa*.
Bayan sallar isha,feenerh ta kira musa ta video chat na skype,yana ansawa fuskarsa ta fito a screen ďin,
"Hello *D*",
"Dear yakake",
"Lafiya",
"Ya karatun yau",
"Kalau kalau *D*",
"Koda naga fuskarka sai naji sanyi a zuciyata",
"Nima haka *D*,tun dazu nake tason inkira ki amma kin rigani",
"Toh kaima kasan in bankiraka ba bazan iya bacci ba",
"Same here *D*",
"Yau mukayi zancen ka da mommy",
"Tohhh ,i hope dai ba laifi nayi ba",
"A'a ,kawai hira mukayi kuma ta bukaci in bata labarinka shi kenan",
"Okay allah sarki,nima ai nayi laifi yakamata ace naje na gaishesu kafin na tafi",
"Bakomai dear,ai itama batace komai kawai cewa tayi allah sa albarka a karatunka",
"Ameen",
"Meye labari dear",
"Wallahi *D* munkusa zana jarabawar karshe,kinga ina gama zan dawo saboda a daura aurenmu",
"Allah ko dear",
"Da gaske kinga inata siyeyen kayan aure a nan",
"Da wuri haka dear",
"Wuri kuma *D* ,ai gara ayi komai da wuri banson in bata lokaci da yawa",
"Dear kenan,yawwa dama mommy tace tanason gaisawa da